Free chapter · Read without an account

Riya Chap 4

by Quenneriya · Riya

Bayan Aysha ta fita daga gidan tare da Riya cikin wanan halin, asibiti ta huce direct da ita dan ba nisa tsakanin gidan su da baban asibitin garin , dayake kowa yasan Baba Sa’idu sanan Aysha bah boyaya bace ya yaran shi, sanan asibiti duk maganin da za’ayi maka kyauta ne inda iyayenka ma’aikatan masana’antar uraniums  ce !!!! 
So anyi mata duk wani traitement ah asibitin , sanan anyi mata dimki a goshi inda gurin ya tsage !!! 
bayan nan Aysha sun dawo gida suka tarar da kowa na dakinshi, direct dakin Baba Sa’idu ta huce da Riya…..   Da sallama ta shigo cikin dakin , Baba Sa’idu tare da Aziz suna tatawna na , Yace    Har kun dawo Aysha ??? 
tace eh Baba … Sai yace ….
  Yajikin nata ……
Tace da sawki … 
Riya ta zawna kusa da da Baba Sa’idu , Mahaifinta na kwallan , dan sai ah sanna ya lura da dinta dake goshinta … Sai kuma yabi jikinta da kwallo , yaga kamar ta dan rame ta zuru..zuri 
Baba Sa’idu yace , Tashi ki kiramin duk mutanan dake cikin gidan nan bace ki fida kowa bah , Duk wanda kika gani kice zanyi meeting na gagawa !
Ta mike ta fita da sawri dan ciki umarnin mahaifinta……

Bayan Kowa ya hallara a dakin , Baba Sa’idu yayi gwaren muryar ya fara da sallama yace !!!!
   
   Nasan dayawa daga cikin ku sun san dalilin kiran , wasu kuma busu san dalili bah !!!  
Ya kwalli Ayshatuwa yace … 
Meye yarinyar nan tayi miki kika mata wanan dukan haka , Ya kuma zare ma ido yace amsa daya nake son ji bansan yawan maga!!!
Ayshatuwa da rude dan tana mutuwar tsoran Baban su tace yanzu zai iya maketa yama irin dukan da tayiwa Riya koh fiye da hakanan !!!! 
Tace Dan Allah kayi kayi hakuri Baba wallahiiiiiii 
« Tasssssss » Taji an dawketa da wani gigitan tan mari me zafin gaske !!! 
Tafashe da kuka ganin Baba Sa’idu ne ah falla mata mari kuma har ya kuma zan kujerar daya taso kaii sai zamanshi kaya ta gannin, Tabbacin shi ya mareta … kuwa yayi cirko cirko Riya da kwara rudewa tayi ta kwantar da kwanta kan tsinyar anty ta ta Rufe ido ,,,, 
Mamar su Aziz koh zuciyar ta kamar zata fashe dan haoushi da bakin ciki , ganin yadda mijin masu ke tsinka yar ta gaban kishiyoyinta,,,
Baba Ya kuma cewa Tambaya ta kashe !!!! Meye Mai baban suna ta miki kika mata wanan dukan ????
   Ta muskuta cikin tsoro da firgitsi tace , Ruwa nace ta dawko min shine tana zuwa ta kifar da ruwan ah kaina !! 
Sai yace … Yanzu saboda wanan dan karamin lefin ne kike manta wanan aika aika ???
Tayi shiru tana ta zare idanu !!!
Mahamoud  daya daga cikin yaran da mahaifiyarsu bata gidan , Sawrayi sosai , Yasan duk abinda yake faruwa ah gidan da irin muzgunawa Yarinyar da kakarta take yi mata sai kace bah jikarta ba , yace Baba inada magana in anba dama ?? 
baba Bismillah !!!!
Mahmoud ya kwalli mutanan falo sanan yace … 
wallahi baba da banyi niyar fadan komai bah amma in nace na boye sai naga ban yiwa yar dan uwa na adalci , maganar nan da zan fa wallahi … wallahi … wallahi, Baba su mama Ussaina da mallana da ma sawran yan matan gidan su san komai …
Ya muskuta yace , 
    Yarinyar nan daii tun da ta dawo gidan nan da zama ba wani dadi take jiba , har gwarama in kana nan ba’a yi  mata abinda ake mata ……
Ya kwashe du irin azabar da mamar su aziz take wa Riya da ita da autar su ta ya fadawa Baba , harda batun Ruwan zafin data zuba mata !!
yana kaiwa karshe yace … idan baka yadda bah kah tambayi  maman Ussaina  dan ita fati kuwa sani tunda tana yawan zaman , gidan Mallama makaranta take zuwa… 



Baba ya kwalli usseina yace ya batun nan yake ???
Tace … Hakane mallan duk abinda Mahmoud yafa da haka yake !!!
Baba yace Meyasa eh  ??? Meya dalilin ku na boyemin ??  ya Maida kwallonshi kar Mallama yana tsare su da ido !!! 
     mama Ussaina tace ah ah Mallan akan me ??
Karka dawra nama lefin koh dawa, yanzu da ace zuwa nayi na fada wallahi bazaka yadda bah dumin, Tsaf matar zata fita ta shiga ta karya tani… 
Cikin wani irin kwallo mamar Aziz tace kamar ya…??? 
sai ussaina tace …. Kamar yadda kika ji nace ok !!!
Baba yayi musu wani irin kwallo yace duk ku rufemin bakin kun karka wace ta kuma , Magana bada izini naba !!! 
Baba Sa’idu ya kwalli Djamila da tun shigowar ta falon koh moci kwakwara bata yiba sai hawaye dake zuba akan idonta , 
Babu ma wanda ya lura da ita ah falon bayan Aziz da Baba , Dan lokacin kafin kowa ya shigo dakin Baba , ya umarci Aziz daya kira matashi ayi komi akan idonta !!!  
Baba Ss’idu yayi ta yiwa wa mamar su Aziz fada da autar ta ayshatuwa, cikin bacin rai … 
kuma yace !!!! 
     Daga yau Yarinyar nan ta koma hanun mahaifiyar da zama Bana son Allah ya kanani da wani lefin daban… 
mamar su Aziz taji haushi sosai bah kadan bah … 
aka wace taron kowa ya kama gabanshi .. 
Djamila ta kala hanun Riya suka fuce a gidan koh kwallan dakin sirikar tata batayi ba !!!!!
    Batan shigar mama su zeiz dakin ta kama kugucikin bacin rai tace ….. 
( Wallahi… wallahi… sai na tozarta ussaina kamar yadda ta tonamin asiri cikin yan gidan nan) !!!! 
Dama ita da ussaina sal basu jituwa , sakamakon yadda mijin nasu ke nuna kwauna karara da kula akan Aysha yar ta baba fiye da duk matan gidan sanan duk da cewa , be fitu fili yace musu , Ussaina ce mata mafi soyuwa a zuciyar sa ba ayy sun sani dan komi nata na daban ne ah gunshi, shiya kaff matanshi babu wace suke buga kishi da ita kamar ussaina !!!!!


       A haka lokaci yayi ta tafiya Baba sa’idu ya tashi daga cikin ma’aikata ya koma cen cikin garin dan contrat din da yayi da campany yakare !!! ya gina baban gida mai dakuna daya ya tare da matanshi guda 3 tsiff … 
bayan nan ya kuma auren ta 4 amma ita gidanta daban kuma zawara ce da yayan ta !!! 
Aysha yar mama Ussaina tayi karatun likitanci sanan tana aiki ya shekarun baya da suka huce tayi aure zaman beyi dadi bah aka raba auren !!!
dayawa daga cikin yan matan digan sunyi aure amma yayan mama usseina har yanzu babu wace tayi aure…. da acewar su Aljanune da kanwar Aysha din ita kuma Aysha taki yin wani auren…. 
Autar su Aziz koh tanan ya haouka akan Jarumin nan Adam A Zango dan mugun sonshi take … akoy ranar da ta taba samun number wayar ta kirashi yace waye … kaway kafin tayi magana ya yanke kira tofaf ta samu abinyi dan kullun saita kirashi 
amma wayar bata shiga !!!!

    GIDAN SU Riya … .. .  
A gidan Aziz ma rayuwa ta cenza musu dan ya aurar da Yarinyar da matar sa take ruku sanan ya kara samun matsayi 
… Riya ta girma dan yanzu tana da shekara 14 , Kanninta 4 Naja , Idrissa da Yasmine … 
Naja irin yaran nan ne da idan suna yara basu magana koh kadan balle kukan banzan tun tana yarinya shuru… shuru ce dan azata ma kurmace sai yanzu da ta fara girma take shiga mutane take yin maga da yara … tsakaninta da Riya 2 ce kacal, so yanzun tanada 12 … 
tanada hasken fata sosai dan kaf gidan tafi kuwa kyau da haske ita dawku farin mamar Ammy su , tanada dan jiki ita , 
idrissa irin yaran nan ne masu shegen kiriniya da son fada … baki danshi sam be dawke haske yan gidan bah , sai yasmina ita a lokacin karamace , amma da hasken ta !!!!!

“MUTUWA BATA JIRA SAIDA A JIRA ” 
    A kwana a tashin yau ahalin Aziz an tashi da rashi baba!!!!😭😭😭😭 Rashin daya girgiza mutaneh gayawa !!!! 
Allah yayiwa Baba sa’idu Rasuwa sakamakon yar karamar jinya da yayi ta ciwon ulcer !!! 
kowa ya girgiza sosai :::::::: 
kaf tsikin yaranshi babu wada mutuwar tafi tabawa irin Aysha da Baba Aziz danshi ba rashin uba kaway yayi bah ….. ya Rasa aboki , sanan kuma yaya !!!! 
Aysha koh babar jinya tayi dan bayan dawowarta daga asibiti, fita take haka kaway taje makabarta ta kwanta akan kabarin baban ta tayi da kuka 😭😭😭 
Haka itama Riya abun ya tabata sosai …. 
 
BAYAN WANI LOKACI ……….


    A lokacin Riya aji 2 a school din da take zuwa 
      bata wani karatu sosai dan ta samu kawaye na banza sun koyamata 
yawace yawace sai suki shiga aji in duje makarantar koh , suki euwa makarantar baki daya ma !!!!  
Kasacin kwanwar ta Naja tanada illimi sosai da natsuwa !!!! 
Riya tayi wasu marasa jin abokai school, Halima wace suke kira da lyme, Abdallah , hakeem, Majid , sai mariam !!!!
basu aje komai bah sai tsokana cikin aje koda sun shiga basu aikata komai !!!!!
amma fah wanan iya Riya da Halima ne da sawran duk lalacewar du duna karatu !!!!
Riya  duk tagi kowa shiriri cewa a cikin su.. …
dan duk wani fada ita ce gabah in rigima suka  dawku itace taga gurin yin rashin mutunci tazama wata irin innocente yarinya…
idan Allah ya temakin iyayenta tana zuwa makaranta sanan ajin manya yan mata tace duk da cewa shekarunta busu kaii bah !!! Ranar da aka fara kaisu makarantar bayan an kaita ajin sa’an nita lokacin break nayi data fita ta karewa makarantar kwallo ta kwellara ido taga ajin manya kaway tace cen zata komawa ayy kuma ,
babu irin badakalar da ba’a shaba ga ker mallan baba na maka rabtar yace ah rabu da ita !!! 
ita da kanta zata koma ajin data fito…..
Bayan wasu kwanaki da zuwan ta maka rantar aka kara yin wasu ajin aka zuba dalibai sabi da aka dawka da mallamai !!! 
Riya na kwellara ido taga wanan ajin tace …..
Ina cen zata koma !!!! 
haka aka rabu da ita dan duk da kinjita tana son karatun islamiya ba kanar na boko bah …. ana tayi babin kawaye mariama da amina…. 




Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol