Free chapter 路 Read without an account
69
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad Yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page 6锔忊儯9锔忊儯
Faruq
Kallon ta yake cike da so da kulawa, gaba 蓷aya kunya ta rufe ta duk ta gaza sukuni
'' To malam Romeo zaka iya taho wa mu tafi ko sai kun gama kallon love din tukuna, kun san dai muna da gurin zuwa'' Ya Usman ya fa蓷i bayan ya gama musu video
Har bakin mota suka nufa tare, sanye yake da kayan da na sojoji dan daga nan event center zasu nufa, hannun shi cikin nata dan ya茩i sakar mata hannu duk yanda take son kwacewa, saida ya bude bayan motar ya saka ta sannan shima ya zagaya ya shiga
----
Ahmad
Tun suka fito ya nufi inda Nabila da Jalila da Leema suke,fuskar ta ya le茩a yana murmushi, yace
'' Finally yau sweet ta zama ta Ahmadu, alhamdulillah, kin san irin farin cikin da nake ji yau kuwa sweet?''
茦asa ta 茩ara yi da kanta duk bakin rashin kunyar ya mutu, shima be takura mata ba yace su tafi, bin shi tayi suka shiga motar
Wani abokin Ya faruq haydar shine ya ja su Fareedah kuma ta shiga gaba, motar su Ya Ahmad ma abokin sa Muazzam ne shima ya ja su Hamza na zaune gefen sa a gaban seat
Leema da Jalila motar Ya Usman suka shiga, Jalila a gaba sai surutu take mai yana biye ta ka蓷an ka蓷an, daga karshe da ya gaji yace ta mai shiru ita ko ta茩i yin shiru, aikam ya 茩yale tana ta zuba ita da su Yaya Saudat
Abokan Ya Faruq ne suka ha蓷a mai military sword Arch (sword crossing), wani babban event center suka kama masu
Shigowar tasu gwanin sha'awa, sojojin sun 蓷aga takubba wajen su ishirin goma a gefe 蓷aya 蓷ayan gefen ma haka sun ha蓷a takubban sama yanda Amarya da Ango zasu iya bi ta ciki,
A haka suka ratso mutanen Aalima da ashraf na biye dasu a baya kowanne a cikin su 蓷auke da 蓷an tray
Kan stage suka tsaya suka juyo suna facing juna, kanta ta sunkuyar 茩asa tsabar kunya ga idanun tarin mutane a kansu sai hoto ake musu, suma su ashraf karasowa suka yi suka tsaya suna facing 蓷in su
Cewa akayi ta 蓷auka bagde din dake cikin tray din hannun Aalima ta ma茩ala mai a jikin rigar, haka ta kai hannu a hankali ta 蓷auka, ta matso kusa dashi, gaba 蓷aya tsawon nata kanta bai wuci kafa蓷un sa ba, ta ma茩ala mai, kallon ta yayi ya 茩ara sakar mata murmushi, ita kuma ta 蓷an sunkuya tayi baya ka蓷an a hankali,
Cewa akayi ta 茩ara 蓷aukar hular sa ta saka mai na cikin trayn dake hannun Ashraf, shima 蓷auka tayi tayi yanda aka ce, duk da takalmi ne me tsini a 茩afar ta saida ta 蓷an yi 蓷age tukuna kafin ta saka mai hular, dariya ya mata ganin saida tayi 蓷age, ita kuma ta cuno baki gaba
Tana gama sa mai ya yi attention ya mata salute, sannan yayi matching har inda ogan su yake yayi saluting nashi( gaisuwar ban girma) shima tashi yayi sannan ya jinjina mai, inda take ya koma wanda har lokacin bata motsa ba yayi crossing hannun sa yanda zata iya zura hannunta ta tsakankanin hannun nashi suka taho tare har wajen zaman su
Event yayi armashi sosai da sosai
-----
Can su Ahmad ne a gefe shida tashi amaryar gaba 蓷aya kamar ma basu san abinda ake yi a wajen ba, ya tusa ta a gaba sai magana yake mata a hankali, ita kuwa ta sadda kanta 茩asa ta kasa maida martanin maganganun nashi dan tsabar kunyar da yake bata, tayi saurin sa tafukan hannunta ta rufe fuskar ta, murmushin kan fuskar ta da nashi kuwa ba'a magana
----
A bangaren Ya Usman kuwa zama yayi ya zuba wa Jalila dake ta mai surutu ido daga ''uhm'' sai ''uhm uhm'' yake amsa mata dashi da ta gaji kuwa ta tashi tace ta tafi yiwa amarya da ango hoto
'' To ina 蓷ayan couples 蓷in'' neme neme ta fara yi na su Ahmad aikan ta hange su can suna shan love, daga inda take tayi zooming din sun tana musu video, ta juya ta ma su Yah Umar ma
Tana cikin yi wani ya taso daga kujerar dake can kusa da su Ahmad yace
'' assalamualaikum warahmatullah Barkan ranki ya da蓷e''
Kallon sa tayi yar murmushin dake fuskar ta na yayewa tace
'' waalaikum mussalam warahmatullah wabarakatuhu yauwa barka''
'' gani nayi tun daga nesa kina mun hoto yasa nace bara in zo in ga wani kalan hoto wannan gimbiyar da ta sace ruhi da gangar jikina take yi''
'' Allah sarki, to ya kamata kam tayi saurin maida maka da wannan gangan jikin dan bata bu茩atar na sata, tana da halastaccen ta a kusa beyi nisa ba, matar wani ce so zaka iya tafiya''
Ya Usman ya fa蓷a cike da kishi dan tun da ya taso ya zo wajen ta yaji zuciyarsa tayi wani irin doka wa shiyasa da sauri ya 茩araso wajen
Kallon shi tayi cike da mamaki amman bata iya cewa komai ba, shima wancan 拼an matan 茩afafuwansa yaja ganin ba wani nau'i na wasa a fuskar Ya Usman, '' Allah ya sa ban riga nayi wani shirmen sosai ba, maybe shima sojan ne yamun 蓷auka 蓷aya'' ya fa蓷a a zuciyar sa
Yana tafiya ya juyo rai a ha蓷e yace. '' meye meaning na abinda kika yi''. Kallon shi tayi tana cuno baki tace
'' to Yah ne me nayi zaka na mun fa蓷a kuma ka wani korar mun mutum, ko kai ne kamun mijin ban sani ba oho''
Kallon ta yayi gaba 蓷aya fa蓷ar da yake niyyar farawa duk ta zagwanye saboda yanda take mai shagwaba. '' baki san ma me kika yi ba ko, ai an riga da an miki mijin ne shiyasa'' ya fa蓷a da sanyayyar murya
'' ni banida wani miji''
'' kina da shi mana, ni waye a tsaye a gaban ki''
Fuska ta rufe dan kunya tace
'' ka cika surutu da yawa'' tayi saurin barin gurin
Gemun sa ya shafa yayi wani miskilin murmushi,
-----
'' ah ah Saudat, kwana da yawa nafi kusan 5years rabon da na ganki''. Ya Jamal da basu wani da蓷e da zuwa ba shi da su Momma ya tambaye Yaya Saudat da take ta faman zuba a waya
'' Ya Jamal yaushe ka dawo?? Ban yi tunanin ganin ka ba kwata kwata''
'' tare muke da Momma, kin 茩ara girma ba kamar yanda na san ki ba''
Murmushin kunya tayi bata iya cewa komai ba yace
'' bani contact 蓷in ki mana sister mu ringa gaisawa''
Jama'a kamar dai kowa ya kama dahir, mu ha蓷u s next page
karku manta kuyi following 蓷ina a arewapen for more updates 馃ス馃グ馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹 馃檹馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad Yahaya 馃尯
***