Free chapter · Read without an account

BABI NA ARBA'IN DA BIYU

by Zainab · Zaren Rayuwar Mu

Zaren Rayuwar Mu 

BAN SAN LOKACIN da Zaid ya fita aiki da safe ba. Koda na tashi nasan baya gida ya fita kuma nasan ya tafi wurin aiki ne saboda naga yana aiki jiya late in the night. Ina so na nuna mishi fushi na akan abinda ya min jiya but i understand that Zaid's withdrawal is valid ban san ko har yanzu yana mamaki na ba ko kuma be yarda dani bane ba. 
Wurin aiki na na wuce ina ta tunanin Zaid ɗina. 

An chanjawa Hanna chamber daga ni se Adam ne yanzu. Gaisuwa kawai ke haɗa ni dashi dukan mu mu biyu muna girmama juna kuma muna girmama kawunan mu. 

Ƙarfe uku na dawo gida huɗu ta kusa an fara kiraye-kirayen Sallah Asr. Ban samu motar Zaid ba nasan ba zan samu ba daga gani aiki ne ya mishi yawa a office yanzu. Ni yanzu da muka saba dashi ina jin yadda ze je wani gari ya bar ni ni kaɗai da kewa. 
Zaid be dawo gida ba se bayan Sallah Maghrib. Yau ina jin wahalar yin girki amma haka na tashi na shiga kitchen na dafa macaroni da kifi. Akan idona ya fita zuwa sallah Isha. 
Bayan an gama sallah nasan yayi daidai da dawowar shi na shiga ɗakin shi domin yazo yaci abinci. 
     “You should come and eat. I cooked”
   “Diza” yace da idanun shi da suke a gajiye “Da kin tambaye ni. Bana jin yunwa”
   “Ni ban san baka jin yunwa ba. Amma dai nasan na dafa abinci saboda kai kaɗai kuma zaka ci”
Kallona yake da gajiyayyun idanun shi. 
   “Se kaci fa, Zaid. Ai kasan bana kiran ka idan zan dafa abinci, dafawa kawai nake amma ka bari ka koshi. To wa ma ya baka abinci har da zaka ci ka koshi? Ba kace kana da mata ba kuma matar ka na dafa abinci a gida ba?”
    “Kiyi haƙuri ban san zaki dafa ba”
Girgiza kai nayi “Kasan zan dafa Zaid saboda kowace rana se na dafa abinci. Kazo ka ci”
Yayi wasu sakanni tukuna ya taso muka wuce dinning. Dama ba dayawa nayi ba ni bana ma ci shi kaɗai yaci abincin ko shi ba dayawa ba. 
   “Kin sani cin abincin dole, Diza”
    “Da baka ci ba, da zan maka ɗure ne”
Murmushi Zaid ya fara yi yace “Da girma na?”
Rolling idanuna nayi ina kallon shi gaba-ɗaya ni na mance ma da na girme Zaid se yanzu na tuna. Wata magana naso zanyi amma nayi shiru kar yayi fushi ko yace saboda na girme shi ba zan bashi girman miji ba. Nasan girman shi da nayi a shekaru kawai ne saboda idan ka gan mu tare zaka san Zaid is the man of the house I give him the respect of a husband and he respects me too. 
     “Duk lokacin da na maka abinci koda muna faɗa ne ka ci, saboda ni nayi looking beyond our fight na dafa maka abinci be kamata ka tsaya kana kallon faɗan mu ba ka ƙi cin abincin da na dafa“
Muryar shi ahankali yace “Zamu na yin faɗa ne?”
Gyaɗa kaina nayi saboda nasan zamu na yin faɗa nida Zaid. Kuma shi idan aka ɓata mishi rai yayi haƙuri dayawa se ka wahala yake yin haƙuri. 
    “Kana da haƙuri sosai. Ban taɓa ganin mutum me haƙuri irin ka ba. Ban taɓa sanin mutum ze iya yin haƙuri irin naka ba but then I met you, and your level of patience scares me. Amma idan kayi fushi kace zaka dena haƙuri, kafin kuma a shawo kanka wani sabon aiki ne na kanshi kuma bana son wannan hali naka. Inaga shine halin ka na farko da karshe wanda bana so kuma yake bani tsoro”
Shiru Zaid yayi. Nima ban sake cewa komai ba. Chan naji yace “This is something about me I'd want to change too. I'm trying but it always gets the best of me”
Murmushi nayi. Mutum ya tabbatarwa kanshi wani hali nashi wanda yake son chanjawa ma hankali ne. “Ba zan dinga sa kana kai irin wannan ba”
     “Idan kuma na kai?”
   “Zan yi haƙuri har ka dawo daidai” nace muka yi murmushi tare. 

Tashi tsaye nayi ina so zan tafi ɗakina na kwanta na cigaba da hutawa. Zaid yace “I'm inviting you to my room today”
Tsayawa nayi na juya na kalle shi kamar ba shine yayi magana ba. “Invitation accepted”
     “Thank you” yace. Inaso nayi dariya amma de na juya na tafi ɗakina. A chan wasu takardu na nake sorting har ƙarfe goma tayi. I quickly took a bath and wore my lingerie. I know today is going to be a beautiful night. 

Ɗakin Zaid na wuce ni bana jin wani kunyar shi kuma nasan nima ba kunya ta yake ji ba a wannan gefe tun lokacin da yace min i should open my eyes and stare at him nasan he'll not be shy in the game. 

A gefen shi na zauna ganin laptop a gabanshi nace “Aiki ne ya muku yawa a office yanzu?”
   “Eh, amma yanzu zan gama”
       “Kar ka damu, you should take your time”
    “Thank you, Diza”
      “Don't mention” nace softly 

Yana nan yana aikin shi ni kuma ina zaune ina kallon abubuwan da yake. Inaso in mishi tambayoyi amma banyi ba saboda bana so nayi distracting nashi a aikin. 
    “I forgot to tell you gobe za'a yi neman auren Shahida”
       “Ma sha Allah" na faɗa "Ma Sha Allah” na ƙara maimaitawa “Allah yasa albarka”
    “Amin. Ki shirya zamu je gida gobe. I'll be back before four. Kefa?”
                                        “Karfe uku zan dawo”
     “Zan fita ƙarfe takwas idan takwas zaki fita se ki shirya mu fita tare. Zan ajiye ki a wurin aiki. Idan na gama zan zo ɗaukar ki” Zaid yace. Murmushi nayi jin yadda yayi analysing komai baya so mu wuce ukun bamu tafi ba.
  “Duk yadda kace haka za'a yi”
“Okay. Bana so mu wuce uku dan Allah. Inaso nayi Sallah Asr a gida”
     “In sha Allah haka za'a yi”
     “Thank you” ya faɗi tare da rufe laptop. Juyowa yayi a gareni yana kallona 
        “Nice dress” 
A fuskar shi daidai na matso da fuska ta in a kind of naughtiness nace “Lingerie. We call it lingerie”
      “Really?” Zaid says “So it's not a dress?” he says and kisses me. We were deep in our kiss when he removes my cap. I placed my one finger on his chest na danna sosai amma Zaid ko flincing be yi ba. 
Our kiss was longer than that of yesterday and more passionate. I could feel how my abdomen feels so full and heavy. Our touch for each other was gentle and calm and full of longing. My bosoms feels tender and all of me yearns for Zaid. I miss all of these from him. 
We give ourselves to each other yet again completely and with enthusiasm. Zaid gives me love and I give him love in return. 

Zaid was beside me, I intertwined our fingers while my breath comes one after the other. Zaid's eyes are close but he's not sleeping but he looks so tired and I wouldn't mind getting another one and talking to him right after. I wouldn't mind if we don't sleep at all today. 
    “Kar kayi bacci fa”
Idanun shi ya buɗe ya ɗaura akaina. “What?”
     “I'm not tired. Wouldn't mind being intimate again”
     “Oh Diza!” Zaid yace tare da sa hannun shi a sumar kaina ya jawo ni a jikin shi sosai ya ɗaura on top of his own I could feel our legs tangled up. “Im tired baby. I want to sleep” kallon juna muke a cikin idanu and I love this side of Zaid. 
    “What do you want differently? I'm tired baby” ya ƙara faɗa tare da rufe idanun shi
  “You look satisfied or were you not?”
     “I really was. Just....men and women are different”
“Wouldnt let me sleep today?”
Zaid says staring at me. He understands that I needed it so he turned to me and gave it. It was slow and quieter. 
     “So we should sleep? You stop talking let's sleep and bask in the glory of having each other”
  “I love you, Zaid” I tell him and kiss him on the lips
    “I love you too, baby”
Rufe idanun shi Zaid yayi ni kuma ina kallon shi. Saukar numfashin shi da nake ji ne ya tabbatar min da yayi bacci. Gabaɗaya bacci ya fita a cikin idona. Kwance nake ina kallon shi as he sleeps peacefully. Hannuwan mu na haɗe ahankali bana so na tada shi nasan ko ya buɗe idanun shi ze koma bacci ne. 

Washegari tare dashi muka fita aiki ya fara ajiye ni ministry shi kuma ya wuce wurin aikin su. Ni kaina nasan yau ina cikin farin ciki a cikin mota ma juyawa nayi ina kallon Zaid yana tuƙi ina mishi hira. Short answers yake bani saboda hankalin shi na kan tukin shi ina bada soft smile. It's beautiful to be in love. 

A wurin aiki har Adam se da ya lura da yadda nake cikin farin ciki yace min “What's the occasion, Hadiza?”
Murmushi kawai na mishi tunda ba wani occasion it's just me and Zaid. 

Ƙarfe uku da yan mintuna akai Zaid ya kira ni gashi yazo in fito mu tafi. 
Isar mu gida muka shirya ban ɓata mishi lokaci ba tunda tun jiya ya faɗa min sauri yake muka wuce gidansu. A gidan babu mutane dayawa ko kaɗan mu kaɗai ne se wata mace ɗaya yar uwar Mommy. 
     “Uhmmhmm Shahida amarya” na fadi mata cikin murna “Congratulations”
Murmushi tayi a lokacin duk inajin idanun Yaya Hauwa akaina naji duk na tsargu kamar tasan abinda ya faru dani da ƙanin ta jiya. Kallon nan nata ya min yawa har inaji na takura yanzu. Yaya Hauwa tana da kwarjini ga kyau Masha Allah idanun nata masu girma idan tana kallona ji nake kamar zasu fito. 
        “Menene skincare naki Yaya? Your skin and all of you looks beautiful” Shahida tace min
   “Bana skincare fa”
     “Wow, amma skin naki nada kyau. Ƙaunar Zaid ne yake nunawa a jikin ki ko” Zainab tace se suka yi dariya
Murmushi kawai nayi yanzu sun sa duk ina jin kaina wani iri ga baccin da nake ji jiya ban samu nayi na kirki ba na tsaya ina kallon mijina. 
   “Shahida please ina so na kwanta”
     “Bacci? Yanzu?”
“Yau na fita wurin aiki ne shiyasa”
A ɗakin Mummy Shahida ta ja ni a chan na kwanta. Ban jima da kwanciya ba bacci ya ɗauke ni. Bani na tashi ba se da aka fara kiraye-kirayen Sallah Maghrib. 

Muna nan gidansu Zaid dukan mu ana ta hira Yaya Hauwa itama bata wuce ba. 
Ƙarfe tara sauran suka tafi. Nida Zaid se ƙarfe goma muka wuce. 
“Jiya baki yi baccin kirki ba. Baki jin bacci yanzu?”
   “Nayi a ɗakin Mummy. Yanzu ma wani nake ji”
  “Idan muka isa zan tada ki”
Murmushi nayi na ɗaura kaina a jikin mota duk da nasan ba zan iya yin bacci yanzu.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol