Free chapter · Read without an account

22

by Asmy b Aliyu · OMRI HAYATII

OMRI HAYATII 
by..
Asmy b Aliyu 

22....

da zallar mamaki ta daga Kai tana kallonsa shine a gabanta.meyake nema
Kuma??"yaga irin tambayoyin dake
yawo acikin fuskarta batareda ta furta 
masa ba.zan rage maki dare ne.
ya fada Kai tsaye Yana kallonta da shegun idanunsa da yasa ta kasa furta masa no.
ganin batace komai ba ya sauke
ajiyar zuciya a boye kusan tare suka tura kofar dakin.da ya dauki wani irin sanyi
da wani irin cool kamshi dake fita acikinsa,
har cikin bedroom din ya bita tun kafin 
tayi magana ya tsaya a bayanta,da wani
irin shegiyar muryarsa mai saukar da kasala ajikin ko wace y'a macce yake fadin."zan iya sauke maki zip?"wani irin mummunan faduwa gaban malaak yayi
tuni taji fitsari na kokarin zubo mata.
da sauri ta matsa kusa dashi tana girgiza Kai .batasan lokacin da kafafunta suka jata har kofar toilet ba ta bude ta shige gamida rufo kofar da wani irin mayen kallo ya rika binta Yana sakin murmushi a hankali.tuna ya saka mata kwayoyi
masu Karfi acikin drinks yasa bai damuba
duk wani girman kanta saukesa zatayi 
idan kwayar ta farayi mata aiki
juyawa yayi ya koma falo yayi zamansa.....

######
Runtse ido tayi tana sauke wani wahalallen numfashi Banda zufa babu abunda take hadawa ta rasa me ya kawo mata jin wannan yanayin lokaci daya.
tasan tanada karfin Sha'awa meyasa
ganin saleem yanzu agabanta yake neman birkitata.shower kawai ta saki tayi tsaye 
acikinta ruwa na sauka akanta
so take kawai ta samu saukin abunda takeji.maimakon ta samu saukin,Sai karuwa abun yake dakyar ta samu
tayi wanka a daddafe ta dauki towel daya dake cikin hangars ta rufe jikinta
ta dauki Karamin tana tsane gashin kanta,da wani irin nauyin kafa ta fito
daga toilet din akan bed ta zube
dafe cikinta tayi tana jan wani irin numfashi tana matse leg's.jin bazata iya ba yasa ta mike tsaye ta nufi falo ruwa 
take bukatar sha.bayan fitowarta
idonta akansa ya fara sauka Yana zaune
akan kujera babu komai ajikinsa daga shi sai short ajikinsa,wani irin zama yayi
da yasa hankalinta ya Kara tashi jinta da ganinta taji Yana daukewa........A hankali 
ya mika mata hannunsa alamar tazo garesa.babu musu ta nufesa ta rika hannun nasa kyakkyawan masauki yayi mata acikin kafafunsa.jinta ajikinsa
yasa yaja wani numfashi Yana saukewa,
cikin wuyanta ya xura hannunsa Yana shafawa agigice take kallonsa Kara damke dayan hannunsa tayi dake cikin nata har lokacin.ya dauki lokaci Yana shafa mata
wuyan sai mutsu mutsu take cikin jikinsa
da take Kara birkitasa,ya xare dayan 
hannunsa dake cikin nata.a hankali 
ya shiga warware towel din dake jikinta
wani irin walwali da sheki fatarta keyi 
alamar hutu da jindadi Sun gama 
mannewa ajikin fatarta .wani irin  kiss ya sakarwa gefen kafadarta da yasa
ta kankame masa wuya tana sauke wani 
numfashi.ahankali ya fara yawo da 
hannunsa cikin jikinta Yana shafawa
duk yadda malaak taso rike kanta adaidai
wannan lokacin kasawa tayi.agigice ta riko
fuskarsa da hannunta biyu ta hade bakinsa da nata cikin wata irin kwarewa ta fara nuna masa salonta wani irin tsotsa
take yiwa harshensa da yasa saleem
yasan ya hadu da ya'r hannu Shima 
a zafafe ya shiga maida mata da martani
wata irin shegiyar wasa sukewa 
junansu tuni suka watsar da pillows
din dake cikin kushin din,sai da ya tabbatar yabi jikinta ya saukar mata 
da wasu irin zazzafan romancing
kafin ya juyo daita ya dorata akan cinyoyinsa still bakinsa na cikin
nata Suna cigaba da kissing din junansa 
ya Kare ware kafafunta ya shiga da kyau
wani irin juyawa kan malaak ya farayi
rabonta da sex tun a america
sosai ta basa hadin Kai ya sameta yadda yakeso Banda numfashinsu babu abunda
ke tashi......da gaske saleem ya yadda da malaak din ya'r hannunce wasu irin styles ya shigayi daita a wurin masu Karfi
da yasa malaak din ta Kara haukace
masa haka Kuma daman yakeso
saboda kwayar da ya saka mata 
tana da Karfi.haka ya samu malaak din yadda yakeso..a wannan daren Sun samu junansu yadda sukeso tamkar dama Sun taba sanin juna wani irin making love sukayi.wanda zaiyi wuya ya goge acikin kwakwalwarsu lokaci daya.a bangaren malaak Kuma kishirwar da ta dade tana 
manne ajikinta Sai da tatabbatar ta samawa kanta duk wata natsuwa a tareda saleem din,dan kusan fuskan mu'azzam 
ya rikide mata.basu suka samu bacci
ba Sai kusan 5 babu Wanda yayi tunanin
yin sallar Asuba wani  bacci
maidadi da natsuwa yayi awon gaba
dasu.sai kusan qarfe goma malaak din 
ta fara bude idonta da sukayi mata
mugun nauyi harma kanta.jinta ajikin 
mutum da mamaki ta Kara bude idon
sosai.wani irin mugun faduwa gabanta 
yayi ganin yadda take kwance acikin 
jikin saleem.daga shi har ita babu sutura
ajikinsu.a hankali taji duniyarta na juyewa.
kokarin cire jikinta take cikin nasa
ya bude idonsa Yana binta da wani
mayen kallo.banda tafasa babu abunda
zuciyar malaak din keyi.zare jikinta 
tayi cikin nasa tana Kara Jan duvet 
tana rufe kirjinta wani irin bakin ciki
takeji Yana cika mata zuciya.
jin take tamkar zuciyarta Zata kama da wuta.good morning my love....Ya fada sounding so very happy cikin muryarsa
saboda bakin ciki kasa magana tayi.
shiru tayi tana so ya fara tashi 
kafin ita ta tashin,saboda ba girmanta bane tashi tsaye agaban gardeden kato
kamar saleem ta tsaya babu kaya ajikinta.
tsaf saleem ya karanci halin da take ciki
babu damuwar komai ya yaye sauran duvet din dake cikin jikinsa Kai 
tsaye ya nufi bathroom Yana wata tafia
ta Ya'n iskan kadangarun bariki
Yana bude kafa.da wani shegen kallo
malaak din tabisa komawa tayi 
tacigaba da kwanciyyarta ta dukunkune
kanta cikin duvet,Sai da taji tana Shirin 
mutuwa ta sassauta kanta.rufe ido
tayi tana tuna abubuwan da suka faru a daren.tana jin tsananin kunyar haka 
da haushin kanta.drinks din da tasha
ko kadan bataji testing dinsa ya canja 
ba.tana mamakin mai ya kawo 
mata wannan mugun feelings din mai Karfi haka??"
baa jimaba saleem ya fito daga bathroom a gabanta ya saka kayan.takaici da bakin 
ciki kamar xaiyi ajalin malaak din
ya dan kalleta har zaiyi magana ya dauke
idonsa akanta ya fasa cikin wata kamewa
da class da yake daita.ficewa yayi daga room din Yana fita daman ta tashi da gudu 
ta saka key.......jikinta koina ciwo yake 
rabonta da sexxx kusan shekara biyu
kenan,da haka ta lallaba ta shiga toilet,
ta jima sosai cikin toilet ta dumama jikinta da warm water.wanda suka taimakawa 
jikinta dan sakewa,ta fito da babban towel 
ajikinta dayan towel tana tsane ruwan 
jikinta dashi.wata irin yunwa takejin 
tana addabarta ,a gurguje ta shirya 
cikin riga da wando marar hayaniya
na mata.ta shiga laluben wayarta Wanda batasan inda ta jefar daita ba ,acan ta hangota kan dresser daukar wayar tayi
ta ganta a Kashe.kunna wayar tayi 
tana dan jan tsaki,bazata ma iya tsayawa Kiran maiakatan hotel din ba dan a kawo mata abinci Zata sauka kasa tayi breakfast dinta a natse.......tana fitowa daga room din daidai lokacin da saleem Shima ya sako kansa a falon,tun daga sama har kasa 
take kallonsa mamakinsa na Kara kasheta 
wannan lokacin har ya canja wasu kayan
short wears ne ajikinsa designer 
Banda kamshinsa da ya cika falon
dan basarwa tayi.ta nufi kofa ta raba ta gefensa Zata wuce yasa hannu daya ya dawo daita baya.zata bude baki tayi 
magana ya jawota gabansa ya hade bayanta da kirjinsa yayi mata wata irin runguma Yana sauke wata irin ajiyar zuciya 
jin ta kawai ajikinsa taji wata irin 
kasala na lullubeta,fuskarsa ya zira ta gefen kafadarta ya saka hannayensa 
duka biyu akan shafaffiyyar mararta,
wani irin abu ta rika ji tun daga kan dan 
yasan Kafanta har cikin tafin kafarta,
"Thank you for the beautiful life you have given me. Thank you for the beautiful night we spent together. I won’t lie to you I love everything about you.....ya fada Yana saukar mata da numfashinsa mai dumi
tana jin yadda yake yawo da hannunsa
akan cikinta.da sauri ta kwace kanta
ta koma gefe tana kirkirar murmushi.
bai damu da yanayinta ba ya fadamata
suje suyi breakfast a tare already an shirya masa table ita dashi.batayi musu ba ta nufi kofa yabi bayanta tamkar wani body guard dinta.a natse ya fara breakfast dinsa
idonsa na kafe akanta tamkar Wanda 
aka baiwa kwangilar yin haka itakuma
a tsarge take har lokacin haka ta riqa 
tura Irish din gabanta tana hadawa da ruwan tea.kwata kwata jin tayi bakinta 
baya yimata dadi ,ta ture plate din gabanta ta zare tissue tana goge bakinta
kallonta kawai yakeyi,tsaf yake karantar
duk wani yanayi nata.shima bayan yagama
ya xari tissue ya goge bakinsa,a gurin da suke vip ne babu hayaniya.ya mika mata right hand dinsa.kallon hannun nasa tayi 
kafin ta mayar da kallonta akan fuskarsa
tana jiran Karin bayani.wayarki xaki aramun"ya fada a natse kafin ya dora da fadin banganta ba.shiru tayi tamkar mai nazari kafin ta mika masa wayar bayan ta cire pin din wayar.digit dinsa ya zuba cikin wayar Sai da ta gama ring ta katse Sai
ya mika mata wayar Yana mikewa 
tsaye.itama tsaye ta mike ta juya a hankali 
ta furta thank you."murmushi yayi
Mata ,tareda fadin muje na taka maki.......tamkar wacce aka yiwa asiri
ta juya yabi bayanta.wani irin nauyi taji 
kafafunta nayi mata lokaci daya,tunda ta tashi take jin kirjinta a danne ko hanyar da numfashinta ke fita jin wurin take a toshe.
tana bukatar shakar wata iskan daban da ta hotel din da take cikinta dan haka
ta yanke shawarar data koma Zata hada kayanta tabar hotel din.ko noor bazata 
tsaya nema ba.sai dai suyi waya.......

#ASMY B ALIYU 
#HOTLOVE
#LOVE/ROMANCE 
#MALAAK FAROOK RANO 
#SALEEM TALBA
#OMRI HAYATII 
#***


Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol