NURIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

NURI

  • 1views
  • 60chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Muslimah A writer 🖌️ Writing words you can get lost in💯 I write in Hausa!

More from @saddiqahhh

Sample · CODE NAME I: NURIYYA ABDULLAHI

NURIBy Saddiqah 📚  BISMILLAHIR RAHAMIR RAHEEM_In the name of Allah, the Most Beneficent, the Most Merciful._Note: wannan qirqirarren labari ne any resemblance to real person is purely coincidental 🙏“Mami, na shirya zan tafi. Yi mini addu’a,” ta fada tana durƙusawa ƙasa gaban wadda ta kira da Mami.Mami ta kallota tana murmushi sosai. “Allah ya ba da sa’a, ya tsare ki. Ki kula sosai, kin ji?”“In Sha Allah.” Ta miƙe tana rataya jakar makarantar nata a kafada, sannan ta fita daga parlour ɗin gidan nasu. A tsakar gida ta haɗu da ƙaninta Afif, wanda ke bin ta da shekara ɗaya kacal. Kai tsaye ma idan ka ganshi za ka ce ya girmeta, kasancewarsa namiji. Shi kansa kuma yana acting as if shine yayan, ita kuma ƙanwarsa.“Sai ina kuma? Ba kince baku da lectures ba?”Ta gyada masa kai. “A’a, ba mu da lectures. Sai yanzu wai an yi fixing lecture ɗin Physiology da Anatomy da ba a yi last week ba. Kasan yanzu exams ɗin nan ya taho, kowa so yake ya yi rounding off.”Kai ya gyada. “Sai kin dawo, Adda. Allah ya tsare.”  Adda da yake kiranta da shi shine kawai abin da ke tabbatar da ta girmeshi ga mutane.  “Aameen, AFIF.”Ta nufi ƙofar gidan kai tsaye. Bayan ta yi addu’a, ta fita. Ta tuna yau ba ta haɗu da Abbansu ba ya fita kasuwa da wuri.Gidan nasu bai da nisa da titi, don haka tana fita ta samu napep wanda kai tsaye ya kai ta BUK bayan sun daidaita farashi.Tana shiga hall ɗin da suke da lecture, ta fito da wayarta Huawei Nova 5i ta yi dialing number ɗin ƙawarta. Amma kafin kiran ya shiga, aka kirata daga baya.Ta juya. Idanunta suka sauka akan ƙawarta Zara. Gaisawa suka yi, sannan suka nufi empty desk suka zauna. Daidai lokacin lecturer ɗin ya shigo, hakan yasa suka nutsu sosai.Kusan 3 hours ya yi, saboda yayi missing last class. Bayan ya gama, ya sake su suka fita. Tare da Zara suka nufi Ummah Mosque dake makarantar.“I really don’t know why wasu lecturers din suke haka. Imagine ace sai dab da exams zasu wani matsemu da lectures,” Zara ta fada, tunda suka fito tana mitan gajiya.  Nuri ta buɗe baki zata amsa, sai aka kira sunanta daga baya…“NURI!”  Tare ita da Zara suka juya suna kallon mai kiran.Khaleel ne. Matashin da tunda ta shigo makarantar yake takurawa rayuwarta. Ta fada masa bata da lokacinsa, amma ya kasa yarda.Ta ɗauke fuskarta daga gare shi. Fuskarta dake nan ba baƙi ba, amma ba fararce ba, sannan ta ci gaba da tafiya.  Zara ta bita da kallo, sannan ta dawo da kallonta kan Khaleel da ya bi Nuri da idanu.“Zara, ki fadamini, laifin zuciyana ne da yake sonta?”  Kai Zara ta girgiza masa.  “To me yasa Nuri ta kasa fahimtana? Na kira wayarta, she isn’t picking. I’ve chatted her via ***, no response. She’s physically ignoring me, and it’s killing me, Zara.”Tausayi ya bawa Zara. K...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters60
premium0
01

CODE NAME I: NURIYYA ABDULLAHI

Free sample
Updated 5 hours agoAvailable now
04

A PROMISE THROUGH TEARS

Free sample
Updated 4 hours agoAvailable now
05

CODE NAME II: FU'AD ALIYYU JIMETA

Free sample
Updated 4 hours agoAvailable now
21

THE FIRST CALL FROM GERMANY

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now
28

EVERY SOUL WILL TASTE DEATH

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now
30

SOMETHING IS COMING.....

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now
31

THE DAY THEIR PATHS COLLIDED

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now
34

UNWANTED BUT UNFORGETTABLE

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now
40

WHAT THE HEART CONCEALS

Free sample
Updated an hour agoAvailable now
44

THE WAY HE SAID HER NAME

Free sample
Updated an hour agoAvailable now
45

UNSPOKEN AND UNRESOLVED

Free sample
Updated an hour agoAvailable now
48

WHEN CIRCUMSTANCES DECIDE

Free sample
Updated an hour agoAvailable now
52

A HEART FORCED TO FORGET

Free sample
Updated an hour agoAvailable now
54

THE WEIGHT OF A PROMISE

Free sample
Updated an hour agoAvailable now
55

A MOMENT LIKE THIS I

Free sample
Updated 44 minutes agoAvailable now
56

A MOMENT LIKE THIS II

Free sample
Updated 42 minutes agoAvailable now
58

THE END OF OUR LOVE STORY

Free sample
Updated 39 minutes agoAvailable now
60

A NEW VERSION OF HIM

Free sample
Updated 21 minutes agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play