Free chapter · Read without an account
MATAR GIDA PAGE 68
by Maimuna Bala · MATAR GIDA
MATAR GIDA BOOK 2
SHUUKRAN/022
YOTA ASSOCIATION
P68
nocking ta yi a kofar tare da sallama amma shiru ba a amsa ba sanin kanta ne ba lallai ya amsa sallamarta ba hakan yasa ta buɗe kofar ɗakin ta shigo cikin rawar sanyi ta yi sallama tare da shigowa ɗakin,bayan shigarta ganinsa ta yi zaune kan kujera yana aiki cikin kamputa kwantar da bayanta ta yi jikin kofa tana rawar sanyi,sarai ya san ita ta shigo amma ko sau ɗaya bai ɗago ya kalleta ba,a hankali ta buɗe baki ta ce ''Abbam'' Ɗalha ya yi banza da ita sarai ya sani shi ta kira sai ya yi kamar bai ji ba, a ɗah Bebe take ce bayan sun samu saɓani ta dawo kiransa da Abbanmu tsabar iskanci yau kuma da Abbam ta ga damar kiransa Ɗalha ya faɗa cikin zuciyarsa,ganin bai da da niyya Amsa yasa Unaisa faɗin ''Abban Sudais'' sai a sannan ya ɗago ya kalleta yaga yadda take rawar sanyi amma sai ya basar kamar bai ganta ba ya mata ya mayar da dubansa kan kamputa da yake aiki Unaisa na nan tsaye jikin kofa a hankali ta ''Abbam sanyi nake ji'' a fusace Ɗalha ya ɗago ya ce ''kee ban son iskanci sau nawa zan faɗa maki duk san da ki ke jin sanyi ki rufa jiki da bargo be site kina da hijab je ki sa jihar da socks kar ki damini aiki nake'' wani irin kuka ya tasowa Unaisa a hankali ta rusuna tana rawar sanyi ta shiga raira kuka wacce irin wulaƙanci Ɗalha ke mata wannan wani irin rashin imani da rashin tausayi ne haka ita kaɗai ke faɗin haka cikin zuciyarta,yana jinta tana kuka amma ko a jikinsa tashi ya yi daga kujerar da yake zaune kai ya je wajen bed site drower ya buɗe akwai file da yake son dauka,bayan ya dauki file ɗin ya jiyu da niyya barin wajen ya yi karo da Unaisa tana kallonsa hawaye na zuba daga idanunta cikin muryar kuka ta ce ''help me Please'' ta kare magana tare da kwance iriyar bathrope da take sanye da shi hannu ta kai ta cire bathrope ɗin ya faɗi ƙasa da wani irin sauri Ɗalha ya rintsa idanunsa ganin haka Unaisa ta tako daf da shi ba tare da taɓa jikinsa ba ta haɗa goshinta da nasa lokaci guda numfashin Ɗalha ya canza da kyar yake fizgar numfashi har sannan idanunsa rufe Unaisa na kallon fuskarsa bata taɓa sa ba ta tsaya tana kallonsa da ƙyar Ɗalha ya buɗe baki cikin sassafar muryarsa ta maƙali wuyarsa a hankali yadda ita kaɗai zata ji abinda zai faɗa ya ce ''move'' cike da karfin hali da ita kanta bata san tana da shi ba ta yi magana cikin kwantar da murya da kissa ta ce''Aiiiyyyiii wooun't'' ta ƙare magana tana lumshe idanunta,harda haushinta da yake ji lokaci guda ya ji ta rikita masa lissafi bai san sanda ya ce ''please l'm not in the mode'' bai gama rufe baki ba Unaisa ta yi magana cike da iskanci da son ɗaga masa hankali ta ce ''Aiiyii am'' daga haka ta kama hannunsa da ke riƙe da file da cire file ɗin daga hannunsa ta daura kan bed site daya hannu ta riƙe ta daura duka hannayensa kan cikakkaku da kuma lallausar kirjinta sanyi da jikinta ya dauka Ɗalha ya ji sanyi tafin hannayensa da wani irin sauri ya haɗe su waje guda ya matse a ɗakile ya ce ''fuck'' da wani irin sauri Unaisa ta haɗa bakinsu waje guda ta shiga kissing ɗinsa zuciyarsa cike da tsana da haushinta amma ba shi da ikon sarrafa kansa a halin da yake ciki yanzu,a haukace ya dauke ta yadda ta riƙa ƙugunsa da kafafunta tana jikinsa ya je wajen switch ɗin dakin ya kashe wuta daga haka ya kwantar da ita kan gado gaba ɗaya Unaisa ta ƙasa riƙe kanta duk yadda Ɗalha ya so bi da ita a hankali amma abu ya gagara hakan yasa ya bata dama ta yi yadda take so,bayan mintina talatin ta mirgina gefe tana mayar da numfashi sai a sannan ta ji wani irin kunya ya rufe ta bata san abinda ya shiga kanta ba,a hankali ta ja bargo ta rufe jikinta har kai, ganin yadda Ɗalha ke binta da kallo ya dauki a ƙallah mintina biyar yana ƙare mata kallo kafin daga bisa ya juyo da ita tana fuskantar sama,tun karfe sha biyu na dare Ɗalha na abu ɗaya har biyu da rabi nan ma sai da Unaisa ta nuna masa ta gaji hakan yasa ya sarara mata,karfe biyar daidai Unaisa ta farka, a hankali ta raba jikinta da Ɗalha,bathrope da ta jefar ɗazu ta miƙa hannu ta dauko a hankali ta yunƙura ta sauka daga gadon tare da zura bathrope,sosai ta ji dadin jikinta sanyi da zazzaɓi da take ji ɗazu ta neme su ta rasa jin kanta take sayau,hannu ta kai kirji tana sauki ajiyar zuciya kafin murya can ƙasa ta ce ''alhamdulillah'' a hankali ta waigo tare da kallon bed inda Ɗalha ke kwance karaf idonta ya haɗau da nasa tun ɗazu ya farka tun sanda ta raba jikinta da nasa ya buɗe ido duk abinda take yana kallonta,wani irin kunya ne ya lullɓe ta kamar munafuka ta sa kai ta fita daga ɗakin Ɗalha ya bi bayanta da ido tare da taɓe baki,karfe takwas saura mintina ashirin Ɗalha na tsaye cikin ɗaki gaban madubi shanye yake cikin riga da wando suit,Unaisa ta shigo ɗakin cikin shiga ta riga da wando ɗinkin Pakistan kanta babu ɗan kwali sumarta ya kwanta har tsakiyar bayanta,hannunta riƙe da tray dauke da soyayyen dankalin turawa da ƙwai sai tea,bakinta dauke da sallama ta shigo ɗakin,bai amsa sallama ba bai kuma kalle inda take tsaye ba a hankali ta ajiye tray kan tebur kafin ta dawo inda yake yake tsaye ta durkusa har ƙasa ta ce ''barka da safiya'' daga inda yake tsaye ya kalleta a yatsine ba tare da ya amsa ba jin ya yi shiru bai amsa ba Unaisa ta ɗago ta kallesa taga yana gyara tied zuciyarta ya sosa amma sai ta daure ta yunƙura a hankali tare da miƙewa tsaye ta ce ''daman break fast na kawo maka''
Idanunsa kan madubi ya ce ''a ƙyauyen ku a ɗaki aka cin abinci?" ya ƙare magana tare da mayar da dubansa gareta ciza lips Unaisa ta yi tare da danna fushinta ta ce ''Allah ya huci zuciyarka'' daga haka ta dauki tray ɗin abinci ta fita tare da rufe masa kofa hawaye da take ƙoƙari ɓoyewa ya zuba daga idanunta tana jan hanci ta je ta ajiye masa abinci kan center table kasancewar babu daining a ɓangarenta,waje ta samu ta zauna tana share hawaye da ya ƙi tsayawa bata dade da zama ba Ɗalha ya fito da sauri Unaisa ta tashi ta bi bayansa ganin fita zai yi da sauri ta ce ''baka ci abinci ba'' waigowa ya yi tare da kallonta ya ce ''pizza ko shawarma?" ya yi magana fuskarsa babu alamar wasa basarwa Unaisa ta yi ta ƙaƙali murmushin dole ta ce ''no is chips and fried egg'' taɓe baki Ɗalha ya yi yana jinjina kai ya ce ''oky then bazan ci ba,ki ci kayan ki'' sosai ranta ya ɓaci amma bata nuna masa ba ta ce ''ok ba damuwa'' Ɗalha na daf da fita daga parlourn Unaisa ta ce ''yau zan fara zuwa asibiti'' tsayawa ya yi yana kallonta cikin ido ya ce ''go then'' Unaisa ta taɓe baki ta ce ''kuɗin mota'' ''bani da kuɗi'' ya bata amsa a takaice daga haka ya fita,a hankali Unaisa ta lallaɓa kujera ta zauna tana jin yadda numfashinta na sama sama tsaɓar yadda ranta ya ɓaci,a tunaninta Ɗalha zai daina wulakanta bayan abinda ya faru tsakaninsu daren jiya ta fahimci yadda ya yi kewarta kaman wanda ya dauki lokaci mai tsawo bai kusanci mace haka ya yi mata daren jiya ba ƙaramin wahala ya bata ba,amma ta dauri ta jure wahala a tunaninta yau zai sauko ya daina fushi da yake amma sai taga akasan haka,gaba kanta ya ƙulle hasali me laifinta?me ta masa haka wanda ya ƙasa hakura?me yake so da ita?duk abinda yake so tana masa wacce irin zuciya ce gareshi?me zata masa ya huce wani?waɗan nan sune tambayoyi da Unaisa ta riƙa tambayar kanta wanda babu wanda zai bata amsar su,wani irin zafi da nauyi zuciyarta ke mata lokaci guda nan ta kai hannu kirji jin yadda kirjin ya mata nauyi tana sauki numfashi da ƙyar ta dauki a ƙallah mintina goma a haka kafin daga bisa ta ji numfashin ya fara dawowa dai dai,a hankali ta tashi ta shiga ɗaki bayan shigar ta kwanta gado ta shiga raira kuka a haka har bacci ya dauketa ba ita ta farka ba sai karfe sha ɗaya na safe da ciwon kai da zazzɓi ta farka dalilin kukan da ta yi sosai kanta ke sara mata a hankali ta tashi ta shiga bathroom bayan fitarta daga bathroom parlour ta fita inda ta tadda Aina'u tana morping parlour cike da girmamawa Aina'u ta gaida Unaisa,waje ta samu ta zauna tana rintsa idanunta bayan ta zaune ne ta buɗe baki a hankali ta gaida Aina'u,Aina'u da ta kafe ta ido tun fitar ta daga ɗaki ta ajiye morper ta karaso inda Unaisa ke zaune,tun ba yau ba ta lura da cikin da ke jikin Unaisa a hankali ta furta ''lafiya ki ke Hajiya jikin ne haka?" a hankali Unaisa ta gyaɗa mata kai alamar eh nan Aina'u ta samo waje ta zauna tana yiwa Unaisa sannu,idanunta ne ya sauka kan kafafun Unaisa taga yadda sun kumbura kamar mace mai ciki wata tara mayar da dubanta ta yi ga Unaisa ta ce ''Hajiya kin fara zuwa awo kuwa wannan kumburin kafar ta yi yawa bai kamata kafarki ta kumbura haka ba'' shiru Unaisa ta yi bata iya cewa komai ba can Aina'u ta ce ''ko na kira Maman Sudais ta kai ki asibiti?" a hankali Unaisa ta ce ''a'a anjima zai kaini'' ta yiwa Aina'u ƙarya gyaɗa kai Aina'u ta yi ta ce ''ko kina bukatar wani abu sai na dafa maki kafin ya dawo daukan ki'' da kyar Unaisa ta ce ''a'a bana bukata''gyara zama Aina'u ta yi kafin ta ce ''a'a Hajiya bai dace ki zauna da yunwa ba ki dauri dai ki faɗa koma mene zan dafa maki'' shiru Unaisa ta yi tana tunani kafin daga bisani ta ce ''farar taliya kar kisa komai ciki ko gishiri kar ki sa ki dafa taliyar da ruwa kawai'' Aina'u ta yi murmushi ta ce ''yanzu kowa'' ta faɗa tare da barin wajen ta wuce kitchen,kamar yadda ta faɗa mata hakan ta yi bayan ta gama dafa taliyar ne ta sa kaɗan a plate ta kaiwa Unaisa ɗaki Unaisa na kwance ta rufa jiki da bargo tana bacci Aina'u ta shigo ɗakin,bayan shigarta ɗakin ta tada Unaisa da kyar Aina'u ta matsawa Unaisa ta ci taliyar cokali huɗu,daga haka ta cewa Aina'u ta bata ruwan ɗumi ta sha,cike da tausayin Unaisa Aina'u ta ja mata kofa tare da barin ɗakin,bayan fitarta ta cigaba da aiyukan ta,tun misalin sha biyu Unaisa ke bacci ba ita ta farka ba sai karfe uku zuwa lokacin ciwon kan ya sauka haka ma zazzaɓin kaɗan kaɗan take jinsa sauka ta yi daga kan gado ta wuce bathroom ta dauro alwalah bayan fitarta ta shimfiɗa darduma tare da tayar da sallah bayan ta idar da sallah ne ta fita parlour ta tadda parlourn babu kowa sai Ac dake aiki shi kaɗai gidan ya yi shiru sosai, kitchen Unaisa ta shiga tana tafiya a hankali bayan shigarta kitchen ne ta ga Aina'u na wankin kaya a hankali ta buɗe window kitchen tana kallon Aina'u cikin muryar ciwo da bai fita sosai ta ce ''sannu da aiki'' Aina'u ta ɗago ta kalle window kitchen jin muryar Unaisa fuskarta dauke da murmushi ta ce ''yauwa Hajiya sannu kin tashi?" a hankali Unaisa ta gyaɗa kai kawai daga haka ta rufe window kitchen, da Sauri Aina'u ta daure hannuta daga haka ta nufi hanyar kitchen bayan shigarta ganin Unaisa ta yi tsaye gaban firiji cike da girmamawa Aina'u ta ce ''kina bukatar wani abu ne? akwai abinda ki ke sha'awar ci na dafa maki?'' murmushi kawai Unaisa ta yi ta ce ''a'a'' daga haka ta dauki youghurt fita ta yi daga kitchen yadda itama Aina'u ta fita ta koma ta cigaba da wankin kayan Unaisa da take,karfe biyar da wasu mintina Aina'u ta gama wankin kayan Unaisa ɗakin Unaisa ta shiga ta tadda Unaisa kwance tana bacci kofi da Unaisa ta sha youghurt Aina'u ta dauko ta fitar ta kai kitchen ta wanke daga haka ta fita daga bɓangaren Unaisa zuwa site ɗin Amirah,bayan shigarta ta tadda Amirah tana yiwa yara wanka,nan ta faɗawa Amirah Unaisa ba lafiya tun safe amma ta hana a faɗa mata sannan ta ce Ɗalha zai dawo ya kaita asibiti amma har yanzu bai dawo ba har da jikin da sauki amma dan Allah Amirah ta riƙa dubata kafin Ɗalha ya dawo,shiru Amirah ta yi tana mamakin me zai sa Unaisa ta ce kar a faɗa mata bata da lafiya can dai ta wasar da tunanin ta cigaba da sabgoginta
SHUUKRAN