Free chapter · Read without an account

Chapter 15-16

by Miss Nasir · Miskili da Sha'awa 🔥📖


Miskili da sha’awa ❤️‍🔥📖
By Maryam sulaiman 
miss Nasir ♥️ ✍️ 
Book1

Page 15-16
 mutuwa bace dena faɗa kinji innaye Y Azeem! ya cutar dani tsammm innaye tayi tana sarrafa kalaman Hafsah Imam kuwa gaba ɗaya ya diririce saboda tsoron kar Hafsah ta faɗawa innaye…
Am innaye like ki karɓo mana magani a pharmace to ta faɗa tana mikewa yana ganin fitar innaye ya zauna a gefen ta da sauri ta fara ja da baya Please Hafsah ki saurareni Nine Imam ba Ya Azeem bane ɗagowa tayi tana kare masa kallo fuskar kace kace da hawaye suna kama da Azeem amma Azeem ya fishi fari ya kuma fishi cikar Hai ba hakan yasa hankalin ta kwanciya, 
Hafsah dan Allah na rike ki kar kifaɗa wa kowa abinda ya faru tsakanin ki da big bro kinji wannan sirrin kune ke dashi shuru tayi tana sauraren sa har innaye ta dawo zama tayi ta mika mashi magungunan tana cewa Imam je mota na taho da abinci ka ɗauko bata taci ko zatai kwarin jikinta mikewa yayi yana kallon Hafsah yana marairaice fuska innaye na kallon sa kuma tasan abinda yake nufi yana fita ya nufi motarsa.

Innaye na ganin fitar da ta kamo hannun Hafsah,hafsisi mai yayanki ya Miki kikace ya cutar dake kifaɗa min kinsan baki da wanda zaki faɗama damuwar ki a garin ibadan idan bani ba kinsan yanzu nine nake da hakki tamkar na iyaye a gareki dan haka faɗa min abinda Azemu yamiki,
Kuka ta sake fashewa dashi tana sake kwanciya a jikin innaye tabbas zarginta ya zama gaskiya miyasa Azeem zai yima hafsa haka innalillahi wa'inna'ilaihi raju'un 
Imam ne ya shigo yaga Hafsah na kuka zuchiyar sa ta fara buga saboda tsoron kar de ta faɗa ma innaye kai Imamu ina ɗan uwanka yaje wallahi innaye bansan yadda yake ba yace min de zai bar gari amma bai faɗamin ina zai jeba nasani Imam koda Hafsah bata faɗamin ba na faminci komai saboda ni ba ya.yarinya bace dan haka kace a sallame mu zamu tafi gida miyasa innaye naga bata karasa warware wa ba da anbari sai gobe a'a Imamu kaje kace a sallame mu fita yayi badan yaso ba ya shiga office din doctor ya sanar masa abinda innaye tace babu musu ya rubuta musu sallama tare da dokokin da magunguna sauko Hafsah mu tafi saukowa tayi amma yin duniya ta taka ta gagara takawa Hakan yasa innaye cewa ɗauke ta muje Imamu ɗagata yayi suka fice a hospital ɗin suna isa gida ya kara ɗaukan ta suka wuce cikin gidan Kaita ɗakina haka ya nufi ɗakin ta da ita ya ijiye ta akan gado fita yayi innaye na shigowa ta wuce toilet ta hada mata ruwan dumin da magunguna na gargajiya ta sake fitowa zaki iya kumar tawa muje bayan gida mikewa tayi tana daga bango a haka suka karasa toilet ɗin sai hawayen azaba take dan tamkar ana yankan naman gabanta haka takeji zaunar da ita a cikin ruwan tayi ihuu ta sanya tana kokarin mikewa innaye ta sake danna ta cewa yi hakuri Hafsatu wannan shine Duk wani magani dazai warkar dake yi hakuri kinga dole ne kisamu ki warke da wuri haka tana kuka tana komai ta gaskata wajen sau uku sannan ta mike sosai taji daɗin wajen domin yanzu ya rage raɗaɗi sai de abinda ba a rasa ba suka fito ta kwanta innaye kuma ta fita zuwa kitchen ta ɗaura wata ferfeson kayan ciki Wa'inda suka sha kayan yaji dana kamshi kafin kace mi gidan ya haɗe da kamshi tana kammalawa ta zuba mata a Plate ta Kai Mata zaune take ta kurawa waje guda idanu Har innaye ta zauna bata sani Hafsatu da sauri ta juya tana kallon innaye hawaye na zuba a idonta ga abinci kici amma ki sani ita damuwa ta maganin matsala Saide ta kara sanya mutum a matsala ɗaukan Plate ɗin tayi ta fara ci duk da bakin ta babu testing Amma taji daɗin ferfeson.

Mikewa innaye tayi tana shiga kitchen domin yin abinci dare a masu aiki,
Imam wucewa yayi upstairs ɗakin yayan nashi yana shiga ya fara sune dube gani yake tamkar zai ganshi a yadda ya saba tsayawa kuka ne ya cika mashi idanu ya share kwalla ya ciro wayar shi kiran duniya wayar a rufe zuciyarsa ce ta fara tsinkewa kar fa big bro ya cutar da kansa akan abinda bashi da iko da zuchiyar sa mai da kiran yayi kan Alhaji baba ringing uku ya ɗauka da sallama ina yini Alhaji baba lafiya kalau Imama ya kuke Alhaji akwai matsala ya kamata ka dawo gida Dan Allan to miya faru kai de na faɗa maka Please ka dawo koma minene zakaji shikenan Imam kuma munyi waya da iyayen naku amma babu alamar akwai damuwa Please Alhaji babu wanda yasan da abinda ke faru iya nine Please ka dawo koma minene zan maka bayani shikenan next week Zan taso to Allah ya kaimu sukayi sallama ya kashe wayar

London
Tunda ya isa London bashi da aikin sai ibada aiki ma ba sosai yake zuwa kwana yake baya bacchi kullum addu'a yake Allah ya gafarta masa ya yafe masa yasan ya Hafsah ta yafe mashi ya rame ya kara haske sai uban hanci idanuwansa sun kara fito wa tunda yaje kasar bai sai sim card ba saboda baya son asan Yadda yake ga aiki su mashi yawa ga baɗa Azeem baya nutsuwar shi kullum tunanin shin a wanne matsayi Hafsah take kallon shi yau ma kamar kullum yana kwance akan sofer yana tunanin da yazama masa aiki landline ta fara ringing mikewa yayi badan yaso ba ya karasa yana peaking call ɗin Assalamu alaikum okay ganinan ije wayar yayi ya nufi bedroom ya shiga toilet yayi wanka ya shirya ciki kaya na alfarma,

Bayan kusan mintuna talatin, Azeem ya isa babban Company Blackstone Global Enterprises, inda aka shirya taron tattaunawa kan wani babban kwantiragi da kamfaninsa ya haɗa da wani fitaccen kamfanin gine-gine na London.
Da shigarsa ɗakin taro, mutanen da ke wurin suka miƙe suna gaishe shi. Azeem ya amsa cikin natsuwa, ya zauna a kujerar da aka tanadar masa.
Bayan an kawo musu takardun kwantiragin, shugaban kamfanin ya ce, “Mir Azeem, wannan kwantiragi zai buɗe mana sabbin damammaki a kasuwar ƙasa da ƙasa. Muna fatan haɗin gwiwarmu zai kasance mai amfani ga ɓangarorin biyu.”
Azeem ya gyara zamansa, ya buɗe takardun da ke gabansa. “Muddin kowa ya cika alƙawarin da ya ɗauka, ba na ganin abin da zai hana wannan aiki ya yi nasara.”
Suka ci gaba da tattauna muhimman sharuɗɗan kwantiragin, yayin da Azeem yake sauraron kowane bayani cikin nutsuwa amma rabin tunanin shi nakan Hafsah.

Nigeria Ibadan State 
Yau ya kama kwanan Hafsah 7 da dawowa daga hospital taji sauki sosai yayin da innaye ke bata kulawa ita da Imam ta saki jiki da Imam saboda yadda yake bata kulawa sosai girki innaye keyi saboda zasuje family House domin tarbar Alhaji baba hafsa tsaye gaban mirror ta kara kyau ga cika da tayi ta ban mamaki ko mai ya ƙara bayyana ga hips ɗinta kamar su tsaga rigar jikin ta su fito ga wani mugun cika da breast ɗinta suka ƙara se glowing take fatar ta na ɗaukan idanu…

🔚 of book1 free page 


Miss Nasir ♥️ ✍️ 
 

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.