Free chapter · Read without an account
Page 006
Momy saratu ce durkushe gaban boka ita da kawar ta shi kuma boka yna ta dariyar su irin ta yan subu cikin dga murya yce me kikeso hajiya ynx a aewatar miki Da sauri tce boka so nake akashe yaran kishiyata gabadayan su na tsane su bna kaunarsu wlh yce keee karki kra ambatan sunan Allah na tce toh ayi hkr boka yayi yan tsaface tsafacen sa akan kasa gefe guda kuma kwarya ce da ruw a cikinta da sauri momy saratu ta kalla kwaryar Sai ga salwa ta bayana hanun ta rike da alqurani tana karatu bayan ta gama sallah boka yce wannn yarinar ta haramta a gare mu dodo ba yasahn irin jinin su sbd ta riki Allah tna aduaa Kullum da Azkar ♀ A cikin rayuwar ta yce kisan ydda xakiyyiii Ynx domin nyiwa dodo alkawarin jinin su Cikin rudewa tce boka ba wni abin da xaka iya yi min ynx cikin tsawa yce keee lkc dana daukarwa dodo yna kurewa fh tomm Kar kisa dodo yyi fushi dani y kashe ni lkcn shan jinin sa yyi dole ne ki fda ynx na wa xaa dauka jinin tce na samha dukan su Yce sunawane a cikin gdn dukan su tce su takwas ne boka yce na mutum sha 13 ake so yna fdi ya fara kyakyata dariya Irin ta mugunta cikin tashin hankali momy sarutu tce boka Sauran yara na ne kar tba su na roke ka pls ta fra kuka tna rokar sa kfin ta karasa mgn tga su safar da suhana a kitchen suna dfa indomie hankalinta ta bai kra tashi ba Sai da tga safar tna tsaye tna xuba indomie a plate xataci cak taji an soketa ta fdi kasa mataciya a gurin ae tuni mommy ta sume a gurin sbd tashin hankali safa kuwa tna xaune tna kallo a falo ita tji an soke ta tfadi kasa samah itama hka suhana kuwa tna toilet ita ma tji an soketa su samha ma suna part dinsu sukaji hka kfin kce mai daya bayan daya hka suka dinga faduwa kasa suna mutuwa karshe dai hka dodon nan y cire bakin slinder din gas din nan kfin kce mai tuni y hda musu gobara domin ba kara mar wuta bce hka gas din nan y dinga tsale yna fdawa daki daki na gdn su har y shiga part din yan mazan su safuwan da sadik da saudais da shuraim da shaheed dukan su suna dakin suna yin game tre kawi suka ga wuta ta shigo musu ko kfin su tashi har ta fara cinsu A hka safuwan wuta tna Cinsa yna kiran sunan salwa salwa kixo ku taimaka mna suna kuka tun suna ihu da kiran sunaye suka fra fdin kalmar shada suna fdin inshallah mu yan Aljanah inshallah wutar Allah ba xata ci mu bh Wni ikon Allah kuwa duk yaran Alhj sameer suna gd banda salwa da ta tfi islmaiya tun daxu tabar gdn bata nan abun y faru Bakaramin konewa akayi ba an area domin bayan gas din nan ygama da gdn su salwa hka y shiga neighbor din su yna ta cin mutane a ranar dai an rasa rayuwa sunfi mutum 20 bayan yan gdn su salwa Yan uwan Salwa ba karamin konewa sukayi ba domin kuwa wasu dga cikin su tsokar naman su ma ba ganinta wasu Wanda suka kone a kitchen din kuwa nama jikin su narkewa yayi akan ttiles Hka akasa spoon aka diga kankarowa gabadaya su dai ba wanda aka kaishi da complete jikinsa duk sun kone hka aka musu yayafi aka kaisu makwancin su Salwa tna dawowa dga islamiya ta tdda wanna tashin hankali nan ta yanke jiki ta fdi musanman ma da ga gawar yan uwan ta Allah sarki ni salwa na rasa dady ♥ momyn na tare da kakah ta wace tke son na rasa yan uwana gabadayan su ynx ko mutum daya babu a raye kuma duk a lokaci daya suke tafiya su barni wayo ni nashiga uku ni salwa ina ganin jarabawa hka tke ta fda tna kuka kmar xata haukace rahaina na gefen ta na lalashinta after 2 hours aka ae ko musu da gawar momy saratu domin kuwa bayan Angama kashea su samha dodo y baya na agaban su momy saratu suma y shiga xuge jinin su yna dariya harda kawar momy saratu sanna da ygama y koma kan boka yce ae y saba umarnin sa sbd y makara gurin kawowa dodo jini don hka dole shima arabarwa dodo jijin sa hka dodo yna ihu yna birgima akasa shima aka kashe sa a gurin yyi wulakantar ciyar mutuwa domin kuwa Sai da boka y kone kurmus shi kadai ba wuta ba komae sbd Allah y nuna masa karshen sa da rayukan mutane da ysa aka kashe basuji ba basu gani ba abin da ysa aka gano inda momy saratu suke wann mijin kawar momy sarutu ne yyi tracking number ta a hka aka ganin su gurin tre da gawar boka kone koh kyau gani babu Bayan an kwana biyu da rasuwar yan uwan salwa salwa ce xaune ita kadai a cikin gdn su tana kallon gdn su komai na gdn su y kone babu komai da y rake a gdn sai kayan jikinta kawai na islamiya wanda ta fita dasu dga gdn lkcn da abin y fru hka ta cigaba da rayuwa ita kadaina cikin gdn abin tsoro duk girman gdn part hudu Amma ita kadai ke rayuwa ynx a cikin gdn ta rayu ita kadai komai na ta y xamo ita kadai tke yin shi duniya tyi mugun juyuwa salwa baya ra rayu da kadai ce na rashin yan uwanta gefe guda kuma ga kewar daddyn ta tyi rayuwar kadai ce ta azabtu da yunwa domin kuwa karshe Sai da ta koma yin aikato a bayan area su sbd neighbor din sunki yrd su karbeta sun ce Wai lefi sukayi wa Allah shiyasa yke jarabtar da irin wannn kadarorin nasu don hka ba xamo xo ta sha fa musu ba suna xaman lpy su wanan dalilin ne ysa rayuwa ta karayiwa salwa xafi salwa rayuwa ta kara tsanani da karshe gdn da ta samu aiki Au ka kore ta domin sunji lbrn rayuwar ta kuma sun yrd da abin da neighbor dinsu sume fda amma sbd jahilci suka ydda salwa ta dawo ita kadai ta xama abun gyma a unguwar su karshe ma sai ta daina Fita koina amma duk da irin halin da tke ciki a hka ta cigaba da xuwa sch da islmm Sbd ta cikawa daddyn ta burin sa duk ba raye hka idan tyi wanki ranar Sai da ta daura Dan kwalin uniform dinta a jikinta sbd ba ta da wasu kayan har Sai sun bushe Sai ta dauka tasa ta tfi islamiya a school kuwa Sai rahaina ce ta taimaka ta bata tsohon uniform dinta da duk sun kode Sun tsufa sun yage amma a hka ta karba tana sawa sbd ba ta wani xabi a yanxu ci takeyi ynx kmar ita ynx ba mutum bce tsa bar damuwa ji takeyi ynx ita da babu duk abu daya ne tnaji kmar bata da wni amfani ynx a rayuwar ta da xaman da tkeyi gashi yuwa na neman halaka ta hkan ysa ta yan Ke shawara Sai da awara a can bayan area su sbd yan unguwar ta sun mata ido Ae kuwa cikin ikon Allah tga ana siya sbd maza gurin wasu na uwan kawo mata farm maki Sai ta fra sa face mask tna rufe fuskarta sanna ta xauna lpy a hka ta cigaba da rayuwar ta ita kadai a gdn su abin da ysa tafara Sai da awara shine ranar tana xaune ta tuna wata mata da mommyn su tke kai mata waken auta sbd suyi mata awara nan tje gdn ta roki matar ta fra bata danyar wars xata fra soya yin soyo mata tun matar nata yrd ba har txo ta yrd domin kuwa har kasa salwa ta duka tana rokonta snnn matar ta yrd badan tna so ba wanna ne dalilin dayasa salwa ta fra Saida awara sanna a gdn su tfra sanaar wankau da tsirfe hka ak dunga kawo mata kaya tana wanke salwa tun nata iya ba har ta Saba ta zage tana yi domin kuwa a lkcn babu abin da tke bukata irin kudi sbd ta samu ta biya wa kanta kudin registrations A hka dai kullum tke fama da wahalar rayu Wa amma tyi hkr ta jure ba irin wulankanci da bayiwa salwa amma ko A nata iya ce musu sbd salwa da da kuma yna da banba Ci sbd salwar ynx ta canxa rayuwa ta juyawa mata baya sometimes idan aka aiko yara karabar kayan wankin su Sai dai su cila mata kudin a fuskarta suna xagin ta amma ko motsi bata yi har su gama su fita hka salwa ta cigaba da fuskantar kalu balen rayuwa Kullum rayuwa kra xafi tke mata Kullum bata oya vcci idan dare yyi Da kwanta xata tashi a tsorace Sai tga km Xata ga dadyn ta sann tana tunawa da mu tuwar yan uwanta abun ne da baxata iya mantawa ba a rayuwar ta hka salwa Kulm xata xauna tna kuka tna mamakin meyasa lkcn guda komai y sauya mata hka tna kuka tna sallah tna fdin Allah y sa ta fita dga gangi nan na rayuwar ta sometimes tna tuna wace ita ada a ynx kuma ta dawo hka Sai ta na tambayar kanta anya kuwa ita since kodai ita ta mutu ne waya ce ynx ba salwa ba duk da irin halin da salwa ta shiga amma ba daina wasa da sallah ba ta cigaba da kai kukan ta gurin Allah Kullum kuka da kunci bakin ciki da kadai ce da kewar mahaifin ta sune abokan rayuwa ta da suka da sukadai tke rayuwa Kullum a cikin wannn gdn nasu kowa y guje ta babu mai xuwa inda tke wasu hawaye ne suka shiga xubo mata Steve wayo ni na wahala na na wahala na wahal ina kan wahala ma ynx ita kadai tke fdin hka kmar tababiya tna kukah tana buga kanta akasa kmar ta fra hauka