Free chapter 路 Read without an account
Chapter 7
by Miss Nasir 路 DA茒IN HARAM
馃毈 (DA茒IN HARAM馃毈
By Maryam sulaiman
Miss Nasir 鉁嶏笍
Complete book 馃摎
Page 7-8
Yarinyar ta cigaba da rawar jiki da sauke numfashi mai zafi, yayin da idanunta suka lumshe sakamakon azababbiyar gamsuwa da ta kai kololuwa. Ta saki wani karshen ihu tana kankame gadon gam, yayin da release din da ta yi ya jike ko ina, tana ta faman maida numfashi da kyar saboda yadda burar Rameez ta yi mata zafi da gamsuwa a lokaci guda.
Amma shi Rameez? Yana jin ta kawo, kawai sai ya cire burar tasa daga jikinta da wani irin kallo na gajiyawa da rashin wani nuna damuwa. Tsarin rayuwarsa a fili yake: idan ya yi sex da mace sau 蓷aya tak, ba ya 茩arawa! A wurinsa, an gama, kuma ba za a sake maimaita wata harka ba.
Ya tashi tsaye a kan gadon ba tare da ya ko kalli yadda take ta faman nishi da kyar ba. Ya bu蓷e aljihun wandon designer dinsa, ya ciro wata kauri ta tsadaddun 'yan dubu-dubu, ya watsa mata su a fuska da jiki a wulakance, suna ta baza wa a kan gadon da kasan dakin.
"Take your money and get dressed," ya fada a tsattaurar muryarsa mai kauri, ba tare da ya ko saurari abin da za ta ce ba.
Ya dauki sigarinsa da gold lighter dinsa, ya kunna wata sabuwar sigari yana busar da hayaki a gadarance, sannan ya nufi hanyar fita daga bedroom din. Ko kadan bai waiwaya ya kalle ta ba, domin a wurinsa, ita ba komai bace face wata hanya ta kashe kewa da ya gama da ita a cikin daren
Yayin da Rameez ya fice daga bedroom din yana busa hayakin sigarinsa a gadarance, yarinyar tana kwance a kan gadon, jikinta na wata irin kakkarwa da rawa. Ta lumshe idanunta tana jin yadda zafin burarsa da kuma tsananin da蓷in da ya ba ta ke ta yawo a jikinta. Ko kadan bata ji haushin yadda ya wulakanta ta ko watsa mata ku蓷i ba; abin da kawai take ji a ranta shi ne tsananin sha'awar yadda za ta sake samunsa.
Ta duba kudin da ya watsa mata a jiki, ta saki wani mayaudarin murmushi tana share gumi da ke fuskarta. A rayuwarta, ta ga maza daban-daban, amma Rameez ba irin su bane鈥攎iskilancinsa, taurin kansa, da kuma yadda yake sarrafa ta ba tare da wani tausayi ko romance ba, ya haukatar da ita.
Ta mi茩e da kyar, ta tattara kudin ta sa a jakarta, sannan ta cije lips dinta tana kallon kofar da ya fita ta:
"Rameez... ko ka so ko ka 茩i, sai na sake zuwa karkashin wannan burar taka. Wallahi sai ka sake cinya ni, domin babu wani namijin da ya isa ya ba ni irin wannan zafafan da蓷in!"
Ta yi alkawari a ranta cewa wannan ba shi ne karo na karshe ba; za ta yi duk yadda zata yi ta sake makale masa, ko da kuwa hakan zai zama sanadin haukarta.
Rameez ya fice daga club din ba tare da wani tunani ko waiwaye ba. Ya shiga sabuwar bakar Rolls-Royce Ghost din sa, wacce ta zama tamkar wani katafaren gida mai motsi. Tuni iskar dake tashi ta dauki kamshin tsadaddiyar sigarinsa da turarensa na Tom Ford.
Ya sanya wata zafafan wakar trap ta turai a jikin sound system din motar da ta kusa raba jikin motar da kasa. Kafin ya tayar, ya 蓷auki wata tsadaddiyar kwalbar wine mai gwanin tsada a hannunsa daya, ya cire murfin ta da wani irin takama, ya kurba wani zazzafan sabo.
Yana fitowa kan titunan GRA, ya fara wata irin tukar ganganci da ta shiga tsorata duk wani mai abin hawa da ke wajen. Da hannu daya yake sarrafa sitiyarin motar mai tsada, hannun kuma rike da kwalbar wine yana kurawa a hankali yayin da wine din ke 蓷an zuba a gefen baki da l喟睄bansa. Tsakanin tuki da kurawa, yana tsoma sigari a bakinsa yana busa wani gagarumin hayaki da ya cika dukkan cikin motar, har hayakin na fita ta window din da aka 蓷an sauke.
Kai tsaye yake ka蓷a kansa tare da rera wa茩ar a hankali tare da wani irin miskilancin smirk a fuskarsa. A wurinsa, titin da daren duk na sa ne; babu wata doka da ta shafesa, kuma babu wani 蓷an sanda ko wani mahaluki da ya isa ya tsaida shi. Ya danna wuta sosai, yana cigaba da sharara gudu cikin wata irin duniya ta shagala da nuna isa.
Da misalin 茩arfe biyu na dare, bakar Rolls-Royce Ghost din Rameez ta yi wani zazzafan birki da ya taba kwalta ta saki kuka, inda ta shiga gidan nasu a zafin nama. Yana zuwa bakin kofar shiga babban falon gidan, bai yi wata-wata ba ya fara danna uban hon ba kakkautawa鈥擧on! Hon! Hon!鈥攈akan ya razana masu tsaron gida da wasu ma'aikatan da ke kusa, suka yi saurin zuwa da gudu domin su bu蓷e masa gate da kuma kofar shiga, domin kowa a gidan ya san rashin mutuncinsa idan abu ya bata masa rai ko kuma idan ya dawo cikin maye.
Yana gama faka motar, ya kashe engine din, sannan a hankali ya tura kofar motar ya fito. Yana daidaita tsayuwarsa, amma saboda yawan shaye-shaye da kuma tsadaddiyar wine din da ya shanye, kafafuwansa suka dan fara saki. Ya fito yana wani irin tanga蓷i a hankali, amma duk da tanga蓷in nasa, fuskarsa tana dauke da wani irin miskilancin takama da rashin nuna rauni.
A hannunsa daya yana ri茩e da ragowar kwalbar wine din da ya rage, dayan hannun kuma yana soka cikin aljihun wandon designer dinsa. Ya wuce gaban masu tsaron gidan da suka kifa kanta kasa suna gaishe shi, ko kallo daya bai isu su ba. Ya dan karkata kansa a gefe, yana cigaba da tafiya yana tanga蓷i zuwa cikin babban falon gidan, inda yake shirin haurawa zuwa dakinsa domin yin barci bayan ya gama sharar daren fitina.
Yayin da Rameez ke takawa a tanga蓷e yana nufin sashinsa, tafiyarsa ta nuna cewa duk da yadda giyar da sigarinsa suka yi masa mugun tasiri, hakan bai sa ya rasa taurin kansa ba. Ya tura kofar babban falonsa da kafa, sannan ya hau bin matattakalar hawa zuwa dakinsa na bacci, yana barin ragowar kamshin Tom Ford da na sigarar Dunhill a bayan sa.
Yana shiga dakinsa, bai ma damu da ya cire kayan jikinsa ba. Ya wurgar da ragowar kwalbar wine din da yake rike da ita gefe, inda ta fada kan kafet ta yi wata kara ka蓷an. Ya fada a kan katafaren gadonsa mai laushi, idanunsa lumshe amma har zuwa lokacin fuskarsa a murtuke take da miskilanci. Ko a cikin baccinsa, babu wani alamar rahama ko sauyin halayya; fuskarsa na nuna cewa shi din fitinannen bad boy ne wanda ba ya tsoron komai kuma baya neman yardar kowa.
A haka baccin daren ya fara daukar sa, yayin da garin ke cigaba da bacci, amma da zarar gari ya waye, sabuwar fitina da sabon salo na rayuwarsa za su sake tashi daga inda suka tsaya.
Miss Nasir 鉁嶏笍