Free chapter · Read without an account

Riya chap 1

by Quenneriya · Riya

SHINFIDA 
 
Arlit - Niger Republic 
karfe 3 na rana ….
Tafiye take cikin wani irin salo mai jan hankalin da natsuwa daga gani ah gajiye take kuma ga  uwar ranar da akeyi ta gaji sosai …. ah karo na barkatai ta kuma dago kwanta tana kwallon nisan tafiyar dakai tsakanin gidan su da school din da take ,taci rabin tafiyar… 
ah haka tayi ta tafiya har ta karaso unguwar su .
Ah dede kwanar da zata shiga gidan su taji wata yar siririyar muryar, tace anty ummi, sannun tayi murmushi, tana shafa kan yaro tace yawa Abdullaye. yaron yayi gaba 
tana shiga cikin gidan da dan karfin daya rage mata tace 
Assallamu Alaikum …. tana kwara shigowa cikin gidan 
Ah dede nan wata mata me kimanin shekara 36 fara , me matsakaicin jiki ta fito daga cikin dakin dayake cen karfen gida tace… wa’alaikum salam 
ah ummi kin dawo 
eh Hadjia 
na huce dakina nacire jakata da takalmi, na dawra wani karamin zane nayi shegewata toilette …. tsahon minti 35 nayi tsikin toilette din kafin na fito 
ina futuwa kuwa nayi Alwala don 4 tayi 
na huce kaii tsaye na dakina na saka kaya .
ina tunani ah raina ina yaron gidan naji shiru bah hayaniya… ah memakon nayi sallah sai na dawko madibi ina duba fuska ta …
sani koh bah fadamin bah ah yan kwanakin nan nayi baki na duhu saida, har yanzu wanan boyenyen kyau na nan bai gushe bah … 
ah da idan aka cemin zanyi irin natsuwar nan bazan yadda bah 
ah lokacin baya komai naya baya dede 
amma ah yanzu alhamdulilah 
nasan ina daya daga cikin matan da ake kira masu kiba 
,domin inada kiba irin sosai din nan , bana da wani tsayo dosai sannan fatar jikina irin,chocolat kalar nan ce mai dawkar hankali idanuwa na kananu ne amma bah sosai bah sanan , yanzu banida tsahon gashi sosai, amma yanada cika dan kiris yarage ya game da gira ta…. 
bayan nayi sallah naci abinci, nafito tsakar gidan ina leka dakukan dake bude don har yanzu banji mucin Yaro koh guda bah 
ah gidan mu 10 tsif , baban mu shineh 
Engineer Abdoul Aziz matar sa daya, wato maman mu wace muke kira da maman koh hadjia 
Mamar mu nada yaran 6 wanda ita ta haife su, bayan nan sai yayan yayarta mai rasuwa guda biyu duk maza da take riko 
yar ta farko wato ni … Lariatou ana kirana da ummi koh riya sai Nadjaatou sanan Idrissa sai yasmina, Abubacar sadik abd umar faruk san autan su
yaran da take riko koh mamane lawali and mahamane kabiru 
lawali wanda ake kira da naatamou sai kabiru
ahalina family da muke cikin farin cikin rayuwar mu, bamuda matsalar komai domin, mahaifin yana wadatamu da komai na, rayuwa … 
ah kullin idan na zawna, ina tunanin yadda rayuwa take sawya daga wanan kaddarar zuwa wacen kaddarar … 
ina tunanin lokacin da rayuwa ta nama zafi nida ahalina… Lokacin da yan uwan mahaifina suka yulakanta mu  , lokacin da babu mai taimakon mu sai Allah , sai kakar mu ta gun mahaifiyar…. Allah ya jikan ta, Allah ya mata rahama… 
Zamuyi waywaye idan muka nisan tsinkin labarin… 
ina shiga falo sai gasu duk sunyi cirko cirko ah gaban TV suna kwallon cartoon, naske TV nace su tashi suje suyi sallah su tafi marakantar islamiyyah….     to be continue 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol