Free chapter 路 Read without an account
chapter 13-14
Miskili da Sha'awa 馃敟 馃摉
13&14
Yana shiga jirgin su bai dade ba ya 蓷aga sararin samaniya sai London.
Hafsa da kyar da temakon Allah aka samu numfashi ta ya dawo sosai taji ciwo duk da ba duka ya shige ta amma taji ciwo sai da aka mata 蓷inki kamu biyu allurar bacchi aka mata Imam sai zarya yake wajen 3 hours da shigar su amma babu wani labari ga ba蓷aya ya gaba ru蓷ewa doctor ne yafito yana share ziffa da sauri ya karasa ya tambayar jikin ta ka biyuni office binsa yayi a baya suka shiga hadaden office 蓷in sa zama doctor yayi yana sauke glasses 蓷insa idanunshi 蓷agowa yayi yana kallon Imam amma baka da imani ko da sauri ya dago Yana kallon doctor yeah Baka da Imani mana taya zaka yima small girl like this irin wannan abin ko da matar kace bai kamata ba saboda abin kan iya shafar kwakwalwar ta Saboda firgici.
Gaba 蓷aya ya 蓷aure imam da jijiyoyin jikin sa shikam to miya kai ya'yan shi aikata wannan 蓳arnar da kai nake magana a firgice ya ce sorry doctor bansan haka zai kasance ba insha'Allah Zan kiyaye ya kamata yanzu de aje a siya wa鈥檌nnan medicine 蓷in saboda akwai pen realfy
a ciki okay doctor ya karba takar Dar ya nufi permachy ya kar蓳i magungunan kwance take jikin ta sanye da rigar marasa lafiya a hankali ya zauna a kusan ta yanajin wani irin tausayin ta na kama shi wayar shi ya ciro ya dannawa mommy Kira Hello mommy barka da yamma Barka de Imam inata 茩iran layain yayan ka mommy bansan yadda yake ba muna hospital ne hafsat babu lafiya subhanallah miya same ta ta zame ne a step amma yanzu da sau茩i okay gobe zan zo in tafi da ita kaji no mommy kibari innaye zata kula da ita shikenan sai nazo okay mommy sai anjima ya katse wayar yana gwada layin yayan nasa amma a kashe ijiyar zuchiya ya sauke yana tausayin yayan nashi saboda yasan shi da sanya abu a rai.
Ba su suka isa London ba sai 5:30 na asuba jirgin su na sauka ya tari taxi ya nufi gidan shi dake garin London a unguwar MAYFAIR dake garin London
Gidan Azeem yana cikin unguwar Mayfair, 蓷aya daga cikin fitattun unguwannin masu hannu da shuni a birnin London. Katafaren gida ne na alfarma wanda mahaifinsa ya gina masa, inda aka ha蓷a tsarin zamani da 茩ayataccen tsarin gine-ginen Turawa. Dogon shinge mai tsaro ya kewaye gidan, yayin da kyakkyawan lambu mai ciyayi da furanni ya 茩awata harabar gidan. Da zarar an shiga ciki, za a tarar da wani babban falo mai fa蓷i, wanda aka 茩awata shi da kujerun alfarma, manyan labule da fitilu masu haske. Komai na gidan an za蓳e shi ne da tsada da kulawa, tun daga 蓷akunan kwana zuwa kicin na zamani. A gefe guda kuma, akwai gareji da aka tanada domin motocin Azeem. Gidan ya kasance abin sha'awa ga duk wanda ya gan shi, domin ya nuna irin dukiya da matsayin iyalin Azeem a cikin al'umma.
Zama yayi akan 蓷aya daga cikin kujerun alfarmar dake cikin parlourn kwata kwata zuchiyar shi bata mai da蓷i tunanin hafsat ya hanashi sukunin tun a jirgi mikewa yayi ya nufi ha蓷e蓷en bedroom 蓷in shi toilet ya fa蓷a yana sakar ma kanshi ruwa alwala yayi yayi sallah asuba kasance War baiyi bacchi ba yasa ya kwanta bai da蓷e da kwanciya ba bacchi ya 蓷aukeshi wanda yake cike da mafarkin hafsat.
A hankali take motsa fatar idonta wanda Imam ke zaune idonsa akanta mikewa yayi ya fita dumin kiran doctor tare suka shigo suka zuba mata idanu ta tsare su da Lu'lu eyes 蓷ita 茩arasa wa doctor yayi yana zama a gefen ta Hi baby kina lafiya jituwa tayi tana kallon sa sai kuma ta 茩walla 茩ara tana tushe kunne ta tana kuma ja da baya
Banaso katashi zai cutar Dani my dear kina ina wayyo Allah zai kasheni mu dear da sauri ya mike yana kallon Imam kaje kusanta inaga an samu matsala bari na turu doctor Essetah okay doctor zama yayi a kusanta ya riko hannunta Hafsah da sauri ta juya tana kallon sa fizge hannunta tayi tana sauka akan gadon kara ta 茩walla tana zubewa a wajen saboda wani mugun rada蓷i da ya dirar mata a 茩asa ta kuka ta fashe dashi tana kiran my dear! My dear
Excise me? yes Imam ya amsa shigowa tayi tana kallon Hafsah dake zaune tana kuka ohh my god my daughter miya same ki tashi kifa 蓷amin tana kamota ta mi茩ar da ita tsaye da sauri ta rike ta tana rintse idanu ciwo ciwo 茩asa na yake Please doctor kiban magani nasha tafa蓷a da Muryar kuka okay ki kwantar saina baki maganin kwantar da ita tayi akan gadon tana mai zama a gefen ta Please brother Ka 茩araso no! no! Kar yazo kusa Dani zai kasheni Please kice ya fita okay zai fita kwanta sai in kawo maki maganin kwanciya tayi hawaye na zuba a fuskar ta
Fita sukayi tare da Imam sorry bro Zan iya sanin wanda ya aikata mata wannan abin kiyi hakuri doctor nayi alkawarin babu wanda zaiji sede ita ta fa蓷a amma nide babu Wanda Zan fa蓷awa okay shikenan Amma duk wanda ya aikata haka a gare ta ya azabtar da ita da yawa hakan na neman ta蓳a 茩wa茩walwar ta yanzu kallon kuwanne namiji take a matsayin shi shiya tace ka fita wani irin dukawa kirjin Imam yayi jin abinda doctor ta fa蓷a okay doctor mun gode yanzu zanje gida na 蓷auko wacce zata kula da ita shikenan sai ka dawo.
fita yayi ya nufi gidan Azeem innaye na zaune tana jiran wanda zai Kaita sallama yayi yana kallon innaye imamu dama kai zaka kaini Azemu ya fa蓷amin hafsatu babu lafiya ehy zamu wuce tare to muje mana ni ai na shirya mikewa tayi tabi bayan shi fuskar ta cike da mamakin yanayin shi saboda shi mutum ne mai fara'a ba koyaushe yake nuna fushin sa ba hospital 蓷in suka nufa babu wanda yace ma kuwa komai har suka isa sallama sukayi suka shiga kwance take jin muryar innaye yasa ta bu蓷e idonta tana kallon innaye hawaye na zuba a idonta zama innaye tayi tana rungume kara sautin kukan tayi tana cewa innaye mutuwa zanyi aa hafsatu ai cuta ba mutuwa bace dena fa蓷a kinji innaye Y Azeem! ya cutar dani tsammm innaye tayi tana sarrafa kalaman Hafsah Imam kuwa gaba 蓷aya ya diririce saboda tsoron kar Hafsah ta fa蓷awa innaye...
miss Nasir 鈾ワ笍 鉁嶏笍