Free chapter · Read without an account

13-14

by zahra muhammad · TSOHON ƊAN BARIKI...

"Alhaji a matsayina na mahaifiyar fareeda yau kimanin watanni biyu kenan amma har yanxu baka faɗamin laifin da fareeda tayi da yasa ka cireta a makaranta  kuma ka hanata fitaba,wanda ni anawa ganin ya daceace in sani tsakani da Allah"cewar mamyn fareeda.
"tunda de tayi laifi kuma na mata hukunci shikenan ba se kinjiba,sabida maganar bata da daɗin ji shiyasa banason kisan wanne laifinne tayi ɗin"cewar daddy.
"to tunda bazaa faɗaminba kayi haƙuri kabarta ta koma karatunta dan Allah"cewar mamy.
"ay in kinga fareeda ta sake fita agidannan to ɗayan buyune,ko ta mutu zaa kaita maƙabarta ko kuma tayi aure zaa kaita gidan mijinta,dan haka ba ruwanki,naki ido"cewar daddy.
Shuru mamy tayi tana hasaso girman laifin da fareeda tayi dayasa har daddynta ke mata irin wannan horon.
Haka tai ta hasashenta ƙarshede ba amsa dole ta haƙura.
Anata ɓangaren fareeda,kuwa bata da wata damuwa sakamakon wayarta na hannun mamynta,ta ajiye aɗakinta in dare yayi seta lallaɓa ta ɗauka taje ɗakinta ta kunna,ta kwana suna hirarsu da mutanenta.
Ananne laila ta ke shaida mata akwai wani magani da bokanta ke haɗawa fareedar wanda in har aka gama tayi amfani dashi to ko akan gadon dadynta zata kawo me cinta daddyn bazece komaiba bare ya hanata fitowa.
Wayyo fareeda daɗi kamar me haka taita mata godiya.
Ayko fareeda tunda aka mata wannan albishirɗin take ta shirin bazama bariki da yawa tunda zaa rufe ma daddy baki.
Bayan sati biyu bokan ya kira laila ya shaida mata tazo ta karɓi saƙon ya kammala.
Batai ƙasa,aguiwa ba ta isa gidan bokan,tana zuwa ya bata ƙullin maganin yace mata"gashinan kice mata ta jiƙa tayi tsarki dashi,sauran ta shafa akan nononta ta samu wani acikin mutanenku ya kwanta da ita ta baya,kuma yazamana su biyu zeyi amfani dasu atare,ina me tabbatar miki da yadda zeyi amfani dasu agaban juna ba tare da ɗaya ta tambayi dalilin hakaba to haka mahaifinta ze koma ko agabanshi zaa cita ba abinda zece"cewar bokan.
Ayko godiya sosai laila tai masa sannan ta baro gidan.
Direct gidan su fareeda ta wuce tunda tasan mamanta tasanta,tana zuwa ta samu mamy afalo suka gaisa sannan ta shaida mata fareedar na ɗakinta.
Miƙewa laila tayi ta nufi ɗakin faridar,wacce fitowarta awanka kenan,ay tana ganin laila taje da sauri ta rungumeta tana me jin daɗin ganinta.
Sawa ƙofar key tayi tana rungume da lailar,"bestie nayi matuƙar farincikin ganinki wallahi"cewar fareeda.
Murmushi lailaa tayi tace "to sakeni haka kar farincikin yasa ki gocemin kafaɗa kinji"
Ƙara riƙeta fareeda tayi tace tana kwance tawul ɗin jikinta"wallahi bestie ruwa ya tarun min a mara kamar ze kasheni ki taimakamin ki fitarmin,kinsan in ba keba banida me yimin hakan"cewar fareedan a sanyaye gamida kamo hannun lailar ta ɗora akan haq ɗinta.
Ɗago ido laila tayi ta dubeta tace"amma de kinsan bama yin less ko,?"
"yes i know but,wannan its for emmergency ne pls,ki fitarmin"cewar fareeda tana ƙara shigewa jikinta.
Ayko ba musu suka faɗa gado suka shiga aykata masha'arsu har seda buƙatar fareeda ta biya sannan suka shiga wanka tare.
Bayan sun fito sun kimtsane laila ta fito da ledar magani tayiwa fareeda bayanin yadda bokan yace.
Murmushi fareeda tayi tace"bestie mun  jima a bariki amma bamu taɓa sanin ya daɗin wannan harka takeba se yau,dan haka koma waye na samo to nide  dake zamuje abuga wasan akwashe"cewar fareeda.
Murmushi laila tayi tace"kinason ki haɗani faɗa da zaddy kenan,dan wallahi mutumin nan ko da dildo nai amfani seya gane,yayta faɗa,haka zezo gidannan yayi searching ya fitar da duk wai dildo dake gidan,har cewa yake in ya kuma ganin dildo agidan seya ɓatamin rai,wai in ina buƙatarsa komai dare in kirashi mana ay ze zo,to kinga dramar da akeyi akan dildo to inaga kuma ace wani naba yaci masa"cewar laila tana dariya.
"bestie dole zaddy yayi haƙuri abiyamin tawa buƙatar dan in samu in dawo, kan network da kyau"cewar fareeda.
"to yanzu taya zaki samu ki fito?"cewar laila
."tunda da nazo an buga wasan bakin daddyna ze rufe,to zuwa jibi zan yaudari ɗahiru me gadi ya barni in fito,kinga gurin dawowa banida matsala tunda an riga an rufewa daddyn ɓakin"cewar fareeda.
"woooh ƙawata kice jibi akwai bura uba kenan,har na hangoki"cewar laila tana dariya.
Ayko dariyar itama fareeda tayi,sannan suka tafa,daga haka suka ci gaba da tsara yadda komai ze gudana a jibin.
Suna zaune ne kiran daddy ya shigo wayar laila,koda ta ɗaga,faɗa yake mata na cewa gashi agidanta amma batanan,kuma shi amatse yake,duk inda take tai gaggawar dawowa yana jiranta.
Ayko  ba shiri laila ta miƙe,Har mota fareeda ta rako laila,sukai sallama taja motar ta fita

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.