Free chapter · Read without an account

BABI NA HAMSIN DA BIYU

by Zainab · Zaren Rayuwar Mu

Zaren Rayuwar Mu 

DOCTOR YASA AKA kira Zaid ya shigo. Zaid kallona yake yayi wani irin kalar tausayi jikin shi daga gani bayi da ƙarfi. Hannun shi na riƙe da ƙarfi saboda yanda nake jin wani ƙarfi a jikina.
    “Nace su min cs Doctor yace ba za'a yi ba. Ka faɗa musu su min ba zan iya haihuwa da kaina ba” na faɗa mishi 
    “Ki saurare su Hadiza. Nasan duk possible thing zasu miki. Ki kwantar da hankalin ki”
Hannun shi na saki da ƙarfi nace “Ya zaka ce min na saurare su? Tun yaushe nake nan amma ban haihu ba na gaji. Na gaji ba zan iya ba dan Allah ka faɗa musu cs zasu min dan Allah”
    “Don't listen to this your woman. We'll only opt for cs when she can't give birth herself. But now, let's keep trying. She's already in active labour phase. At 7cm? No we'll see what needs to be done first” Doctor ya faɗa ina jin shi. Kukan da ma nake so nayi na kasa. Zaid ya riƙe hannuna ban kwace ba duk da irin abinda nake ji. 

Muna nan tare da Zaid da medical team cervix nawa ya dena dilating at 7cm yaƙi zuwa further. Oxytocin aka bani ga contractions are strong and regular. Ana ta dubawa har awa biyu be je ko ina ba Bp na yayi spiking ina gani suna monitoring. Allura IV aka min na bp domin yayi dropping. Ina jin muryar Doctor na min magana “Hadiza ki dena jin tsoro dan Allah. Nasan anxiety ne yake sa bpn ki yayi spiking. Ki kwantar da hankalin ki zaki haihu lafiya in Sha Allah”
Ban ce komai ba na dai ji abinda ya faɗa yanzu bana son nayi komai hawayen da suke zubo min ma sun dena zubowa zuciya ta nake jin kamar ta bushe. 

Awa huɗu suka wuce amma cervix yaƙi zuwa gaba yana nan at 7cm. Bpn kuma ya ƙara hawa kaina yana min ciwo sosai. 
   “Kaina ciwo yake min Doctor. Zaid kana gani fa abinda suke min. Mutuwa zan yi Zaid” na faɗa hawaye na zubowa daga idanuna
    “Mutuwa kuma?” Zaid ya faɗa a rikice. “Mutuwa?” ya ƙara maimaitawa tare da sakin hannun Hadiza ya dawo yana kallon fuskar ta. Kallon Doctor yayi dake duban vitals na Hadiza “Kana jin abinda take faɗa?”
   “Tun ɗazu take faɗin haka. Yanzu emergency cs zamu shiga da ita. Her cervix is not going further for dilation and the baby's head has stopped moving down into the birth canal. We're going for an emergency cs get the obstetric team ready” Doctor yace tare da danna emergency panic button wanda ze sa duk wani obstetric team yasan akwai emergency cs. Zaid na ganin haka da yadda atmosphere ɗaki ya chanja hankalin shi ya tashi. Tsaye yayi ya rasa abinda ze yi se kallon Hadiza da yake da take numfashi sama sama a gajiye idanun ta suna yi kamar zasu rufe. 
Shi de kawai yaga Hadiza out of sight anyi vacating ɗaki babu kowa a ciki. 
A chan obstetric OR, an yiwa Hadiza allurar spinal block duk wani zafi da ciwo da take ji earlier on ta dena jin shi. Tana jin jikinta but she feel numb from her chest down to her toes. 
Ɗakin da Hadiza ta fara labour Zaid ya fito jikin shi babu ƙarfi. Yana fitowa daga ciki ya haɗu da Yaya Hauwa. Hugging ɗin ta ya fara yi ya fara kuka. 
    “Subhanallah Zaid! Menene kuma? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun” Yaya Hauwa tace. Kuka Zaid ya cigaba da yi Yaya Hauwa tayi hugging nashi back. Zuciyar ta itama se duka take tana jin tsoron the inevitable. 
    “Hadizan fa? Mun yi ƙasa ne mu dawo me ya faru? Lafiya?”
Shiru babu amsa wurin Zaid se kukan da yake. 
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Yaya Hauwa ke faɗa a cikin ranta saboda tsoron dake cike da ita. 
Jin yayi shiru ne yasa Hauwa ta tada shi a jikinta. “Me akace ya faru? Menene Zaid?”
  “An shiga da Hadiza emergency cs. Sun ce cervix nata ya dena dilating at 7cm”
Wata irin ajiyar zuciya Hauwa ta sauke ta riƙe hannun shi suka zauna. 
   “Kai ma ka zama irin ta Zaid? Addu'a zaka yi Allah ya sauke ta lafiya”
Shiru Zaid be ce komai ba jikin shi har yanzu a sanyaye. 
  “Ka kwantar da hankalin ka fa. Hadiza da babyn ku zasu fito lafiya”
Be ce komai ba yana kallon itacen da suke motsi ahankali saboda iskan da ake. 

A chan Obstetric OR, Hadiza bata jin wani feeling tana dai jin ana shafa cikinta tana jin pressure. Tana cikin gajiya se blinking idanun ta take ahankali slowly. Inda take very bright idanunta buɗe se de har cikin su take jin gajiya. 
   “Zaid fa? Ku kira min Zaid ina son shi a tare dani”
   “Obstetric operating room is sterile we don't want any risk so no one is allowed here” anesthesiologist tace. 
Tana cigaba da blinking idanun ta tare da cigaba da jin ana shafa mata ciki ana tugging tace “Please let him in. I just want to see him and have my last moment with him before I go. I need to talk to him. Inaso zan rufe idanuna amma idan na rufe mutuwa zan yi Please call him before it gets the best of me I want to see Zaid”
Tunda Hadiza ta fara maganganun ta Doctor be ce komai ba amma yana jin ta. Jin tana ƙara maimaita mutuwa yasa ya bada umarnin a shigo da Zaid. 
Zaid yayi changing into scrubs aka shigo dashi obstetric OR. Yana ganin Hadiza kwance kaman wata wacce bata iya komai se numfashin da take da motsa idanun ta da take. 
   “Hadiza” Zaid ya kira sunan Hadiza tare da shafa kanta “I want you to be brave. You can do this. I believe in you, Hadiza. Please”
Hawaye suka fara zubowa a idanuna ina kallon Zaid, idanun shi slightly red. 
   “You cried. Why?”
    “No, I didn't”
Shiru Hadiza tayi tana cigaba da kallon Zaid. 
   “You can do this right? I know you can”
Girgiza kai Hadiza tayi sau ɗaya tace “I can't do it. My heart feels heavy I can't do this Zaid. They should stop doing this I know I won't come out alive. I feel so sleepy and I know if I sleep, I'll die so I called for you, to talk to you, so I have my last moment with you before I drift to this sleep of no coming back”
     “Hadiza Dan Allah ki dena maganar zaki mutu. Ba zaki mutu anan ba in sha Allah. Zaki haihu ki rayu da babyn ku. Ki dena maganar nan kinji?” Doctor yace
Share abinda Doctor yace Hadiza tayi ta cigaba da magana “I'm going to die Zaid. I really am. If our little girl survive this, please take care of her and be her both parents. You tell her that I love her and I left not because I didn't want to raise her but because I have to. No one can escape this. Tell her that”
   “Is she going to die?” shine tambayar da Zaid yayi yana kallon obstetric team 
    “She's not going to, in Sha Allah. She's just scared. Don't mind her” midwife ta faɗa 
  “Ki dena magana irin haka Hadiza. Babu abinda ze faruwa dake”
“I'm tired. I'm tired Zaid”
   “Tiredness don't equal death. Now shhhh, stop talking”
Shiru Hadiza tayi as Zaid watches over her. Rufe idanun ta take da ƙarfi take buɗewa se gashi Doctor ya fito da baby girl tana kuka. 
Dawowa wurin Hadiza akayi an riƙe baby upside down. Doctor yace “Me kika haifa, Hadiza?”
Tana rufe idanu tana buɗewa ta kalla babyn da ake nuna mata “Baby girl. A baby girl” Hadiza ta amsa se kuma ta rufe idanunta. Fuskar ta Zaid ya buga “Hadiza. Hadiza. Hadiza” Hadiza bata tashi ba. “Hadiza” yace tare da riƙo hannun Hadiza. 
   “Ku duba bata magana. Ku duba Hadiza. Hadiza ta rufe idanun ta bata magana. Innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Hadizaaaaaaaa”

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol