Free chapter · Read without an account

Page 007

by NOUR♥️♥️ · Labarin daga zuciya ♥️

A lkcn nyi rayuwar wahala wannn lkcn ne da baxan tba mantawa ba duk irin abun da yfaru dni baxan karaya bah xan bawa kai nah kariya da yrd Alllah ni da kaina y ka mata ace na gina kaina bni da kowa Sai Allah kuma Alllah yce tashi in taimake kah don hka dga yau insha Allah xan xamowa kaina uwa da uba xan xamowa kaina yar uwa narasa masu sona toh xan kaunaci kaina da kaina ni kadai xan gina rayuwa ta da duk wni Abu dna rasa a rayuwa ta Inashallah wata rana xanyi alfahari da kaina Inashallah xan samu wasu ahalin nan gaba inshallah komai xai xo karshe Duk abunda yyi farko dole xeyi karshe kyi hakuri salwa Bayan wata uku salwa ta rayu a cikin wan nan rayuwar a lkcn tana da shekaru goma sha takwas 18 a duniya lkcn suna term din su na fitar ajin karshe third term sss3 anan Saura one month su fra exam ne tje gurin rahain tna kuka ta na cewa rahaina na shiga uku har ynx ban Tara rabin kudin exam da kyar na tara 20k a iya three months kuma kinsani 50k ake bukata t kra fashwa da kuka rahaina tce ya isa hka ina da 30k dama ko baki fdamin ba wlh nayi niyar nga na baki da sauri salwa ta rungume tna fdin na gode rahaina ke ynx ba iya kawa bce kmar su Adda samha hka kike a guri na ta ambatan sunan su tana musu aduaa sukace tare Allah y jikan su y gafarta musu Allah ysa sun huta Dukan su suka amsa da ameen sanna tce Salwa xaman da keke ni kadai abin yna da damu na bakijin tsoro ne tce toh ya xanyi Rahaina ina kikeso na koma ynx bni da kowa na rasa kowa yan uwan dadyn sume dai yan uwan momy kuma ynx duk basu raye kinsan ni duk sun mutu ynx bni da kowa Sai Allah Ynx ni kaina Idan Ina tunani hka ji nke kmar nima na mutu na bi su kawai na huta tna fdi tana hawaye ita ma rahaina ba karamin son salwa tke ba tun rame haduwar su jinin su y hdu sosae tke sonta gashi ita ma gdn su basuda karfi sosai domin kuwa ita ma abincin siyarwa suke yi na saidawa da wann kudi mahiafiyar raihain tke samu ta biya mata school fess domin kuwa mahifintah raihan y dade da rasuwa shima kawai da karin hali sukeyi hka dai har aka tashi dga suna wannn mgn akan hanyarta ta xuwa gd wasu yara suka tsokane ta Amma Kallon su batayi ba Allah sarki rayuwa ta sauya salwa ynx kmar ba ita ba ce ynx tna komawa gdn ta ganshi a yce ta tfi ta ta bar Shi hka ta dawo ta ganshi Nima dama gdn ba bau komai ynx na abin amfanin Dan Adam sbd komai y kone kuma ba wanda y bata ko kayan sawa ne a neighbor din hka tke rayuwa da uniform kullm ko a sch ko a gd iya kayan sawar ta kenan ko kule gdn bata yi idan xata tfi a sch sbd ba komai a gdn ynx idan ma sata xaayi toh saidai a dauke gdn gabadaya karfe hudu tyi ta shirya ta tfi islamiya tna xuwa nan ma ta trar da an kusa saukarsu Idan mutum yna di yyi Sai biyu naira dubu 40k cikin rawar murya tke kra maimaitawa tkali ustza din su Sai kuma tga yau bai haateta shi har cikin ransa ta Dan bashi tausayi amma ba xai tba matawa da irin abun da salwa tyi masa ba cikin tashin hanakali ta dawo gd tna tunanin inda xata samu 40k yanxu ta tuna irin wahalar ta tasha kfin ta tra 20k duka duk wahalar da tasha na wankin mutane da suyar awara da tyi amma a kar She ta tashi da 20k ynx y xatayi kenan tuni hawaye sun wanke fuskar ta tce komai xan yi inayi ne domin daddy badan shi ba baxa kara komai ba a rayuwar nan bna son ki duniya na tsane ki tfra ta dauko abun da yyi mata saura a gdn tana wurgi dashi harda yga sabon note din ta da tyi daxu a school Sai Bayan tyi Sai tke tunanin ynx fa ta fara Abu irin na marasa hanakali Anya ku wa itace meyasa nkeyin hka ynx tyi wni irin ihu ta xube a kasa gurin da tke kwana don ko arxikin katifa batashi a wanna gdn hka tke shin fida hijjab dinta na school dna islamiya ta kwanta da wannn tunanin vcci yyi gaba da ita Ranar ta gama monday kuma a ranar xata fra rubuta WAEC dinta tna ta farin ciki ta kusa ta fra cikawa dadyn ta burin sa tna tashi da safe kasancewar bata kudi sbd ynx ta daina komai tun da ta samu kudin exam dinta kuma gashi xata tfi sch Sbd hka kawae ta yanke shawarar yin axu Mi axumi kuma ba niya salwa tyi sau ri ta shirya tyi wanka domin abun da kadai y rage a gdn shine ruwan tap dama tun tuni nefa sun yanke mata wuta sbd bata bi ya ita kuma tce su dade basu cire ba tna ta kanta me xatayi da wutar nefa ynx hka ta tfi sch akan hanyar su tna tafiya tna cila kafar ta tana ta tuna lkcn da dady yke rak ta school ko da school boss taxo Sai tki shi ga tace ita dady ta ke so ya kaita tun kffin ta xo school hawaye ya wanke mata fuska kuma bata San ma tna yin kuka ba Sai da ta xo suka hdu da rahaina sann tke tamba yar ta me kuma y fru ynx kekyi kuka da ma maki tce what kukah kuma tna shafawa tji hawaye tce rahain wlh bansan kuka nekyi ba tce salwa kenan kyi hkr dni da ke dukan mu muna cikin jarab War ubangiji Sai dai amma ke ki fini shiga tunda ni ko ba komai ina tre da mahifiya tce mata ynx kinci abinci tce la aaa Kinga ni axumi ma xan fra yi ynx tce mata kai sal Wa xamuyi exam kinsani yau Sai 5pm sann Xamu tfi kuma kice azumi tce mata rahain y xanyi toh dole ce tasani yin axumin ae ba don ina so ba ki kale ni ynx kuka nekyi faa Amma ni bansaniba tsabar tashin hankali Kullum ina cikin kunci duk lkcn da na bude ido na Nga ni gari y waye kuma ina cikin gd mu ni kadai nke rayuwa sabanin da gdn mu gdn jammah ne fama nke da wannn ra dadin a cikin xuciya ta rahain Sai yaushe xan bar kukah ina neman talafin mutane amma salwa ba wanda y damu da damuwata ynx rayuwa nkeyi ni kadai nida babu duk daya ne a gurin muta ne ynx wlh yda aka baxantar dni a area din mu ynx ko mutuwa nyi acikin gdn mu baxa su sani ba tce no salwa ki dogaro da Allah shi kadai kyi hkr Idan kyi Kika ci gaba da jureawa wata rana Sai labari duk wanda yyi hkr a rayuwar sa y jinye jarabawar sa toh Allah xai kula dashi wlh tce salwa kenn Baki San duk abun da y fru da ke ba Allah gwada ki ykeyi ba koh tce look rahain bni da kowa Idan ina kuka ynx ba ni da wanda xai ce min inyi shiru babu mai lalashi na wayo ni Kwai ta xube a gurin tna kukah mai radadi rahain ni nagaji da wannn duni Yar meyasa komai ni why everything me rahain why rahain tasa koh duka hanunu ta ta daga salwa dga xaunen da tke tce bni da wata kalmar da xan iya fda miki a ynx salwa ta goge miki duk radadin da kike ji a ynx hakika kima cikin jararbawa mai girma salwa ko iya rashin mahaifin ki ma y ishe ki wlh irin yda kuka shagu dashi amma lkc guda y tafi ya barki salwa kyi hkr kyi hkr kyi hkr wannn kalmar ita kadai xan iya fda miki a ynx wlh rahain ta rugunme ta ita ma tfra kukah da kyar suka lalashi kansu gani time yyi xasu shiga exam hall Sai rahaina ta bude jakarta tce karbi wannn waina ce na kawo miki tce Ngd ki aje min a jakarki xan karba in antashi Sai nci in ansha ruwa tce toh Wai har ynx salwa bakida jaka bri xan baki yawa gobe tce no pls ki barshi abin da ma ynx Mun kusa gamawa sukayi murmushi dukansu suka shiga exam hall Bayan an gma exam misalin karfe 5pm A hanyarsu ta komawa gd tce salwa muje Nga gdn nku tce okay suna xuwa kofar gate din gdn tka ta bude ta shiga ita raihn Ta shigo tce ke bkida hankali ne meyasa bki rufewa da key tce ae tun lkcn da Abu. Y fru ba akra rufe gdn nan bh Kullum a hka yke tce what rahain ta xaro ido tce ke salwa tyi murmushi tce kwantar da hankalin ki mna ina kulewa fa Idan xanyi vcii Idan xan fita ne bna kulewa Amma Idan xan kwanta Kullum da dare Sai na rufe shi nasa sakata ta ciki tce auu ynx nji mgn ashea dai kima da hankali sukayi dariya suna shiga tyi part din dady domin nan ta tre gabdayan ta tunda abun y faru tace Allah sarki salwa ynx anan kike vcii tce to ya xanyi rahaina tce duk talaucin gdn mu wlh muna da katifa ba akasa muke kwana ba Kwai ta rike salwa ta fashe da kuka tce salwa wlh inajin tausayinki fiye da tunanin ki tce rahain y isa hka ki daina kuka nan pls y isa hka mi bna so Nga ana xubarmin da hawaye sbd dni na fiso nyi da kaina ni na kadai sbd babu wanda yke jin radadin da nkeji wlh tace xan kawo miki kaya gobe ko 2 set ne inshallah sanna xan hdo miki da bargo Kina shin fidawa akasa kinji tce ke kadai ce kije sona ynx raihan Basan da wni iri. baki xan gode miki ba ki kadai ce ynx Idan ina kuka kike lalashine ke kadai ce ynx kima damu da halin da nkeji Inashallah raihan baxan taba mantawa da ke duk runtsi duk wuya haka dai raihan ta tfi tabar salwa cikin wanna halin ita kuwa salwa tna tafiya ta maida da kofa ta rufe ta dawo ta xauna tfra kukah ta tna cikin hka tji an kira sallar magrib dama kukah nata a harda na yunwa da gudu ta tashi ta nufi tap ta tra bakin ta da hanunta tna shan ruwa sosae sanna ta shi ga dakin ta dako wainar da rahaina ta bta ta bude ta fra ci da sauri din baka ramin yunwa tkeji ba ga kuma gajiya anan tyi sall ah ta jira lkcn ishai nan ma tyi sanna tyi kw anciyar ta anan gurin ba ta damu da tsoro ko wni Abu ba kawai baccinta tkeyi sbd dakin yyi xafi dayawa anan kuma tsakar gdn nasu akawi iska niimar Allah na shigo wa hka rai vccin ta a gurin Washegari ma ta tashi ta shirya ta dauki axumin ta tgama shiryawa kenan Sai ga rahain ta biyo mata ta kawo mata duka abin da tke bukata sbd farin cikin kawwi tfra kukah tce mata salwa ynx ba lkcn kuka ne ba wlh ko kin manta yau mathematics xamuuyi so kike kansu y fra daukar xafi kennn tunynx sukayi murmushi sannn suka tashi suka tfi school Hka dai salwa ta cigaba da axumi nan rahaina tna kawi mata waina tana bude baki da ita hka tyi har tgama exam din Ranar ta kama ranar Friday ranr ne suka gama exam gabadaya NECO da WAEC ranar salwa tyi farin cikin ba karya rabon da tyi irin wannn farin ciki harta manta tun dady yna raye

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.