Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

Bayan anyi na schll din Khaulat tabe baki tana cewa “ ni Babu abinda zanyi  gsky Dan siyam ma ta sani agaba Wei na shirya ma zuwa convocation dinta tunda za a Riga yin namu “ fadila tace “ nikam zanyi Dan baki ga abinda na tanadarwa kaina ba sede fatan Allah ya kaimu lkc da Rai da. Lfy , nd sth happened again  for all dis while ya kamata ace kin saurara ammar na fahinci da gaske yake Dan yazo har gdn mu wlh ya Kuma Dade Yana min bayani cewa da gsk auranki zeyi muddun kin amince baza a dauki time ba he look so adventitious to me I swear pls yata hadani da Allah na maki mgn ki sauraresa “ paused nd waiting for her response but taki cewa komai Dan Bata da amsa Bata ko kadan,tasan ko banjima zatai aure abisa fuskantar rayuwa da tai sede Babu lkcn yin hakan bata tsani ammar ba Amma she is in scaring of getting marriage now koma waye yazo Mata  a wanna lkc “Khaulat ? Ta Kira sunanta ta dago tana kallanta sannanta cigaba da cewa “ its time to undisastrous ur self till when will u continue delaying  ?” Ta fada cike da nuna damuwa Khaulat da idanta ya cika ta tears ta kauda kanta gefe “ ya abdul nake tunawa?” ta fada cikin muryar da kesan fashewa da kuka fadila ta runtse idanta Dan ta gaji dajin wanna marigayin Wanda zuwa yanzu yaci ace Khaulat din ta manta dashi bawei gaba daya ba a ah Dan samarwa gobenta farin ciki “ bazan iya rayuwa soyayya da waniba Bayan shi its so boring no flavour feellessness Babu dadi kwata kwata so how can I share my life with someone har yau kun kasa gane yanda nake ji ? Tai shiru tana me goge kwallar idanta lkc guda jikin fadilan yay sanyi ta Shiga cewa “ I have already captured it na sani stop sobbing abi ! insha Allah zaki samu rangwame akan wanna makwauniyar soyayya da kikewa abdul zan tayaki da addua da ya yaye miki ita gsky “ “ dont pray for it plsss” ta fada still tana kuka haka fadila ta tafi tabarta zuciyarta cike da sake sake har zuwa yau Bata ji wani Digo na soyayya da take Masa ya raguba kullun sake jinsa take aranta Hadi dai Masa addua dace wa da rahmar ubangiji. the hall is completely silence only the schll director din ne ke tsaye Kan step Yana mgn cikin nutsuwa kowa ne Yana sauraro daga abinda take cewa, then both male and female student they were wored in graduation gown u can only see a happinesses ,confidence nd a lot of concentration suna zaune reras kan kujerun da aka ajesu a middle din hall din sunyi matukar kyau da Yana yin shigarsu kala biu  sasai hall din yake acike da manya bakin da aka gayyata zaune saman high table fuskan ta na Kan na director din Wanda ke bayani abisa yanda dalibai ya kamata su Riga maida hnkli musamman ayanzu da yawanci dalibai suke wasa suka fi gane satar amsa a yayin rubuta jarabawa bayan ya Kare bayanin nasa vice Chancellor Wanda ya kasance daga cikin manya baki ya Mike ya karbi jawabin nasa Yana me fara gabatar da sunan sa sanna ya Dora dacewa “shawara ta ana be huce inkara tabbatar muku da amfanin wanna karatun ba Wanda zuwa yanzu shine Abu mafi dogaro da kai na kasancewar mu iyan Africa masu burin muma adama damu  shide ilimi anayinsa ne Dan cimma bukatu na yauda gobe not for professional only Yana tema kawa Dan iyali jagoranci sabanin Wanda be taba Shiga ajiba alumma na samun cigaba ne ta hanyar ilimi domin samun gogewa can help the population to know their right ba kowanne Gama garin illiteracy ne keda hakkin mulkar alumma ba lalle seda ilimi shi kansa jagoranci ke tafiya kan turba me kyau Dan haka Nima ina me baku shawara daku tashi ku nemi illimi Dan tarbiyantar da Kuma amfanar da goben yaran da zaku haifa Nan gaba musamman ilimin yara Mata is an important things Wanda ba kowa ne ke iya fahintar hakan ba knowledge is power” ya fada Yana me jinjina da hannunsa na dama Nan Dana round of applause ya karade hall din da Kara manya mutane da ka gayyata suka ringa tashi suna kudosing din daliban Suna Kuma Sanya musu albarka the audience sun karu sun Kuma ili mantu da bayanin jagororin Nan aka bukaci  daliban dasu fito daya bayan daya aka ringa kiran sunayensu suna kuma nuna farincikinsu  kamar daga sama taji ankira sunan ta ta dago da sauri tana duban saman hall din fadila dake gefanta  tai murmushi tana cewa “ ta shi kije “ kamar wacce kwei ya fashewa aciki haka ta Mike bisa jagoranci fadila ta some takawa sannu ahnkl har ta isa Kan step din idanu nata yawo akanta ta karfi abin mgn tana me rusunar da kan ta a duk lkc da zatai speech a gaban alumma takan kwaucewa idanunta daga Kan fuskokin alumar wajen sede taita kallan wani wajen daban harta samu ta Gama hakan ne kadei xe barta Tai mgn cike da kwarin gwiwa Bata dauki dogan xanceba ta fara da gabatar da sunanta Tai shiru after few minute sanna ta Dora dacewa “a thrilled moment in our hearts for completing dis level I’m vry excited with dis day dat we had validated with the generosity of our parent nd family their role make enough of successed  with dis opportunity dat I have gone I’m sharing my greating to u all, just in one word let me appreciate my dear parents dat stand for me raining, suny just to make me to be successfully in wat they have noticed I’m deeply dreaming of it  and also my teachers who struggled nd teached me with their knowledge we are all proud of having u, I’m speechless at all my words is not enough to reach ur heart so thank u so much for ur invited “ tai shiru lkc guda tana jin zuciyarta ta raunana aka Shiga tafa Mata sosai mutanen dake wajen suka Shiga Yaba Mata Dan duk wa inda suka hau step din sunyi mgn Amma nata yafi attracting din attention dinsu kalama Maine marasa yawa Amma masu mataukar ma ana da nuna karfin zuciya tana iya hango abbanta fusakrsa wa Dace da murmushi sede duk iya kokarinta nata ga sauran iyan gdn nasu da suka halarci taron Bata kowa ba se fusakrsa mutun daya kawei mama hauwau wato kulu a wanna yanayi ba zata iya cewa a wanna yanayi take kallantaba cikin ikon Allah har taron yazo karshe sosai suka ringa karbar shawar wari a gurin manya shuwa ga baninsu sunyi hotuna na dukan set dinsu sanna sunyi da manya mutanen da aka gayyata wasun su an Basu gift Wanda harda Khaulat din awa inda suka karba, hotona kam Tasha sa harta gaji Dan tun akan step camera man keta aikinsa sunyi dasu Abba da wasu daga iyan uwanta da suka Sami zuwa wanda Basu huce mutun hudu ba da a ka gayyata a harabar makarnta har yamma Tai kafin Abba yace suzo su tafi gd Khaulat ta Kama  hannun fadila tana cewa “to fadila muza mu huce” Nan  ta karasa taiwa mom din fadilan slm tana me sa mata albarka har ta bar wajen ita da mama ne se kulu tunda ummnta Bata zoba se kahu shuaibu da abba a gaban motar Suna tfy acikin mota kahu shuaibu ya soma mgn “ gsky khaulatu wata fitilace data fito da zuriar gdn mu duk da mudin bamu yi karatun boko ba Amma yanzu munajin tamkar mun yine gsky hakan ya burgeni da lamratu ta maida hnkl Bata biyewa shiritar uwar taba da yanzu haka keda ita ne a wanna rana me cike da farin ciki kulu da taji an sakonta ta zunburo baki  gaba tana me gallawa shuaibun harara albarkacin abban wanda duk wani iya shegenta batayi agabnsa sbd ba fuska yasa ta yin kwafa tana mita akasan ranta mama kuwa tana  kallanta ta gefan ido batako nuna tasan tana yiba Abba ya murmusa  “ha kane  kam yaya sede kasan kowa da yanda Allah ya tsara masa tasa rayuwar wata kila idan tana da rabo setayi a   gaba “ kahun ya tabe baki Yana me gyara zamansa sannan yace “ kayya! Da zatayi Aida tuni tayin” Khaulat kam tana jinsu ita kanta murna take a ranta taji dadi da wanna Rana ta kasance abar yabawa ga family dinta Wanda Sam basa kaunar ilimin boko ko iya wanna ya tabbatar Mata da cewa tsahon lkcn data dauka tana fafutika be tashi a banzaba tana jinsu suna ta hirar har suka Isa gd sede tana an kare da kulu wacce ko kala bata ceba se cika da take tana batsewa shikansa zuwa wajen ba asan ranta tayi Saba seda suka Kai ruwa Rana da kahun sanna ta yarda shima seda ya Mata huka huka sannan dan yanzu duk wani asiri da mallaka sun fara sakin jikinsa Dan idan ta Fadi abinda be Masa ba yana iya maida martani sabanin da dako musu baya iya da ita se abun ta tsara a gdn ya koma shine matar itacen mijin nan Abba ya faka motar a gaban madaidaicin get din gdn nasu ita ta fara fita Batako tsaya ko inaba se dakin ta, ta Shiga cire gown dinnta Dan ta samu ta watsa ruwa Dede Nan taji wayanta na Kara bataji dadin kiranba a wanna lkcn dan wanka ta shirya Shiga ta karasa ga wayar ta dauka batare da nuna damuwa ba har ta Kai zata daga Amma se taga private no ba pride ba Amma she would never take a call of unknown no is a lack of disbelieve idan mutun ya yarda da kansa meze Hana baxe Kira ba batare da da hiding no Saba ta mayar da wayar ta ajiye batare da ta damuba sannanta ta shige bathroom dinta ta Dan Jima sanna ta fito ta Sanja zuwa kananun Kaya Riga da wando ta kwanta Nan saman gadon wani kiranne ya sake biyo wanchan sede wanna Karan siyama ce ta danyi murmushi tasan Kiran na meye ta daga tana me sawa a  free  Dan Bata iya waya batare data sata a free ba ko waye kuwa sede ta rage murya idan acikin mutane take “ ykk ya schll ya momy fatan kowa yana lfy “ daga bangaren siyam ta amsa Mata tana me tanbayar iyan gdn nasu sannanta cigaba dacewa “ graduation lady Kinga yanda kikayi kyau Kai gsky abun gwanin burgewa “ Khaulat ta Mike zaune tana gyara zamanta “ but where do u see my pic “? Ta tanbaya da mamaki siyam tace “ kijiki fa a status din Abba Mana tunda ke baki daura mun ganiba “ khaulat ta jingina da gadon tana cewa “ serious yau wacce rana kinsan Abba baya daura status inba da reason ba let me check it “ ta shiga WhatsApp dinta ba tare data katse wayarba aikuwa Nan ta daga hotunan da sukayi da family ta sekuma nata ita kadai a hoto na gaba ta kurawa kanta ido duk da Batai dry ba amma hakan be Hana hotan kasa yin kyauba ta Shiga duba caption din tana karanta abinda Abba ya rubuta “ allahumma bareek dear daughter Allah ya Kara basira “ Tai murmushi tana me futa sannan ta cigaba da wayanta “ yaushe Zaki dawo ne kinsan fah next week graduation dinna ya kamata ki zo da huri mu fara shirye shirye Khaulat tai shiru sanna tace “ shikena ba damuwa Allah nuna Mana “ Basu Jima suna wayar ba suka Kare ta ajiye wayar tana me sake kwanciya wata nustuwa na saukar Mata axuciya komai na Allah Yana da hikima wajen yinsa kamar wasa ta kafe rubber ceiling din dakin kawei kuru ciyarta ce ta Shiga tariyo wa lkcn da ta Shiga ss one wani rin buri ta ci aranta na Zama likita meye bataiba meye Bata fadaba  Amma jiba komai ya chanja awanchen lkc Bata taba tunanin zata karanci yare ba a yau dinne ta gane rashin amfanin cin buri arayuwa a ko Ina kake ka zamto in the middle so dat if any prob or changes confronting u can accept it no matter how u are deeply loving it she believe dat no  condition is perment Bayan rasuwa abdul she have never expect zata sake Shiga aji Dan ta Riga data cire Rai Amma cikin ikon Allah gashi har ta kammala diploma se Kuma ta jira taga me zai sake wakana ana gaba , duk yanda taso ta Dade Anan kano Amma hakan be samunba Abba ya ce ta shirya kayanta Dan komawa abuja Dan siyam har mgn Tai Masa ganin yanda Khaulat din keta Mata Wala wala 


share Domin Allah 
 written by Zainab B. adam ✍️

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol