NANA ASMA'UFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

NANA ASMA'U

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · BABI NA DAYA

Kayan makarantanta take sanyawa, blue ne da fari Triga da wando sunyi mata kyau sosai ta dauko karamar hijabin makaranta ta Saka, sandal din makaranta ta dauko ta samu gu ta zauna ta dau ko safar ta fari, ta sa sannan ta sa sandal, fitowa tayi daga dankin rataye da jakan makaranta, tayi kyau sosai, umma ce zaune a sakar gidan tana tsince shinkafa, Asma'u tace umma nafi zan tafi, Ahh har kin shirya ne, ehh tace, umma tace Allah ya bada sa'a tsare hanya ameen thumma ameen, tace tayi Tafiyar ta. Karfe biyu suka taso daga makaranta, Assalamualaikum Asma'u tace. Waalaikummssalam, Umma ta amsa daga kitchen, Kara sowa nana tayi ta shiga kicin din Su wadda a kayi shi da palanki, sannu da gida umma, yauwa nana, ya Makarantan, Alhamdulillah, Maza ki je ki chanza kayan ki, kizo ga abin cin ki a Nan ki zo kici, to ta amsa tayi hanyar daki, ta shiga ta chanza kayan ta, doguwar Riga ta sa, duk ya kode, ta fito daga dakin, kitchen ta nufa ta dauko abin cin na ta, ta nufi daki, da zauna, tayi Bismillah , ta fara ci garau-garau da Mai da yaji ne, taci sosai Dan sai da ta cinye, tayi hamdala, ta fito tayi wajen da suke yin wanke wanke, ta wanke kwanon ta Kai kitchen ta a jiye, kawo in Taya ki umma, aa tace ki barshi keje ki huta,. Aa umma ai na huta, Umma tace ki barshi Nana kije ki shin fida mana tabar ma idan na gama sai ki Taya ni kulla gyadan a Leda, to nana tace taje tayi abin da umma ta Saka ta,  

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play