Free chapter · Read without an account

BABI NA GOMA SHA BIYAR

by Zainab · Zaren Rayuwar Mu

Zaren Rayuwar Mu 

MUNA CIKIN DAJI har tsawon sati uku bamu tafi military camp na Maiduguri ba kuma bamu je cikin gari ba. Muna son kawo ƙarshen abinda yake faruwa kafin mu fito. Blue sky ne a sama babu alaman hadari. Wani iska me zafi yana kaɗawa wanda bayi da daɗin ji ko kaɗan. Aboki na yana gefe na wanda a tare muka fara zama a barracks na Enugu. Shima yana ɗaya daga cikin sojojin da basu tsere ba muna nan tare har zuwa wannan lokacin saboda wasu sojoji guduwa suke idan suka ga ba zasu iya wahalar gidan soji ba. 
  “Yanzu kaga idan da gaske da mun gama wannan satin gida zamu tafi, mun huta. Yana yiwuwa na koma gida na dena wannan aikin saboda a gaskiya na gaji. Iyalina a kodayaushe hankalin ta a tashe yake”
Murmushi nayi nace “Da ita da Maryam ban san waya fi tsoro ba. Kuma kana maganar ajiye aiki, kai da mun kusa gamawa kuma kana wani zance? Dan Allah ka dena irin wannan maganar mana Nasir”
  “Me ya rage to Ibrahim? Kana gani mu muke siyawa kanmu takalmi harda riga. Na gaji da irin wannan wahalar”
Girgiza kai nayi “Idan ka koma bayan wannan shekarun kenan kayi aikin banza kenan. Kuma ni nan ba zan bari ka ajiye aikin nan ba. Tare zamu gama da kai”
Nasir be ce komai ba nima ban sake cewa komai ba. Nasan yana son ƙara faɗa min akan bindigar da muke amfani da ita cewa tun lokacin Shagari take amma baƙin cikin faɗa ba ze bar shi yace ba tunda mun saba maganar tun ba yau ba. 

Mu muka fara neman abokan gaba using intelligence domin muna son muyi disrupting staging areas nasu. Saboda suna cikin dajin kuma very active and ready for whatever we throw at them yasa suka fara jeho mana explosive devices muka fara retaliating da abinda yafi nasu ana firing gunshots ta ko ina. Duk da yadda suka ɗauke mu by surprise be hana muka yi wani abu na kaiwa gida ba. Duk wanda muke tare dasu sun san anyi nasara a cikin wannan abu da ya faru. Bayan mun gama komai mutane dayawa sun jikata ga irin yadda suke turo explosive devices ana basu medical treatment. Har ni naji ciwo a gefen fuska ta. 

Tunda muka rabu da Nasir earlier on ban ƙara ganin shi ba. Yanzu ma bayan komai ya lafa ban gan shi ba. Dubawa rumfa rumfa nayi ina neman ko yaji ciwo sosai ya samu ya shiga rumfa ya huta amma wayam babu kowa a ciki. 
Sauran mutanen mu naga sun dawo inda kowa yake da gawa guda biyar. Nan take zuciya ta ta cika da wani irin abu marar misaltawa wanda ban san yaushe rabo da naji irin shi ba. 
  “To Nasir na cikin su?” nace cikin firgici da kuma mamaki 
Wani soldier ya tsaya gefe na yana son riƙa ni amma kuma be riƙe ni ba. “Nasir fa ɗazu muke magana dashi baya ciki ko?” na sake ce ina kallon kowa. Duk wanda ban gani ba kuma shine babu, yana cikin wanda basu yi making ba. 

Shiru nayi ban sake cewa komai ba har aka ajiye gawar Nasir. Daga chan distance nake kallon ta. Idanun shi na rufe. Rigar shi na cikin jini daga gani harbin shi akayi. 
     “You know the guns are from Shagari regime. They're out of date. And you know their problems already. If you're using them they can stop at anytime. Nasir's own stopped and he put sachet water in it and allow it to cool before he continue using it. That's how they get the bigger hand and shot him” James yayi bayani. Kaina da yake sunkuye ne ban ɗago ba se wani murmushi me zafi da nayi. 

Unit commander mu ya bada umarnin fita da gawawwakin su daga nan zuwa cikin gari inda za'a ajiye har gobe a tafi dasu Barracks. 
A cikin garin Maiduguri na shiga zuciya ta na min nauyi ina tuna zamanmu da Nasir. Da yanzu tare dashi zamu shigo cikin garin Maiduguri. Bana cikin kayan soji daga farar riga se baƙin trousers da takalmi na. Hotel na wuce dare yayi ina son spending dare a chan. Kafin na shiga ciki na tsaya a harabar ina kallon mutane da abubuwa mabanbanta da suke. 
  “A ciki zaka shiga?” naji muryar mace a bayana. 
Fuska ta na fara juyawa na kalle ta. Wata doguwar mace ce wacce zata kai shekaru talatin a duniya. Tana da haske fatar fuskar ta na da kyau tasa kwalli wanda ya ƙara fitowa da kyawun ta. Ƙamshin turaren ta ya cika ni a wurin. Juya fuska ta nayi daga kallon ta nace “A ciki zan shiga”
   “Nima inaso zan shiga” ta faɗa. Jikina duka na juyo dashi ina kallon ta jin abinda tace da kuma meyasa take faɗa min haka. 
  “You look strong and I love strong men. And handsome men too” ta ƙara faɗa tana min wani irin kallo.
Shiru nayi se kallon ta da nake ina yaba kyawun ta a cikin zuciya ta tare da tuna abinda nake da a Barracks na Abakpa. 
Wani irin fari ta min da idanu ina faɗawa cikin temptation nata tare da cire abinda nake da a Abakpa. Abinda ya faru a daji yana so yayi taking nawa down. “Mu shiga ciki” nace na fara wucewa ta bi bayana. 

A wurin reception na tsaya aka bani ɗaki muka wuce tare da ita. A cikin ɗakin kamar mun saba da juna take faɗa min taga duk na gaji nan take ta fara massaging jikina and I let her do it. I need it. 
   “Menene ya gajiyar da kai?”
   “Babu komai” na amsa ta bana son faɗa mata komai game dani
  "I have a thing for older men like you. You guys are different”
Shiru nayi da abinda tace ina jin taushin hannuwan ta a duk ilahirin jikina. Jawo ta nayi a jikina and started touching her. She let me and she reciprocated which I find amazing. 
   “Kina da protection?” 
   “I'd rather have it like this”
    “I'm not ready for any risk. Not any kind”
Daga jin haka a wurina tayi retreating muka yi amfani da protection. Fushin da nake ji akan abinda ya faru da Nasir shine ya rufe min idanu ya zauna a gabana nake kallo na yiwa matar nan abinda zuciyoyin mu suke kwaɗayi. I hear her cry in a way that keeps on turning me on and I poured my anger on her, becoming rough which she loves. 
We lay beside each other and I hear her asks me of my name “Yaya sunan ka?”
   “Isma'il. Sunana Isma'il. Kefa?”
   “My name is Sara”
Shiru mukayi babu me cewa wani abu. Bacci nake jin yana ƙoƙarin sace ni amma na bar idanuna buɗe saboda ban san wace irin mace na kawo ta zauna tare dani ba. 
Tashi naga tayi ta shiga banɗaki. A daidai lokacin aka kira waya ta. Tana kan bedside table lamp na jawo da hannu na. Sunan wacce na gani yasa zuciya ta tayi dukan da bata taɓa yi ba. Nan take wasu emotions suka wanke min zuciya daɗin da naji ƴan mintinan da suka wuce yana gushewa reality na yana fuskanta ta. Munyi kwana biyar bamu yi waya da ita ba kuma yau da na kunna waya ta naga sakonnin ta kala-kala tana tambaya ta yadda nake tana faɗa min irin tashin hankalin da take ciki da kuma yadda ƴaƴa na duk suka yi kewata barin ma Farida dake nan tare da ita. Wayar na neman yankewa na ɗauka. 
   “Ibrahim kana raye” tace cikin wani irin farin ciki “Ina ta jin tsoro kwana biyu Ibrahim ko babu ka sun ɓoye mana ne kawai suna jiran lokacin da ya dace su faɗa mana” Maryam tace
  “Kar ki damu Maryam. Ina nan lafiya kuma mun kusa dawowa gida”
   “Yanzu kuna ina? Har yanzu a dajin Maidugurin?” ta tambaye ni cikin farin cikin ta da nake iya ji.
Kallon inda nake nayi. “Ina military camp na Maiduguri”
   “Ba zaka shigo muyi wankan tare ba, Love? Zan so mu ƙara yin wannan tarayyar da kai a ƙasan shower” muryar Sara ta fito. Zuciya ta naji ta dena bugawa. “Ibrahim?” Maryam ta faɗa. Maryam ta sake ce “Ibrahim?” “Kana military camp na Maiduguri? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun rajiun”

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol