Free chapter 路 Read without an account

UNTOUCHABLE

by Miss Nasir 路 DA茒IN HARAM

馃毈 (DA茒IN HARAM馃毈
By Maryam sulaiman 
Miss Nasir 鉁嶏笍
Complete book 馃摎 
page 13-14

Bayan ya bar fagen musayar yawu tsakaninsa da mahaifiyarsa a babban dining area, Rameez ya taka matakalar bene a hankali, takunsa na fitar da wata irin kasaita da gwanewar tsiya har ya isa zuwa ga babban 蓷akinsa dake makale a saman bene.
Yana shiga, ya rufe 茩ofar da wani shu'umin karfi, sannan ya fara zare farar designer shirt 蓷in da ke jikinsa ya cillar da ita kan babban kujerar dake dakin.
A daidai lokacin da ya cire rigar, hasken fitilun dakin ya sau茩a kai tsaye kan kirjinsa, inda ya bayyana wani irin cika da tsantsar kyawun halitta wanda ya gama ha蓷a komai na cikekken namiji Yana da wani irin broad chest mai cike da kwarjini da kuma tsantsar farar fata wacce ta dan yi lamo saboda yadda take samun kulawa Tsakiyar kirjinsa da ciki sun cika da wasu gajerun gashi masu laushi da suka kara fitar da tsantsar kyan surarsa.
Idanunsa da suka lumshe kadan suna nuna gajiya, da kuma tsantsar fuskarsa mai dauke da dogon hanci da le蓳蓳a masu ratsa zuciyar duk wata mace da ta kalle shi. Duk da kasancewarsa mai zafin zuciya da miskilanci, babu mai musun cewa Allah ya yi masa cika da zubin kyau wanda yake jan hankalin duk wanda ya ganshi.
Rameez ya tsaya a gaban babban madubi na dakin yana kallon kansa, fuskarsa 蓷auke da wani irin smirk na takama da jin dadi.
"They can talk all they want, but no one can change who I am," ya fada a fili da muryarsa ta kasaita, yana mai cigaba da zare ragowar kayan jikinsa domin ya shiga wanka .
Bayan ya fito daga wankan da ya sanyaya masa jiki, Rameez ya nufi babban walk-in closet 蓷insa inda zafafan kaya da suka amshi jikinsa suke a jere. A maimakon ya saka wani tabbataccen kaya na mutunci, sai ya dauko wasu crazy ripped designer jeans masu tsananin tsada, wa蓷anda suka yage sosai ta gaban cinyoyinsa da gwiwoyinsa, tare da wata ba茩ar oversized graphic hoodie mai 蓷auke da wani irin zane na musamman da ya ba shi kamanni da zafafan yaran bad boys ko foreign bad guys wa蓷anda ba su da wata doka a rayuwarsa illa son ransu.
Yana sanya su, ya daura wani tsadadden agogon Rolex a hannunsa, sannan ya feshe jikinsa da wani maye-mayen turare mai kamshin da ke shiga ran duk wanda ya ji shi. Ya sanya farar designer sneakers a 茩afafunsa, sannan ya 蓷auki zafafan tabarun idanunsa ya sa.
Ya tsaya a gaban madubi yana kallon yadda kayan suka kara fitar da tsantsar kyawunsa da kuma kasaitarsa ta yaran zamani. A fili ya saki wata dan guntun dariya ta shauki, yana mai jin cewa:
"This is my world, and they only live in it."
Ba tare da 蓳ata lokaci ba, ya dauki makullin motarsa ya fice daga 蓷akin, yana takawa a hankali da wani irin miskilancin takama har ya sauko kasa. Ko da ya bi ta falon, bai kalli kowa ba鈥攌o da yake Hajiya Safiya na zaune a can tana kallonsu da bacin rai. Ya wuce su kamar ba ya ganinsu, ya fice zuwa waje domin tafiya ta Musamman.
Rameez ya fice daga cikin babban falon gidan ba tare da ko kallon inda iyayenshi suke ba, ya nufi inda sabuwar motarsa ta alfarma take. Tun kafin ya fito daga ciki harabar gidan, masu wanke-wanke sun riga sun wanke Rolls-Royce Ghost 蓷in tasa ta yi wani irin she茩i tass, har tana daukar idon duk wani wanda ya kalleta saboda tsantsar tsafta da alfarma.
Yana isa, ya bu蓷e kofar ya shiga ciki. A daidai lokacin da ya zauna a kan kujerar fata mai laushi, ya dauko wata tsadaddiyar sigararsa ta Dunhill, ya manna a bakinsa sannan ya kunna ta da wani zinaren lighter. Wani zazzafan haya茩i ya fita ta hancinsa, yana mai lumshe idanunsa tare da jin wani irin dadi na musamman yana ratsa jikinsa.
Ba tare da 蓳ata lokaci ba, ya dauki zafafar wayarsa ta iPhone ya danna kiran abokinsa Zayyad.
A daidai lokacin da Zayyad ya 蓷aga kiran, Rameez ya saki wata muryar kasaita da zafin zuciya:
"Yo, Zayyad! Ina kake ne? Get your ass ready right now, ka zo mu ha蓷u a wajen da muka saba ha蓷uwa. I need some real action tonight, kuma bana son wani latti!"
Daga 蓷ayan 蓳angaren, Zayyad ya amsa da sauri cikin fara'a: "Gani nan zuwa, Rameez! Ina zuwa wajen yanzu nan!"
Rameez ya kashe kiran, ya cillar da wayarsa a gefe. Ya mayar da hankalinsa kan sitiyari, ya murza motar da wani irin gudu da ya sa tayoyin suka dan koka a 茩asa, sannan ya fice daga harabar gidan a guje, zuciyarsa cike da tsantsar takama 


Miss Nasir 鉁嶏笍 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol