Free chapter 路 Read without an account
57
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad Yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page 5锔忊儯7锔忊儯
Kitchen ta shiga ta wanke hannun ta, tana zuwa zata fito ta ganshi tsaye bakin kofar kitchen din, tsayawa tayi ta茩i kara sowa kofar tana kallon shi, murmushi ya sakar mata kamar ba Ya Umar ba, ita dai da kallo ta bishi tana tunanin ba aljanun nan nasa bane suka dawo kuwa
'' nema na kike yi?"
'' neman ka kuma, ni!!, a yaushe''
'' to in ba nema na ba duk 蓷akin ku be isa ki wanke hannu ba se kin fito kitchen har kina satar kallo na''
Waro ido tayi jin yana neman mata sharri ze kulle ta da jijiyoyin jikinta, ganin Fareedah zata shiga toilet din ne yasa ta fa kawai fitowa kuma tana son zuwa ganin Bruno sunan da ta saka ma parrot din Momma kenan,
Saboda yanda take kaunar parrot ta koyawa Momma son shi, shiyasa Momma seda tasa Ya Usman ya siyo mata, gashi abinda yasa take mugun son na gidan nan na Momma na magana dan har sunan ta ya ri茩e, kullum da idan sun zo bama ta barin shi a garden din dauko shi take baran dan gidan tayi ta zuba mai zance, tana maimaita mai sunan ta
'' NI fa Yah abu daban ne ya fito dani, ba iya wanke hannu ba''
'' to meye ya fito dake din, son gani na ne??''
Baki ta ta蓳e amman bata ce komai ba ta kawar da kanta gefe, ita fa ta gaza yarda Ya Faruq ne duk da bawai manta kalaman shi na 蓷azu tayi ba amma dai gani take kamar its impossible ace shine, as Yah Umar fa, kai da wuya ''gani nake kawai mafarki nake dazan tashi''
'' da akayi me kike ganin mafarki ne?, kin bi kin kure ni da ido kamar baki ta蓳a gani na ba''
Idonta ta kawar wai ashe tunani ta tafi yi, gaba 蓷aya yau din ne yake mata kamar ba gaske ba
'' ba komai'' ta bi ta kofar bayan kitchen din ta nufi garden, murmushi yayi, shima kansa yasan kafin ta saba da wannan sabon halin nashi sai an jima dan ko shi kanshi da yake hakan yana jin kamar ba gaske bane wai shi, shifa of all people yake sakewar nan haka, duk da yana jin shi wani iri amma yaci alwashin se yasa ta sake dashi, koda be nuna mata irin soyayyar da take fata ba but ko sakewa tayi ta dena wannan tsoron nashi da take yi ai hakan ma it's worth it
Bin bayan ta yayi yaga inda zata je, ya ga tayi hanyar garden din gidan, zaune ya ganta kusa da akun tana feeding dinshi gya蓷a, shi Kuma yana dauka yana barewa in ya ciro gya蓷ar se ya wurgar da 蓳awon
'' yanzu kai Bruno yau ba zaka mun magana ba ta abincin ka kake yi ko??''. Ko kallon ta akun beyi bare ya nuna yaji ta
'' waya ce miki yana magana''. Juyowa tayi ta kalle shi, wai biyo ta yayi
'' yana magana mana y...'' kafin ma ta rufe bakin akun yace
'' Assalamualaikum!! Assalamualaikum!!! Ba sallama, ba sallama, beyi sallama ba, beyi sallama ba''. Yana yana ri茩e kejin shi da baki yana hawa jikin kejin yana sakkowa
'' yah baka mai sallama ba''. Baki ya ta蓳e yace
'' taso mu shiga cikin gida akwai sauro''
''ni ba yanzu zan shigo ba''. Kafe ta yayi da idanunsa yana koma mata ainihin Ya Faruq din da ta sani be 茩ara cewa komai ba se folding hannun shi da yayi a 茩irji
Baki ta cuno gaba kamar ze fa蓷i ta tashi ta yi ciki, ita ta fi gane wannan ya Faruq din, me sakar mata fuskar nan se ta ringa tunanin aljanun sane, ko da yake su 蓷in ne ma ba wani tunani, gashi nan 蓷azu ya gama sake fuska yanzu ya kuma fara wannan cin maganin
Ganin zata wuce akun yace. '' seda safe!!seda safe!! a tashi lafiya!! atashi lapiya!!''
Kallon akun yayi yana ta蓳a kejin ya fara mai ihu, da 茩o茩arin kaiwa hannun sa cizo, da sauri ya 蓷auke hannun shi yana galla mai harara, aikam yana daukewa ya cigaba da wasannin sa
Tana shiga da茩i ta shiga toilet tayi alwala tazo tayi sallahn isha, maganganun da ya Faruq ya mata 蓷azu ne suka ringa dawowa cikin kwakwalwar ta, tana son sanar da wani dan tasan yanda take ji akan hakan kuma tana son shawarar wani amman bata jin zata iya fa蓷a wa Jalila ko 蓷aya daga cikin su, dan tasan cewa za suyi sonshi take wanda tasan ba haka bane, Leema ce ta fa蓷o ranta tasan halin baiwar Allahn nan idan abu ya mata kai tsaye take fa蓷ar sa ko ze maka ciwo ba ruwan ta
Wayar ta ta dauko ta na tunanin kiranta zatayi, in tace kiranta zata yi wa蓷annan iyayen gulman zasu ji, in tace waje zata je shima ya Faruq ze ganta, kuma ta lura yau ba ya Faruq din da ta sani bane aljanun sa sun tashi
Whatsapp ta shiga ta kunna data, aikan tana mata sallama tayi Sa'a tana online
Follow me on arewapen for more updates 馃ス 馃グ馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯