Free chapter · Read without an account
Sirrin da ake boyewa🗝️
chapter 2 9️⃣
please angel kar Kimin haka yafaɗa kwarmin idanuwan sa na cika da kwalla dan jiyake idan bai samu nutsuwa da ita ba zai iya rasa numfashi sa
a hankali tace zayyad ana knowk
mikewa yayi my angel please kimanta da kowa da komai Please 🥺
zayyad I promise in mukaje gida zan maka duk abin da kake so, really? I'm really okay shikenan
yaafaɗa yana daga ta daga jikisa ya jamata zip ɗin rigarta yana runtse idanu saboda yadda mararshi ke murdawa saboda mugun feeling.
a hankali ya bude motar wani mutum ne tsaye a bakin motar yana kare masu kallo
waye kai cewar zayyad"
ni dan aikene yafada yana mikamai wata takarda; karɓa yayi yana ware takardar .
ido ya waro ganin abinda ke jikin takardar juyawa yayi domin tambayar waya bashi Amma yaga wayam babu kowa,
angel yana ina yatafi ohh my god maza mutafi gida"
menene yafaru? menene a takardan?
no angel muje gida zan miki bayani' Abba na cikin hadari;
what? Abba miya same shi no angel bani da tabbaci muje gidan tukunna okay tace tashige mota yaja da mugun gudu sukabar unguwar.
ko parking bai tsaya daidai tawa ba yafito da mugun gudu yani cikin gidan sabreen dake'
zaune a mota itama ta mara mashi baya"
da karfi yake buga kofar bedroom din da sukabar abba Amma shuru bai bude ba da sassarfa sabreen ta karaso
Zayyad wai miya faru da Abba ne Please tell me!
nanyaji ana kokarin bude kofar da sauri yaja baya yana saita kofar domin shirin kota kwana!
Abba ne ya bude yana kare masu kallon zayyad lafiya koke bugamin kofa bakuyi bacci bane?
wata wawiyar ajiyar zuchiya ya sauke yana huge din Abba.
kai zayyad faɗami mike damunka angel da batasan mike faruwa itama sai ta rungume Abba tana jin wani tausayin kanta na bijuro mata"
Abban yanzu akasanar mucewa wai muzu mu ɗauki gawar ka.
Subhanallah wayafada maka takarda ya mika mashi ya bude yana karanta wa can kuma ya saki murmushi takaici kana yace,
insha'Allah daga Yau komai yazo karshe daga yau duk wani karshen nuku nuku ya kare zan bayyana muku asalin abinda yafaru wa'innan abubuwan suke faruwa.
cike da farin ciki sabreen tace da gaske kake Abba kwarai yata yaafaɗa yana sake rungume ta"
kushigo yafada yana basu hanya zama yayi yana kare masu kallon kowa yazuba mashi ido da kumne dan jin labari,
gyran murya yayi yafarada ..
miss Nasir ♥️✍️