Free chapter · Read without an account
Page 003
Salwa Ranar ta kama ranar weekend ne kuma babu school da islamiya sbd Anyi hutu Tana tashi dga vcci taji yunwa sbd hka ta nufi men kitchen din su na sakar gd inda yan aikin su suke musu abinci tna shiga ta tsaya cak ganin laure tna cin abinci a plate dinta ka idar salwa ce komai na ta a gdn na daban ne batayin share da kowa sbd salwa yarinya ce mai tsafta Ai kuwa tana xuwa ta jakumi wuyan laure ta fra yi mata horo ita kuma talatu tki ta xo ta kwaji yarta sbd tasa hali wata irin tsawa tji y an dga mata sann ta sake ta ta juyo a firgi ce suna hda ido tji wta irin xo fa ta xubo mata tasan yau mai kwa tar ta agurin big bro Sai Allah y dga hanu kennan xai mare ta yji an rike hanun yna juyo wa yga daddy ♀ yce dad y dga masa tsawa shima sageer dai y wuce yace in kin gama kixo tun kfin ta bude baki dady yce baxa ta xo ba nan yja hanun ta suka bar gurin xuwa part dinsa Can cikin dakin salwa ta saka dj abinta ta sa wakar rema baby calm down tanji tna rawa Sai gashi an aiko talatu salwa taxo inji big bro dammmm tji kirjinta y buga a ranta tna wanna bakin azalumin nasan duka ne xaiyi mh nashiga uku yau ♀ ♀ ♀ ta dauki hijjab dinta ta saka kamar ta Allah ta nufi part din yan mazan gdn tna xuwa daidai kofar dakin sa ta dga hanun ta fra jero aduaa duk waje ta xo mata kmar Anje y bude yna budewa y ganta tsaye tana aduua neman tsari dga gareshi yce oh wato ga mugu ko yau xaki ji ubanki wlh a tsorace ta shiga dakin tana dari dari ta rabe guri guda a dakin abin da salwa ta manta shine ta taho da wayar ta a cikin aljihu abin kowa bai saniba a gdn shine dady y dade da siya salwa waya iPhone ma kuwa 11 pro number mutum biyu ne a cikin wayar dga ta dad Sai ta beast friend dinta raihana abin da ysa ta boye wayar shine big bro ysa doka ba wanda xai rike waya a gdn sai sun gma karatu Can kuwa rahaina ta kira salwa domin ta fda mata yau xata xo aikuwa riginton din iphon y cika ko ina a dakin big bro aka duba wayar sa Dan da farko yyi tunani tsa ce aka kira ko wayar tna kusa da salwa ne amma y dago y ga ba wayar bace kuma har a time din wayr ba daina kara ba a haukace big bro yxo ganta yce salwa waya waya waya a cikin gdn nan yce bata basa doka nh an tsalake amma yau kinyi yce mata salwa sry yau kin mutum salwa yau Sai na kashe a cikin gdn nan Yce ki fra kalimatul shahada tun kfin na taba ki abinka da yarin ta da sauri ta tashi tsaye cikin ta yna rawa ta fra fdin Ashadu Ala ilah ha I lala waasha hdu ana Muhammad rasulilla tna tyi kmar ba gobe komai na jikin rawa ykeyi tsabar tsoro da karfin A’a y fuzgo ta y fra dukanta da belt dinsa dai dai time din abun yke faruwa dady ba ya nan dama shi kadai ne mai taimakon ta kowa yna ji amma yki xuwa ya karbeta har dady y dawo big bro bai daina dukanta ba dama tara ta ykeyi duk abunda tkeyi yau kuma ya samu dama don hka yyi mata dukan hauka ba karya yau salwa ta daku a gurin yayanta a daidai time din dady y shigo a rude ganin xa akashe salwa sa da gudu y nufo kanta ya tashi ya dauke sa da mari Dan Ubanka kasheta kyi koh gabadaya dady y rikice gani halin da salwa tke ciki ne ysa dady ya yanke jiki yfadi kasa sumame ita mh tna ganin sa da kyar ta tashi Sai dai kfin txo gurin ta yanke jiki ita ta fadi akasa nan fh gdn su salwa y rude y rikice kowa kuka suk Kira family doctor dinsu ya tabatar musu da jinin dady ya hau sosae sbd yga abin da y firgita shi ita kuma salwa duka ne ysa ta suma don hka abarsu suyi barci Bayan kwana biyu dga nan labarin salwa y sauya ydda kadara tasauya mata rayuwa da ita da ahalin ta gaba daya Mom din salwa ta dade tana fama da Ciwon zuciya heart ♥ attack wanda shine yyi sillar mutuwar ta su samha ne da salma da salwa a gefen su tre da sauran yan uwanta sun tasa momy sunta kuka sbd halin rashin lpy ta da ya tashi salwa a gefe tyi uban ta gami ta rame sosae sbd halin da mahaifin ta y shiga shima na jinya domin kuwa tun duka da big bro yyi wa salwa toh daddy bai kara lpy bh har ynx gashi kuma momy ita mh ynx tfra nata tce Inalilahi wasu zafafan hawaye suka xubo mata bama ta dni tna hawaye tsabar damuwar ta tashiga acikin kwana biyu kawai a ranta tna cewa na shiga uku anya kuwa xan jure kuwa ga daddy ga mommy duk ni kadai Marubuciyar Tace ae salwa bakiga komai ba ma wasa farin girgi kenan Kuka sukeyi dukansu kmar ran su xai fita domin kuwa sun San ita kadai ce gatan su don sun San ydda momy saratu ta tsane su a cikin gdn ko kadan nata son su duk cikin su ma tfi tsanar salwa sbd ydda tga dady yke sonta samha ce rai karfin hali tacewa safuwan pls ka tashi mu kaita asibiti yce sis wlh bni da kudi kuma ga dady shima akwance bare y bamu ATM card dinsa kuma kinsan wacen matar ko mutuwa momy xatayi ba xa tabamu kudi bh tace y xamuyi kenann wayo momyn mu ♀ ♀ can wni causin brother din su a gefe yxo gdn hutu yce bri ni in baku ku tashi kuyi sauri mu kaita asibitin da sauri suka tashi suka shirya suka nufi asibitin Sbd ba kudi a hanun su shiyasa suka wuce da ita asibitin gomnati dake cikin garin kaduna sbd ba suda wni sauran xabi a ynx ydda rayuwa ta fra sauya musu lkc guda suna xuwa suka tdda wni maramutunci doctor ⚕ yna ta yiwa mutane masifa ♀ bashida imani da tausayi kuma dama ba musulmi bne shiyasa zuciyar tashi ba imani kokadan a gaban mutane doctor nan y ci musu mutunci karshe ma y hna su gadon da xa a kwantar da mommy su sbd mugun hali irin nashi da kyar dai suka lalabshi y bda gadon harda cewa Wai iya 2days kawai safuwan ne yga ba xai iya jure wulankanci da akawa momyn su sbd hka ya yanke shawara siyar da motar sa sbd a yiwa momy magani hka akayi kuwa Ai kuwa suka dauke ta suka koma private hospital mai kyau ta samu kulawa a gurin doctors din Amma Sai dai jikin momyn na su ykeyin dadi ashea ciwon ajali ne akwana na uku Allah yayiwa momyn salwa rasuwa Allah sarki salwa tfi kowa shiga tashin hankali a cikin su Sunyi kuka dukansu kmar ba gobe sun San gatan su ykare a cikin gdn uban su Bayan rasuwar momyn Abubuwa da yawa sun fru a gdn su salwa ciki harda karuwar rashin lpy dady domin kuwa bayan rasuwar mommy salwa jinya yyi soae karshe ma dai salwa ce ta koma part din dady dama tna da dakin ta part dinsa momy ce ta hana xama lkcn ynx kuwa babu momy a raye salwa ce txo mai kula dashi hka ysa ta kra shiga damuwa ga rashin uwa duk da ba shaguwa a tsakanin su amma Sai da mutuwar ta tabata sosae sanna ga jarabar momy saratu ta hna komai tasa Au agaba karshe ma dai Sai ydda tasan ta raba su dga part momy su sageer y koma shi kadai abinsa su kuma akadowo dasu part yan aikin gidan su sanna tasa aka maida salwa government sch Don kuwa kowa a gdn y gama karatu a time din Saura salwa kawae ita ma lkcn ta shiga sss2 sanna kuma sbd bakin hali irin na momy saratu ta sa aka fasa yin auren samha da samiha domin kuwa xuwa tyi gdn su samarin nasu tyi musu shari a gurin tce wai cutar su xaayi dukan su su mata maza ne Au kuma sukace sun janye mgn auren nasu Allah sarki su samha ♀ Cewar ta Wai yaran tne xasu fra yin aure A haka suka cigaba da rayuwa cikin kunci da bakin ciki kullum ba suda aiki Sai kuka hka bangaren dady dama tna da salwa su ci abinci tre da sallah kuma suyi kuka a tre Haka su ka cigaba da rayuwa a cikin gdn