Free chapter 路 Read without an account
BREAKFAST WITH ZERO REGRETS
by Miss Nasir 路 DA茒IN HARAM
馃毈 (DA茒IN HARAM馃毈
By Maryam sulaiman
Miss Nasir 鉁嶏笍
Complete book 馃摎
Page 11-12
Yayin da Rameez ke cigaba da sha茩ar iskar kasaitarsa a cikin lounge 蓷in, hankalinsa bai wani tashi ba game da maganar da Zayyad ya yi masa. A wurinsa, duk wata mace da ta fito a duniyar nan, matsayinta 蓷aya ne: kayan shagala ne na wucin gadi, ba su da waniiddo ko darajar da zata sa ya 蓳ata lokacinsa wajen sa su a rai.
Zayyad ne ya yi saurin nuna masa wata budurwa da ke shigowa ciki da wata irin takama da ta jawo hankalin mutane da yawa a wajen. kawai wata fitacciyar 鈥榶ar bariki ce mai suna Laila, wacce ta shahara wajen neman ku蓷in manyan mutane ta hanyar zafafan shagulgula, kuma an san ta da rashin tsoro a fagen iskanci.
Rameez ya bi ta da wani irin wulakantaccen kallo mai cike da tsantsar izza, ji da kai, da kuma rashin tausayi. A idanunsa, Laila bata wuce 茩uda ba wadda za a iya fizga a jefar da ita idan an gama amfani da ita.
"Zayyad, kira min ita," Rameez ya fa蓷a a ta茩aice, muryarsa cike da gadara da miskilanci wanda ba kowa ne ke iya juriyar sauraronsa ba.
Ba a dauki lokaci ba, aka kawo masa ita har gabansa. Laila ta saki wani murmushi na shagala tana son ta nuna masa wani irin romance da shauki, tana mai kokarin shafa kirjinsa. Amma kafin hannunta ya kai ga jikinsa, Rameez ya daki hannun nata da wani irin zafi da karfi wanda ya sa ta fasa wata karamar kara ta tsoro.
"Kar ki kuskura ki sake taba ni da sunan wasan banza!" Rameez ya ce da ita ta cikin hakora, fuskarsa a murtuke babu alamar rahama. "Idan kin zo yin aiki ne, ki yi a yadda na tsara, amma ba wai wani iskancin soyayya ko lallashi ba. Bana bukatan hakan daga gare ki!"
Laila ta firgita sosai, amma saboda tsabar son ku蓷i da kuma sunan Rameez a gari, sai ta daure tace, "Na yarda, Rameez. Komai yadda kake so za mu yi."
Ba tare da 蓳ata lokaci ba, Rameez ya ja ta suka bar lounge 蓷in zuwa wani kebabben 蓷aki na musamman da yake mallakinsa a wani katafaren otal na alfarma. Yana shiga, bai tsaya bata lokaci ba wajen wani tattaunawa ko bata baki; ya fizgi jikinta da mugun karfi ya cillar da ita kan babban gadon da ke dakin.
Ko ka蓷an bai yi la'akari da cewa mace ce da take bu茩atar kulawa ko wani laushi ba; ya bu蓷e zafafan kayansa sannan ya hau kanta da wani irin zafi da masifar karfi, yana buga mata burarsa da wani irin gudu da zafin nama wanda ya sa ta saki wata razananniyar kara tana rokon sa ya dan sassauta mata saboda tsananin zafin da take ji a jikinta.
"Ayyyyssh!... Rameez! Wayyo Allah na zan mutu! Ka ragewa zafin nan!" Laila ta fasa ihu tana kuka saboda yadda yake zuba mata su da wani irin mugun karfi ba tare da tausayi ba.
Amma Rameez ko a jikinsa; fuskarsa 蓷auke take da wani irin miskilancin smirk na nuna iko da masifar sarauta. Shi a wurinsa, mace kayan aiki ce kawai ta wucewa, kuma dokarsa tana nan daram: idan ya yi amfani da ita sau 蓷aya tak, babu batun maimaitawa har abada!
Ganin ya茩i samun nutsuwa yasa ya tashi a fusace, ya ciro tulin ku蓷i ya watsa mata a fuskarta kamar wani shara, sannan ya fice daga 蓷akin ba tare da ya sake ko kallon inda take kwance ba.
Yana komawa cikin motarsa, ya fice daga otal din yana hura sigararsa ta Dunhill, zuciyarsa cike da tsantsar
Bayan ya gama fitar da zafin ransa a waje, Rameez ya lasa sitiyarin motarsa ta alfarma kirar Rolls-Royce Ghost, ya fice daga otal din yana hura turakin sigararsa ta Dunhill. Yana tafiya a cikin babban birnin Abuja, titi na ba shi kowa hanya saboda tsantsar kasaita da ikon ku蓷in da yake nunawa. Makasudin tafiyarsa ba wani bane illa gida, domin tunanin breakfast ya fara fado masa a rai.
Da misalin 茩arfe goma na safe, ya shigo da motarsa harabar katafaren gidan Alhaji Abubakar Matawalle. Yana fita daga motar, ya nufi babban dining area kai tsaye inda ya tarar da iyayensa suna shirin cin abinci.
Hajiya Safiya tana zaune a kusa da mahaifinsa, fuskarta a murtuke tana jiran dawowar sa ne sbd abinda ya aikata wa yaron jiya tsaf an fa蓷a mata komai.
Rameez ya ja kujera ya zauna ba tare da ya ko kalle su ba, sannan ya fara zuba abinci a faranti kamar babu kowa a wajen.
Hajiya Safiya ta ajiye cokalin hannunta a fusace, ta kalle shi da manyan idanunta. "Rameez! How long are you going to keep living this reckless life? Kullum cikin jawo hankalin mutane a gari da maganganun banza kake! Don't you have any shame at all?"
Rameez ya 蓷ago kansa a hankali, ya cire idanunsa daga farantin abincin, ya kalli mahaifiyarsa da wani irin miskilancin smirk a fuskarsa. Sannan ya bu蓷e baki ya amsa da "Mummy, please spare me the morning lecture. It's too early for your drama, and honestly, I don't care what anyone says out there. My life is none of their business!" ya fa蓷a a sanyaye, muryarsa cike da tsantsar izza da ji da kai.
"Are you talking back at me?" Hajiya Safiya ta fada da karfi, tana buga teburin da hannunta. "You think because your father covers up for you every single time, you can disrespect me? Kai ba ka da tarbiya ne?!"
Alhaji Abubakar, wanda ke zaune yana kallon ikon Allah, ya yi 蓷an murmushi sannan ya kalli matarsa don ya kare 蓷ansa guda kwaya tak. "Safiya, please let the boy eat in peace. He is just enjoying his youth. Why are you stressing yourself over little things?"
Rameez ya maida hankalinsa kan abincinsa, ko a jikinsa, yana mai nuna cewa a duniya babu abin da ya dame shi idan ba son ransa ba. Ya kalli mahaifinsa da idanunsa da sukayi ja.
"Thank you, Daddy. You always understand my vibe. Some people just love making noise over nothing."
Hajiya Safiya ta girgiza kai cike da tsananin ba茩in ciki da takaici, ta ce da mijinta: "Abubakar, ka lura da abin da yake gaya min ko? Wata rana sai dai ka kuka da halin da yaron nan zai jefa kansa ciki, domin ka lalatse shi da shagwaba!"
Rameez bai sake cewa kala ba; ya gama cin abincinsa a nutse, ya tashi tsaye yana gyara zafafan kayansa, sannan ya wuce sama zuwa 蓷akinsa ba tare da ya nuna wata daraja ga fushin mahaifiyarsa ba. A wurinsa, dokar rayuwarsa ta tsaya a inda take: Shi ne Rameez, wanda babu wanda ya isa ya isa da shi!
Miss Nasir 鉁嶏笍