Free chapter · Read without an account
DEAR NABDI......
by saddiqa.writes · NURI
He tried hard ya ture tunanin komai aransa though akwai wani tunani daya da har yau ya kasa denawa, ya rasa yadda zaiyi getting rid of that, ya rasa yadda zaiyi overcoming din tunanin. Haka nan ya fito looking very calm and composed, just like the reserved CEO he was. Office ya dawo ya zauna yana bude files din ya sake reviewing dinsu. It was a file concerning his newly constructed company branches in Qatar and Egypt. One thing he achieved over these past two years shine his business has grown and become well recognised worldwide. He has branches in different countries, including Dubai, the USA, England and Nigeria. Yanzu ne yasa akayi constructing na Qatar da Egypt.
Suna so ayi grand opening wanda yace shi ba zaiyi ba. He's never in the mood for gatherings, such events irritate him terribly. He's losing interest in everything banda business dinsa, which seems to be the only thing keeping his worries at bay. He's overworking more than ever before. As it turned out, people were only now beginning to realise how much of a workaholic he had become. Fu'ad din da was simple, kowa nasa ne, ba employees dinsa ba sauran mutane. Ammn wannan Fu'ad Aliyyu was a changed man. He was no longer as approachable as he used to be. He's somehow difficult to deal with, barely speaks, and maintains a cold attitude towards people, not even sparing his own family.
He has now become famous, widely recognised as the great CEO of Novebuild Ltd. Sanin zai bata lokaci wajen duba files din yasa ya ture ya bude MacBook dinsa yana duba wasu emails da aka turo masa. Ka ganshi sai ka rantse baya da wata damuwa, looking perfectly calm. Fuskarshi ne dai sam babu walwala ko yaushe a hade zaka ganta. Qarfe 12 dot ya miqe bayan secretary dinsa ya tuna masa meeting din da yake dashi a lokacin. Bai bata lokaci ba ya sauka 8th floor, wanda conference hall din kawai ne awajen qaton gaske mai dauke da long conference table and black leather chairs arranged in an orderly manner.
Yana shiga duk suka miqe tsaye in respect for the great CEO, Fu'ad Aliyyu Jimeta. Gaishesa duk suka yi ya amsa musu da kai, as that's how he usually acknowledged their greetings, kuma hakan bai damesu ba don matsalarsu daya dashi shine rashin sakewarsa ammn har dai a Novebuild kake aiki qarya ne kace baka jin dadin aikin. Bayan monthly salaries din da yake basu, which were higher than what some government employees earned, akwai allowances da ake yawan basu. Plus, haka kawai wani lokacin zai saka ayi musu kyauta.
Sai da ya zauna a kujerarsa dake a nata wajen daban sannan duk suka zauna. He switched on the system placed before him and connected it to the projector. Ya danyi shiru yana sake reviewing din file din da PA Ajmal ya ajiye masa agabansa. Five minutes kawai yayi kamin ya dago kansa yana gyara suit dinsa sannan ya fara magana, his attention fixed on everyone in the room as he addressed them, carefully observing each person.
Head of Art Department ya bawa dama ya gabatar da new projects din da ake ta samu kullu yaumin. Anan ya bada approval din wanda zasu iya yi kawai yayi cancelling wasu. Ya koma kan Accounts Department, shima suka tattauna. In short, the meeting lasted only an hour and a half. They eventually wrapped things up, ya tashi bayan ya sanar dasu next week company din zai koma hannun Head of Art. Shi zai tafi Nigeria, while Ajmal zai wuce Qatar for the grand opening of the new Novebuild branch din can.
Yana fita ya koma office dinsa ya daura alwala sannan ya sauka floor din qarshe wanda yake dauke da qaton masallaci da aka yi ma gini mai kyau. Kaf company dinnan ginin masallacin yana daya daga cikin wanda yafi kyau and very attractive, kawai saboda yake jawo hankalin wadanda ba musulmai ba. Duk lokacin sallah yayi kome ake yi za'a dakata. Ga yamma yana yi lokacin tashi za'a saka karatun na Qur'ani na manyan malamai da qira'at dinsu yake da mugun dadin saurare. And they've succeeded. Their welcoming attitude towards everyone, together with the constant Qur'anic recitations, ya jawo mutane da yawa sun musulunta.
Kowacce Sallah akwai manyan malamai dake aiki awajen, hakan yasa kowacce rana akwai wanda yake sallah specific na ranar kawai, including mai girma CEO. Ammn ranar bashi ne zaiyi ba, hakan yasa yana daga cikin mamu a sahun farko. Duk wannan matsayin da ake bashi tare da securities din wajen musulmai ya hada kafada, don yawanci suna riga sauran staffs din zuwa wajen.
8 PM
Yana zaune cikin office dinsa dake cikin gidan yana aikin da bai samu ya qarasa ba da ranar.
Fa'iz ne ya shigo hannunsa dauke da kofi yana shan coffee. Ya tsaya daga jikin qofa ya zura hannunsa aljihu yana kallon Fu'ad.
Fa'iz da Fu'ad yanzu akwai banbanci sosai tsakaninsu. While Fa'iz yana da dan jiki irin na Fulani don bai wani zuwa gym, iyaka ya dan yi strolling ko jogging shi kawai yake, Fu'ad was the opposite of him. He had broad shoulders, well-defined muscles and abs. Kana ganinsa kaga wanda yake daga qarfe. Tunda yana yi ammn yana dan jimawa yanzu kuma bayan komai daya faru ya maidashi his daily routine. Duk bayan asuba yana dawowa daga masallaci yake shiga dakin motsa jikinsa dake nan cikin gidan. Anan yake bata lokaci yana motsa jikinsa, hakan yasa yafi Fa'iz sosai, though har yanzun kamanninsu yana nan, amman the difference between their physiques is quite obvious.
"Workaholic..."
Bai kulashi ba.
Shigowa Fa'iz yayi yazo ya jawo kujerar dake opposite din Fu'ad din ya zauna yana kallon fuskarsa dake ahade ko yaushe.
"You did not welcome me Fu'ad."
"You're not welcome here Fa'iz..."
He just shrugged his shoulders yana tabe baki ya kai cup din hannunsa yayi sipping coffee din dake hannunsa, idonsa akan fuskar Fu'ad.
Murmushi ya danyi yana dauke kansa kamin ya dawo yana sake kallonsa yace "Pal ya maganar Abi ne wai?"
Idan atmosphere din dake wajen ya kula Fa'iz to Fu'ad ya kulashi.
"Wata nawa ya baka ne?" Ynzu ma no response.
"You're a grown man, Fu'ad. You're turning 32." No response again!
"Kana ji na, I know. Idan baka samu ba wallahi akwai..." Ynzun ma no response.
"Kwarjininka yasa ba'a iya tunkararka a fada maka ana sonka sai dai abiyo tani... Akwai wata da har ynzu bata gaji ba, nace mata ta turo?"
Fu'ad bai yi niyyar dagowa ba ammn kalmar qarshen nan na Fa'iz ya sashi dagowa.
A fusace ya bashi amsa da "You're taking me for granted Fa'iz. You're getting on my nerves. Wata ta turo? Am I not a man?"
Danne dariyarsa yayi, burinsa ya cika ya kunnoshi daman abinda yake so kenan.
"naga kamar tsoron matan kake yi CEO."
Kallon cikin idonsa Fu'ad yayi zai bashi amsa kawai ya fasa ya mayar da kansa kan system dinsa yana cigaba da abinda yake yi.
Duk kulashin daya rinqa yi da takura masa da yake yi Fu'ad yayi banza dashi daga qarshe ma tashi yayi ya fita ya bar masa office din ya koma dakinsa. Kuma yana shiga ya sauya password din dakin nasa, don Fa'iz ya sani kuma baiso ya shigo ya dameshi.
Bathroom ya shiga ya saka ma kansa ruwan dumi yayi wanka ya fito yana tsane gashin kansa da yake da yawa mai laushi da baqi sak sumar Fulani. Bai bata lokaci ba wajen shiryawa ya kammala ya haye gadonsa yayi addu'a ya kwanta da wuri ranar.
Tun 10 ya kwanta ammn ya kasa bacci har eleven yayi, hakan yasa kawai ya miqe ya zura room slippers dinsa ya wuce study table dinsa ya bude wata drawer.
Wani littafine guda daya da yake da girma ba can ba kawai aciki. Da kallo ya bishi lokaci daya yaji zuciyarsa tana masa wani zafi da radadi da duk sanda zai dauki littafin sai tayi masa. Ammn kusan kullum ne sai ya daukeshi yayi rubutu koda layi daya ne kuwa.
Hannu ya miqa ya dauki littafin ya ajiye kan study table din ya dauki pen ya bude diary din nasa. Ashafin farko ya sauke idonsa kan qaton rubutun da yayi boldly NABDI. Bai wani tsaya kallon sunan ba don bai so ya zama emotional, he was brave, but that name was his greatest weakness.
Shafin daya tsaya da rubutu ya bude, ya kalli last sentence din daya rubuta "I was just living without a soul, you're my soul!"
Qasa yayi ya bude wani sabon paragraph ya rubuta:
"I wish I could miss you a little less, But how do I silence a heart that still calls your name?
You are so close in my memories, Yet painfully far from my reach.
I still look for you in the little things, In places where we once belonged, In moments when I wish you were here.
What a cruel thing it is to love someone And have to pretend their absence doesn't hurt.
I didn't stop choosing you, I only had to accept that I could no longer have you."
The moment he finished, ya karanta abinda ya rubuta yaji zuciyarsa yayi masa nauyi. He wished he was dreaming, that everything he had been through over the past two years was nothing but a dream. But it was reality. Baya jin bacci, hakan yasa ya cigaba da rubuta:
"I miss you in silence, For my heart has no right to call your name. You are the love I cannot reach, The dream I cannot chase, And the prayer I whisper from afar.
Perhaps we were meant to meet, But never meant to stay. Still, how do I teach my heart To forget someone it never wanted to lose?"
Rufe littafin yayi da sauri ya mayar dashi inda ya dauko ya ya miqe da dan sauri ya shiga bathroom ya tsaya gaban sink yana zura hannunsa cikin gashin kansa.
Ya rasa wanne kalar zuciya ne dashi da san baya da mantuwa, haba mana yaci ace he had moved on, ya cigaba da rayuwarsa, but here he was, har yanzu a qadami daya.
Yayi overcoming abubuwa da dama, ya manta abubuwa da yawa ammn banda ita. Wanne kalar so yayi mata ne? Wacce kalar qauna ce wannan? Ruwa ya kunna ya tara hannunsa yana wankewa, zuciyarsa ta tuna masa first encounter dinsu, first words da ta taba fada masa da wannan muryar shagwabar nata "kafana zafi yake min... Ni bazan iya tashi ba..."
Haka kawai ya samu kansa da yin murmushi. Bai taba ganin mutumin da komai yayi kyau yake masa ba kamarta. She was in pain, crying, sannan ga wannan silly yanayin shagwabar nata, but yet this girl was adorable and gorgeous.
Love at first sight. A love he could never overcome, and one he was certain he would carry to his grave.
Ya saba kullu yaumin kamin yayi bacci da tunani kalar haka nata yake kwana. Amman ba wannan ba, abinda yafi masa ciwo shine ya tabbatar ta manta dashi a rayuwarta!!!!!
To be continued.
like, comment and share