Free chapter · Read without an account

Page 004

by NOUR♥️♥️ · Labarin daga zuciya ♥️

A ranar wata alhamis da dadare ranar da salwa baxata tba mantawa da ita ba a rayuwar ta ranar ita tke kira da bakar ranar a duk lkcn da ta tuno ranar ne yan fashi suka shigo cikin gdn su direct part din daddy sukayi suna shiga suka mai da kofa suka rufe duk sun rufe foskokin su da irin hular nan ta yan fashi black din nan ga kuma manyan bindigu a hanu su dady a kwance yke idon sa na a rufe yna kuka domin tundaga ranar da momy ta rasu yke cikin kunci Kullum cikin kukah ynx ma kmar Kullum hka suke zaune shi da salwa shi yna kuka ita tana kuka ta rike hanun sa cikin nata ta kwantar da kanta akan mahaifin ta Kukah sukeyi soae daddy ynce mata salwa nasan na kusa mutuwa shikenan baxan ga auren ki ba y dora hanun sa akanta y dafa tce inshallah xakiyi albarka a rayuwa inshallah xaki aure mijin da xai xamo miki gatan ki a arayuwa Yce jikina yna bani mutuwa xanyi nan kusa suna cikin hka sukaji an banko kofa da karfi gaske kmar xa karyata a tsorace suka dako kansu dukkan su daya dga cikin yan fashin y daga musu tsawa suka tsorata sosae daddy y kara rungume salwa cikin muryar kuka yke cewa me kuke so ku fdamin pls karku tabamin salwa ta ♥ ♥ Daya dga cikin yan fushin ykara dga musu tsawa yce where is your card? Cikin tsoro daddy y dga folon sa y mika musu hanun sa na rawa yce mne password din Allah sarki yce karshen number waya momyn salwa ne a take gurin sukayi transfer din kudin xuwa wayar su sanan suka karkarya card din a gaban dady ba karamin mamaki sukayi ba irin mahaukatan kudin da suka gani dady y tara tsabar mamaki sageer ykasa boye da sauri y cire hular kansa yce what 30trillion dollar in this house da sauri dady da salwa suka hda baki sageer dama kai ne daddy yce Inalilahi yce sagir inshallah abin da kamin Sai anyi ma kje xaka gani a wanna time din dady ne kadai yasan me yke ji yce dady dama kna da irin wanna mahaukatan kudade amma bka tba nunawa bh sbd kna da karfi dady yce ehhh salwa nke tarawa ita kadai kudina bana kowa bne Sai salwa cikin rawar muryar dady yke an batan sunan salwa da sunan Allah tsabar tashin hankali koina na jikin dady rawa ykeyi dama ga hawan jinin sa da yke fama dashi cikin tashin hankali yce salwa sagir y kwashe kudin xan tfi ban bar miki komai ba a rayuwa nan ta duniya amma na hore ki da illimi kyi amfani da illimi xai xamo gatan ki rayuwa kuma xaki ce na fda miki yce ilimi xai kai ki duk matakin da kikeso ko bayan rai na duk wuya duk rintsi ki cigaba da makaranta sannn y kali sageer yce kje duniya yce wlh baxan taba yafemaka ba abin da kamin ydda ka cutar dani kaima Allah y cutar da kai a duniya sager y kalle su yce ku xo muje dan Allah ku kyale tsoho nan harda din gure masa kai yce ni koh sageer kje xaka gani Suna fita ydawo da dubansa gurin salwa yce xakiyi albarka inshallah dady gabadaya y manta yna da wasu yaran ba bayan salwa ita kadai yke iya tunawa a wanna time din sunan ta kawai yke kira can kuma numfashin sa yfra dauke wa dady y cigaba da fdin kiyi hrk salwa da rashi na in na barki nasan abin xai miki ciwo amma mai mutuwa dole ce salwa sannn daddy yfra matse mata hanu d karfi xan dai salwa ta fahimci daddy ta mutuwa xaiyi cikin sauri ta fra kiran sunan Allah tna cewa yna maimaitawa amma dady sunn salwa kawai yke kira salwa salwa tace no dad stop calling my name pls call the name of your god da sauri salwa ta ringa kiran suna Allah tna maimaita kalimatu shahada ta ringa nanatawa ta cika dakin da kiran sunan Allah hka dai har dady cikin rahamar Allah y ambaci kalamar shahada har y cika mutuwarsa tyi kyua y tfi da murmushi a fuskar sa ya xama cikakaken balaraben sa tsabr rudewa kuwa da salw auta fahimci baya motsi almaun y tfi kennn tana tashi Kwai ta yanke jiki ta fdi a kasa ita sumamiya shi kuma dady ba rai Sageer suna fitowa suka wuce part din momy mommy saratu tna cikin vccin ta kawai tji an banko kofa an shigo a xabure ta tashi cikin tashin hankali tce su waye ko me kukeso tun kafin ta karasa magnan ta mamaki y cika ta ganin sageer a tsaye a gbanta tce sagir kaine xakamin hka yce musu me kuke jira cikin tsawa suka fra mata mgn sukace ta fito da komai nata da duk abin da ta mallaka a tsora ce ta basu komai gold da kudi da mukullayen mota dukanta gdn sai da sagir y tabata da ya rabasu da komai a ciki. gdn sanan yce mata abin da kikeyi na na xaluntar marayu Allah y fra gwada miki aya tun annn kfin kije can gabadaya yce Au tfi suna tafiya mommy ita ta xube kasa sumamiya ♀ ♀ A ranar dai gdn su salwa sunga tashin hankali kala Kala daba daban domin kuwa abun da y fru bayan akai daddy gdn sa Na gaskiya (makabarta) yan xaman makoki nyi aka kira su aka shaida musu rasuwar hajiya salwa wato dai mahaifiyar Alhj sameer mahfin salwa daka makon fda mata rasuwar danta ita ma nan tke xuciyar ta ta buga tce ga garin ku nan dama ga tsufa ga rudewa ta rashin danta itama mutuniyar girgice duk da ta tsufa amma a nutse tke sbd illimi y rasa ta koina na rayuwarta tana da son xumuci da son mutane jinin suny hdu da salwa sbd ita ce takwarar ta gdn su salwa y kara rikicewa ihu ta koina hayaniya da Ife ife koke koke sukeyi na rashin mutum biyu at the same time salwa kuwa ranar ta suma yfi sau bakwai tundaga safiya xuwa time da ta far fado ta tuno Sai ta kra komawa Sai da safuwan ysa aka mata allurar vcii sann ta samu sauki basu kara shiga tashin hankali ba Sai da aka bugo musu waya aka ce musu yan uwan marigayi Alhj sameer sunyi accident ynx nan a hanyar Au ta xuwa gdn su salwa gaisuwa kuma duk sun rasu suma nan fh gdn su yfra kacemewa masu kuka nyi masu suma na yi duk Inda ka wuce a gdn kuka ne ke tashi kawai duka yan uwansa da suka xo Nigeria tre maza da matan duka Allah y karbi rayuwar su ynx shikenan ynx salwa bata da family din dady su da momyn ta sbd duk yan uwa ne momyn ta da dadyn auren xamunci ne Ranar dai gdn su salwa anyi sume sume da mace mace ba adadi domin kuwa bayan an gma shirya yan uwan da dady dukansu da kakar salwa ana kai su aka dawo suka kara tarar da wni sabon tashin hankali ♀ ♀ ♀ ♀ ♀ ♀ Abin da y fru da sageer yan fashin nan suna fita dga gdn su salwa suka hda baki dukansu suka kashe sageer din bayan sun tabbata komai y dawo gurin da komai na sageer din sannn suka masa kisan wulankanci bakin dady dai ya bi sageer wanna shine karshen sager shima a rayuwa sunyi masa kisan wulankanci sun to xarta gawar salim Sai da suka masa kisan gilla irin dai na yankan rago hka suka dawo da sager suna xuwa area sukaji shiru a time din an tfi kai yan uwan dady da suka mutu suma a ranar da kakar su salwa itama mai gadi yna xaune yji an culo abu a cikin buhu ashaea sageer ne a ciki tsabar tashin hankali tunda momy saratu ta tsufa bata kara dawowa ba Anyi tunanin itama ko ta mutu ne Sai da safe ta farka hka dai suka sha tashin hankali salwa kuwa Sai da tyi kwana biyu bata iya bacci sai kwanan na uku ne ta samu tyi shima din a sace y sace ta dga hka dai kowa y watse a gdn family din Alhj sameer y rage dga momy saruru ynx Sai yaran sa guda sha hudu Marubuciyar tce har ngama rubuta page din da farga nke amma dole ne sbd a hka kadarar salwa taxo kuma ba ydda ta iya

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.