Free chapter · Read without an account

BABI NA BIYU

by Karima Usman Bobbo · NANA ASMA'U

gydan umma ta dauko, ta zo runfar da Asma'u take zaune, ta zau suka fara kulla gyadan a Leda
Umma tace kunfara test ne, ehh har mun gama ma yanzun dai Muna yin revision ne, me Kuma restaun? Dan dariya Asma'u tayi tace umma revision, oho dai koma me, dariya ta karayi tace Muna Mai Mai ta abinda aka koyar damune, 
Wani sati zamu fara jarabawa, ahh Ashe har kunyi 
Nisa haka, ehh umma insha Allah na kusan shiga SS2 a makaranta, ahhh Masha Allah, Allah ya bada sa'a ya Sanya albarka, ameen thumma ameen Asma'u tace, Hira suke yi kamar ba uwa da 'ya ba, Kai kace kawayene,. Dan umma ta ja Asma'u sosai a jiki, Masha Allah, 
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah, yau su Asma'u sun gama zana jaraba, har anbasu Hutu.



KANO, zaune yake a wani katafaren office Mai kyau da tsari, farine kyaukyawa a Jin farko, Yana 
Sanye da kananan kaya, bakake Rigan SA Mai guntun hannu, wandon sa Kuma dogo, Yana sanye da wata tsiririyar glass yayi kyau sosai, kasan cewar sa fari kayan sai yayi masa kyau, zaune yake akan wata lafiyayyar kujera na zaman Mai office Yana tambayar wata Mata abin da yake damin ta, nace kenan likitane, Dan rubutu yayi yabata kiji a Baki wanna maganin,
Kar ba matar tayi ta, tashi ta fita, Kwan kwasa kofa akayi yace yes come in, aka shigo, Salim ne abokin shi tunna yarin ta shima Yana aiki a asibitin, shigowa yayi, Yana cewar Faruq baka tafi ba? Dan nyamutsa fuska yayi yace Ehh, zauna mana Ina son muyi magana da Kai,. Ok ganinan 
Ai ya fada Yana zama a kan kujera, yes Ina jinka
Nunfashi ya furzar sannan ya gyara zama yace, 
Salim, mommy ta matsa sai nayi aure, ni Kuma 
Wallahi, ka San tunda na dawo daga US ban taba
Ganin wacce ta burgeni ba, dariya Salim yayi yace 
To ai kaji da shi, Alhamdulillah ma ni da mommy tayi 
Maka magana Dan ni idan nayi maka magana ba
Ji kakeyi ba, ga matanan irin iri, Amma wai 
Kai sai matan turai kake so me abin da na chan suka fi nanan in, tsaki Faruq yayi ya tashi Ya dauki key din motar shi Yana kokarin fita, 
Salim yace, auu Dan Ina gaya maka gaskiya 
Shine zaka tafi, Faruq dai Bai ce masa komai ba
Ya Bude kofa yayi tafiyar shi, murmushi Salim 
Yayi shima ya fito yayi office din sa, Faruq ko fitan sa gida yayi, wow shine abin da na fada ban ma San ya fito ba daboda tsaruwan gidan su Faruq Masha Allah wannan shine abinda Hausawa suke cewa Aljannan duniya, fadin yadda gidan yake da 
Tsaruwan sa bazai misaltu ba, hon yayi Mai gadi ya Bude masa kofar ya shigo, falo ya shiga bayan
Yayi parking din motar sa a harabar gidan 
Sallama yayi ya shigo wata kyyawar mata ce zaune cikin tankam-tankaman kurun falon, tana kallon TV, ta amsa da murmushi, tace 
Aa SON harka dawo, isowa yayi cikin palon
Cikin shagwaba ya Kwan ta a kan cinyar ta, 
Yana cewa wallahi mumy I am so tired, sorry son 


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.