Free chapter 路 Read without an account

27

by Anisa Muhammad Yahaya 路 NUFIN ALLAH


馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad yahaya 


Page 2锔忊儯7锔忊儯


Basu sukayi bacci ba saidai suka gama kallon All of us are dead daman sunyi fun rabin series din jiya yau suka karasa 

Suna gamawa suka fara gyara kwanciyar Anisa ce tace ita sai ta yi wanka sannan zata kwanta

"Malama to 3 fah shine kike cewa wani sai kinyi wanka" fadin fareedah 
"Eh gaskiya zafi nake ji"
"Yanzu da ruwan sanyi zakiyi wanka a daren nan da sanyi nidai nake ji" fadin Jalila
"Tabb me ze kaini wanka da ruwan sanyi"
"To dai ba ruwa a heater gwara in zaki kwanta ki kwanta in Kuma zaman jiran heating ruwa zakiyi ai se kiyi tayi, ni ku gyara mun kun matse ni" fadin nabila

"Oh Allah sarki ya Ahmad ze sha fama baisan wacce kalar masifaffiya zai aura ba" fadin reedah 

"Ke dai kika sani koma mene ne haka yake son kayar shi"  

Ita dai Anisa tashi tayi taje ta kunna heatern ta fara zaman jiran ruwan yayi zafi ko yaya ne, dan bata jin zata iya bacci haka suko baccin su sukayi suka barta tana danna waya

Wayar yake juyawa yana tunanin ya kira numbern yaji ko zai shiga tunda yasan yanzu dai tayi bacci, so yake kawai ya gwada dailing numbern a wayar sa ya gani, ko dai ya bari se gobe karma yaje ya tashe ta daga baccin ta

Wani zuciyar yana fa蓷a mai ya kira ta Koda ringing 蓷aya ne yayi ya kashe, wani zuciyar yace to idan ba tayi bacci bafa?? wani zuciyar na ce mai ba shida abun ce mata kar ma taga yana za茩e mata da yawa ta raina shi

Daga 茩arshe kawai yayi deciding ya kira ta, tunda dai to 3 ne zata kai iyanzu tanayi, sai da ya 蓷an fara ringing sai yayi saurin kashewa ya fara tunanin idan ya tashe ta fah ko kuma idan ta 蓷aga yace me

Yayi hakan kusan so 6 kawai sai yaga ta kira

A 蓳angaren ta kuwa Game 蓷in artifact seekers take bugawa taga kira da numbern da bata sani ba ya shigo, taga wani ma ya 茩ara shigowa, har sai da ya shigo kusan sau 6 gashi kayan takaicin da ya fara ringing sai ya katse

Kawai sai ta fita daga game 蓷in ta fara kiran numbern da niyyar koma waye tayi rashin mutunci da wannan daren ne dan rainin wayo za'a wani 茩irata, to da bacci kuma take fah?

Har kiran ya yanke be daga ba, itama ganin haka yasa tama 茩i ta kara kiran ta koma zata fara buga game 蓷in nata kiran ya 茩ara shigowa 

Sai da ya kusan yankewa ta 蓷aga, a 蓷an hasale tace

"Wai waye yake damun mutum ukun dare, ko mutum besan ana bacci ba"
Saida yayi 蓷an jimmm se yace
"Daman kina expecting wani ne??"
 Wayar ta zare daga kunnenta ta duba taga dai wai in shi 蓷in ne yake magana 

"A'a ba wanda Nike expecting"
" To shine zaki ce waye, kin san kenen sedai wani yakira iyanzu ba wata ba"

Kasa gane inda ya nufa tayi kawai tace

"Ina wuni yahh?"
"Lafiya" kawai abinda yace kenan duk suka yi shiru na 蓷an lokaci 

Ita bata da abin cewa dan bata san dalilin 茩iran ba karta ma je ta kashe tamai lefi yasa bata kashe wayar ba, shi kuma yarasa me zai 茩ara cewa gashi baya son ya kashe wayan duk da beyi expecting idonta biyu ba

Iya ahaka ma ji yake tamkar tana kusa dashi, kawai iya yanda yake jin fitar numfashin ta sai yake jin daman su dauwa ma a haka

Jin shirun yayi yawa ne yasa tace
"Ni zan kwanta yah"

A hankali Muryar shi ta fito yace
"Na tashe ki daga bacci ne koh?" Yayi maganar cikin tausasa wa kamar bashi ba 

"Uhmm" 
"Ai naji Muryar naki ne kamar ba bacci kike ba at first"
"Eh ban rigada nayi ba tukuna"
"Me kike yi har yanxu bakiyi bacci ba 3 saura"
"Babu komai yanzu zanyi"
"To ki kwanta sai da safe, You should take care"
"In sha Allah, seda safe" ta fa蓷a tana 茩o茩arin kashe wayar yace
"Sweet dreams, take care"
Ya kashe wayar nashi zuciyar shi wasai 

Wayar ta bi da kallo tana mamakin ya Faruq da kwana biyu yake sake mata kamar bashi ba

Amman ita sam bata kawo abinda su fareedah suke tunani dan gani take hakan ma bazai ta蓳a yiwa ba

Barin ma yanda baya son rainin Nan shine zai so kanwar bayan shi infact ita ba irin ya Umar take so ba

Tana son Wanda ya iya soyayya yasan yanda zai tarairaye ta ba kallan ya Faruq da baya ma sakarwa mutane fuska bare aje ga wai ya yi wani abu wai soyayya da tarairaya 

Kawai su Jalila ne suke ma abun kallo na daban

Tashi tayi tuna akwai ice cream cikin ledan da ya bata basu sha ba daman ita ba shan ice cream take ba dan bema dame ta ba shi yasa suke cemata 拼ar 茩auye dan ko molt ba sha take ba 

Ki barta da kayan nama dai kawai anan tafi auki 

茒auka tayi taje mini fridge din 蓷akin tasaka aciki tare da sauran shawarman inyaso gobe sayi heating na shi

Dubawa tayi ko ruwan da ta kunna yayi zafi, ta shiga tayi wankan sannan ta zo ta kwanta bayan ta fito 

Tun ta kwanta maganganun su da kuma yanda yake mata tun zuwan shi take hasaso wa

Ya canja mata da yawa Amman kodai maganar su Jalila da gask..

Bata karasa ba tayi saurin barin zancen tana fa蓷in "kaii ina Bama zai yiwu ba" aranta tana 茩ara gyara kwanciyar ta

Tuno wani abu tayi
Kawai ta tura kanta cikin pillow n da take kwance akai tana jin ina ma 茩asa ta bu蓷e ta shige kar ya 茩ara ganin ta

Wai daman yah Umar ba shida kunya yanda ya maze ranar ne kawai abun ke bata mamaki dan bazaka ta蓳a cewa ya aikata abinda yayi ba, yanda yake hankalinsa kwance 

"Allah ya shirya kuma ya saka mun" ta fa蓷a a蓷an sarari tayi addu'ar kwanciya bacci tana lumshe ido

Juyi yayi yana tuna wannan baby face din nata da shagwabar ta, dan lallausar murmushi yayi har dimple 蓷in shi na lomawa ka蓷an,

 nace wai daman yana da dimple???

Wayar ya rungume a 茩irjin shi kamar wani ita ce sai kuma ya gyara kwanciyar shi ya ajje wayar yayi addu'ar kwanciya bacci



_____________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol