Free chapter · Read without an account

Page 002

by NOUR♥️♥️ · Labarin daga zuciya ♥️

Madarasatun Abdurahman bin auff litafixul quran Salwa ce tsaye tna ta xabagawa ustaz din su harara,shi kuwa bawan Allah bai San tna yi bh .surutu tkeyi shi kuma yce ta tashi tsaye sbd ysa mata ido y fahimci duk ajin ta fi kowa fitina wasa wasa dai salwa har ta kai 15minutes a tsaye ita kuma tji ta gaji don bata jure tsayuwa ae kuwa da karfi cikin harshen larabci taje kai ustaz ni nagaji wlh xama na xanyi yan aji a ka kwashe da dariya ita kuma tji ddi taxata abin arxiki tyi kawae ta ja sit dinta ta xauna abin ta ba tre da permission din ustaz bh suna hda ido yga ko alamun tsoro babu a tre da ita da sauri ustaz y taso y nifo inda takai amma ko motsi batayi bh Sai gyra xamanta ma tyi abunta Ustaz yna xuwa y dauke salwa da gigtacen mari ji kyi tasss da karfi this is the first time da aka tba marinta tun da taxo duniya gaskiya yau ustaz ka taro match maimakon salwa ta tashi tsaye Sai yga ta xauna tna ta juya ido kmar mai aljanu duk da ya tsorota ustaz Amma Sai y dake salwa kuwa aranta mamaki ma y hna ta mgn kawai mamaitawa tkeyi what mari ni ni ni ta fda ya kai sau goma tna yi tana girgiza kanta ustaz yce ke Dan ubanki tashi tsaye a ranta tce Abu na biyu kenan y zagi dady again anxo gurin da baxata jure bh ita da a tba dady gwara kowa ma y mutu Ustaz yce kai miko min bulalata yau Sai nyi maganin yarinyar nan Ai kuwa y fra dukanta kmar hauka bulala ta koina amma abin mamaki shine salwa dariya kawai ta keyi yan ajin na tya ta ustaz y kara fusata yga ma shi aka mayar Mara hankali a cikin su ☺ a fusace ysa hanun sa y fuzko salwa y wular da ita kasa y fra xafga mata duka ta koina harda harbin ta da kafa salwa tna ganin hka kuwa tasa kafarta itama ta kwarfe shi Sai ga ustaz akasa y fdi kasa wanwars nan fh yan aji aka shiga darawa harda ihu ana kiran sunan ta alamun ita ce da nasara harda masu yi mata tafi alamun tyi nasara xuciyar salwa fal da farin ciki a ranta tna gobe baxa ka kra tabani ba su ustaz ana kasa ykasa ko motsi mamaki yhna shi yin mgn da kyar dai ustaz y samu y tashi da mamaki y dago yna kallon salwa suna hda ido tyi masa irin kallon kashedi kadan ma ka gani wlh indai nice ustaz a ransa yna fdin Anya ba yarinyar nan ba aljana bce dama kyaunta yyai yawa wlh Da manyan idonta ta kafe shi da kallo A firge ce ustaz ybar ajin nasu Akan hanyar su ta komawa gida dga islamiya akasa suke xuwa saboda ba nisa dga gdn su da ita da Dan uwanta sadeek ta tsokani mutane ba adadi suna tafe tna bawa sadik labarin abin da tyiwa ustaz yau daidai lkcn suka xo wuce wa gurin wni majalisa ta unguwar su mutanen da suke gurin dukan sun girmi dad dinta cikin dga murya tce duk wanda y kaleni y kali budurwarsa ta wuce a guje wni Dan tsoho ncewa ko ubanki bai isa ba yce mna hka Sai ke koh jaira yarinya ☺ Suna shawo wata kwana tga wani saurayi da budurwa sa suna tsaye suna xance dama gudu ta yo kansu tce ku gudu yan daba ne suka xo unguwar yau aikuwa kfin ta rufe baki guys din har sun bace a gurin har tsare sukayi tsakanin shi da budurwa tasa hba mai xai rai in ba dariya bh Sai da suka ga kai karshen gate din fita dga area nasu Sai suka juyo suna kallon salwa tna ta dariya Tana kara yin gaba tga wasu samari sun xo wuje wa kawai salwa ta kale su ta kwashe da dariya har ta na faduwa kasa suka yo kanta xasu dake ta sadiki kuyi hkr wlh hka tke yi sometimes bata lpy ne tana da tabin hankali suka ce Alllah y bata lpy hkan ba karamin haushi y bata ba tji an kirata da mara hankali Anyi gaba mh kadan can ta hango wni Dan almajiri hanun sa rike da mango yna sha sadik xaiyi mgn kenan har ta iso gurin almajirin tna fdin kai bkada hankali ko iyayen ka sun turo ka karatu kaxo kna shirme ko dan ubanka tna xare masa ido kmar uwarshi Sai kuma ta karbi mango din ta cila shi kwata gurin tna cewa Abu bashida da kyau amma yna sha ahaka sbd hauka shi Dan almajiri yji ba xai jure bh wanna rainin wayo yyi yawa wann Dan almajiri a girme y girme mata y girmi sadik ma amma sabartsaurin ido irin na salwa tke masa hka nan fh rigima ta kwace tsakanin su shi kuma sadik y ki abari a doke kanwarsa ba yce masa bata da hankali almajirin shima yce nima ae bni da hankali suna cikin hka wni mutum yxo y raba fdan nasu yna mamakin karfin hali irin na salwa gata dai a ido yarinya ce Amma tke yin irin abin mamya mutane Can ta hango wata yarinya an dora mata talla alawa madara dama tana son duk wni Abu na madara milk aikuwa da sauri ta karasa ta fra cefawa abakinta batacewa yarinyar komai ba kawi ta fra cefawa abakinta sha tkeyi kmar ta samu ruwa ita kanta bata san guda nawa ta sha ba yarin ya kuma ta rike hijjab dinta tna ta cera mata Allah y isa tna cewa wlh Sai kin biyani Sai da tga baxata daina sha ba Sai yarinyar ta cika mata hijjab sadik yna xuwa yfra dauke ta mari hkrn sadik y kare ta kai shi karshe Allah sarki bawan Allah sadik wanna mari da yyiwa salwa ysa tji haushi takra daukar alwashi Sai ta kra tsokana wlh ♀ ♀ ♀ ♀ ♀ Suna yin gaba kadan tga wata tsohuwa ta xo wuce neighbor din su ce salwa ta kale ta tce iya inshallah baxaki mutu ba har abadah nan fh ita ta shiga washe baki tna jin dadi harda bawa salwa kudi har 2k ita tsohuwar burinta ace ba xata mutu ba indai kce mata hka Sai ta naja kyautar kudi Sai da salwa ta karbi kudin sann tce iya wlh dole ki mutu ustaz din mu yce mna kuli nafsin zaikatul mauut duk wni mai rai mamaci ne nan fh iya ta fra ihu tna kuka tna xagin salwa suna cikin hka motar safuwan ya sha kwana a hka ya gansu yga iya ta kai har kasa tna rusa kuka wiwi Yna tambaya lpy tce masa shegiyar kanwar kce tce Sai na mutu ni kuma ba ynx ba wlh tna fdin hka ta kara rushewa da kuka ♀ shima kanshi baisan sanda dariya ta kwa ce masa bh yce y hkr iya baxa ki mutu bh kinji y bata hkr tki tce Sai na je gurin uban naku yau Dan uban naku yau wlh Suna xuwa gida suka tre mutane Sai hayaniya akeyi a kofar gdn su ga dadyn su a tsakiya safuwan yna fdin lpy mai y fru Aka shiga cera masa baya ni duka mutane da salwa ta tsoka nane suka xo gdn tun da wann yan xaman majalisa da saurayi da budurwa nan da wannna almajirin da wannn yarinyar mai alwan madara da wanna iya yar tsohuwa gefe guda kuma ga ustza din su na islamiya shima ya kawo karar ta da abin da tyi masa Yau da kuma Wai in yna dukan ta tna musa dariya Sageer dai ya xake yau kuma sai masifa ykewa muta nan yna cewa ba wanda y isa y tba Lpy kanawa ta safuwan aransa y nan cewa nasan ma ba hka ba dole akawae wata a kasa shima kansa dady mamaki yke yi ya akai yau sagger y ke kare salwa hka shi kuwa Oga yynayi ne duk Dan sbd yna so dady y bashi kudi daddy y kali salwa yce ta shige gd ba wanda y isa y taba ta yce musu kowa y fdi Nawane xa abashi xai bayar yna gma biyan su su ga shigo cikin gdn Salwa kuwa tna shigowa gdn tje gurin baba mai gadi su ta bashi 1k a cikin kudin da iya ta bata 2k tce masa Dan Allah asakar musu kare mutanan wajen jan nan pa mai fdi yce har 1k Hajiya salwa Dan iya wann aikin kawae aiko yje y bude gurin aje police dog din su y fito dashi waje tuni suka watse harda yar iya ita tyi ta kanta a cikin su harda masu sakin fitsari a wando tsabar tsoro Karen su salwa ma kadai abin tsoro ne irin black dog din nan ne mai kma da kura wanna dalilin ne ma ysa basu fito dashi waje ahakadai kowa y sha da kyar

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.