Free chapter · Read without an account
THE UNWRITTEN CHAPTER
by saddiqa.writes · NURI
"Biyayye don Allah..."
Kai ya girgiza mata da sauri yana cewa "Adda I'm not going to leave you... Ki dena kukan nan haka nan please don Allāh."
Kai ta gyada masa amman kukan yaqi tsayawa hakan yasa Ammi ta qaraso wajensu ta kamo hannunsu duka biyun tana cewa "mu shiga ciki kunji."
Tana riqe da hannunsu suka yi gaba Abbi yana take musu baya zuwa part din Ammin. A parlour suka zauna, ta zauna a tsakiyarsu tana hade hannayensu waje daya "We all are Muslims, we all believe in the six Faith of Imaan, among which we all believe in Qadr both Khair and Sharr. Our lives, our destinies, our success, our failure are all written in the book of decree tun kamin muzo duniyar nan. Karku manta Allāh tested who he loves ne kawai kun manta?"
Kai suka girgiza mata tayi saurin qarawa da "bance karkiyi kuka ba NURI, cry don kuka Rahma ne! You deserve to cry ammn kinyi na tsayin shekaru masu yawa so please be like your biyayye kinji... The crying hakan nan is enough. "
Kallon Afif da yake kallonta tayi kamin ta kalli Abbi da yake kallonsu da wannan fatherly look din nan zaka ranste yaransa ne biologically.
"Aunty... " Nuri ta kira sunanta da wannan muryar nata da sanyinta na yau yafi na ko yaushe, Kai Ammi ta gyada mata alamar tana jinta.
"Aunty kice kar ya sake tafiya ya haqura da karatun kawai.. " dagaske take har zuciyarta don gani take kamar idan ya sake tafiya shikenan kuma.
Wata harara Afif din ya zabga mata yana cewa "you're not serious Adda."
Rama hararar da yayi mata tayi da wannan idanun nata da suka yi jajawur sosai. Abbi ta sake kalla ta sanya kalar tausayi sosai a fuskarta tace "Abbi kace ya haqura.."
Murmushi Abbi yayi yana cewa "dolen sama Nuriyya.. ammn kiyi haquri saura three months kawai gaba daya ya gama ya dawo kinji."
Shiru tayi kawai tana kallon Afif da har sannan kallonta yake. "Oya taso muje kiyi wanka ki sauya kaya sai muje ki gaida Abbunku."
Ba tayi musu ba ta miqe tabi bayan Ammi suka hau sama suka bar Abbi da Afif a zaune a parlourn. Wani daki da already Ammi tasa an gyara mata shi kusa dana Suhana ta bude suka shiga ciki. Komai na dakin lavender purple ne sai wasu few off white. Dakin ya hadu amman Nuri bata tsaya qare masa kallo ba kawai ta samu waje bakin kujerar dake dakin tadan zauna kamar wadda ke a tsorace haka.
Bathroom Ammi ta shiga ta hada mata ruwan wanka mai dumi sannan ta fito tana goge hannunta da towel ta kalli Nuri data zabga tagumi. Dafata tayi tana kiran sunanta, da sauri ta dago tana kallon Ammi da duk ta kalli fuskar Ammi fuskar Fu'ad sai ya mata flashing akanta, sai dai slowly ta fara koyawa kanta mantawa dashi da dena damuwa dashi.
"Je kiyi wankan na hada miki kinji."
Muryarta dake rawa ta amsawa da Ammi da "nagode Aunty."
Kai Ammi ta girgiza mata tana cewa "not Aunty, Ammi kema zaki riqa cewa kinji..." Kai ta gyadawa Ammi tana miqewa tsaye ta warware mayafin dake kanta ta ajiye sannan ta nufi bathroom din tana yin addu'a.
Tsayawa tayi tana qare masa kallo tsaf abinda bata yiwa dakin ba. Babba ne sosai sannan komai off white ne. Bata dade ba ta zari towel ta wuce gaba tana son ture komai dake ranta. Inna ce ta fado mata rai haka kawai Nuri tayi murmushi tunowa da yadda Inna take zare idanu, tasan sarai gani take kamar su Ammi zasu wulaqantata which tasan ba zasuyi haka ba.
Minti talatin ta bata a bandakin kamin ta fito daure da towel din dake da girma sannan ta yafa wani qato a kafadarta. Tsayawa tayi ganin Ammi bata nan yasa ta sauke ajiyar zuciya she feel relieved ganin bata nan. Wajen mudubi data ga different sets of kayan shafawa ta dauki lotion daya ta shafa ta koma ta duki ash abayar da taga an ajiye mata akan gadon ta saka. Bata wani tsaya duba mudubi ba ta daura dankwalin akanta sai ta samu waje kawai ta zauna tayi tagumi ta tafi tunani.
She wished Mami na nan, da farincikin da zata yi sai yafi wannan. Tasan shi kansa Afif din zai so ace Mami na tare dasu to ammn basu da yadda zasu yi. Sallamar da taji ya sata dagowa ta kalli bakin qofa. Adda Safa ce tsaye bakin qofa da alama ta dade a wajen.
"Ba zaki dena tafiya wannan dogon tunanin ba ko?"
Qasa tayi da kanta ta fara wasa da gefen hannun abayar dake jikinta.
"Oya taso muje Abbu ya farka daga bacci sai tambyarki yake, ke wannan daga gani kowa sai ya dawo sonki a gidan nan da alama." Da wasa ta qarshe daya sanya Nuri yin murmushi kawai tana miqewa ta zura slippers din data gani wanda yayi dai dai da size din qafarta suka fira tare. Suna sauka qasa suka tarar da Afif zaune ya kashingida yana danna wayarsa.
Da kallo Nuri ta bishi ganin yadda yake comfortable kamar irin ya saba dasu dinnan sosai. Wajensa ta qarasa tana zuwa tadan daki gefen qafarsa. Da sauri ya dago yana ganinta yadan hade rai yana cewa "Allāh nasan dama sai ke.. ke kadai ce wadda duk duniya ta rainani..."
Murmushi ta danyi kawai ba tare data bashi amsa ba ta kalli Adda Safa dake amsa waya da alama da mijinta take kamin Nuri tayi magana ta katse kiran tana cewa "Afif ka raka Nuriyya ni I'm going Ansar yazo."
Kai ya gyada mata yana cewa "ki gaida gida."
Kallon Nuri tayi ta mata murmushi mai kyau tana dafa kafadarta tace "feel free this is your home kinji till we meet again.."
"Ki gaida gida." Ta fada mata da muryarta da sanyinta kamar qaruwa yake ko yaushe.
Tare suka fita da ita tayi wajen motarta su kuma suka wuce part din Abbu. Nuri bini-bini ta kalli Afif dake gefenta sai take ganin kamar ba shi ba.
"Biyayye "
Kallonta yayi ba tare daya amsa ba. Murmushi tayi kawai kamin tace "ya akayi ka canza. Kamar ba kai ba biyayye."
Murmushi yayi mata kawai yana cewa "nifa ba kene ba hajiya ko dama kinsan ni dan gayu ne."
Wata harara ta zabga masa tana cewa "ni kuma ga qazama ba.."
Yana dariya ya girgiza kansa yana cewa "ni bance ba sarauniyar neman rigima ta duniya." Daidai sun kai qofar parlourn Afif ya tura suka shiga da sallama.
Kan Nuri a qasa haka ta shiga bakinta da sallamr da sound din ta bai fita ba sai dai wanda yake kallonta kawai zai gane sallamar tayi.
And it suddenly happens a idon Fa'iz dake zaune kusa da Abbu suna maganr maganinsa da bai kiyaye shansa. He feels her presence ajikinsa daya ja hankalinsa har ya daga kansa ya sauke idonsa akanta.
Bai iya janye idonsa akanta ba and he don't know why after all ba halinsa bane kallon mata. Amman akwai wani abu a tare da Nuri da yake saurin jan hankalin mutane towards her ko kayi niya ko ba kayi ba, maybe wannan abun ne ya jawo hankalin Fu'ad towards her.
"Zoki zauna daughter."
Side din da taji muryar Ammi ta nufa zata zauna Abbu yayi saurin cewa "a'a zo mu gaisa tukunna ko Nuriyya."
Sai ta rasa ina ma zata nufa ta tsaya cak a tsakiyar parlourn ga ta kasa daga kanta ta kalli Abbun because she's feeling eyes akanta.
Duk kallonta suke kowa especially yadda tayi qasa da kanta tana wasa da hannunta kana gani kasan she's not comfortable.
"Kije mana daughter."
Ammi ta sake kalla kamin ta juya ta nufi inda Abbu yake ba tare data iya daga idonta ba. A qasa gefe da Abbu ta durqusa tana gaisheshi da muryarta da yake rawa ta rasa gane dalilin da yasa take jin haka ajikinta.
Dafa kanta yayi instead of ya amsa mata gaisuwar kawai sai ya fara da saka mata albarka daya mugun karya mata zuciya. Ba tayi niyyar dagowa ba amman kalar addu'ar da Abbu ya zarce yana yi mata bayan albarkar yasa ta dago ta sauke idanunta akan Abbu da hawaye fal cikinsu.
Kai ya girgiza mata har sannan hannunsa yana kanta yana yi mata addu'ar da past these two years babu wanda ya taba yi mata irinta.
Kasa riqe kanta tayi kawai ta fashe da kuka tana yin qasa da kanta. Kukanta yasa hawaye taruwa aidon Afif da sam baya so yaga Nuri tana kuka. Har yanzu baya son ya tuna abinda ya faru bayan baya nan kuma yasan akwai abubuwa da yawa da suka faru wanda bai san dasu ba that his sister went through.
"Accu mana Nuriyya... Ya isa haka kinji..."
Kai kawai ta gyada masa tana qoqarin tsayar da kukan nata data rasa dalilinsa. Tissue Abbu ya miqa mata yana cewa " goge hawayen nan kar na sake ganinsu."
Amsa tayi tana goge hawayen sai ajiyar zuciya take saukewa idonta har ya kumbura because she cried a lot yau dinnan.
Sai alokacin Nuri ta lura da hajiya Inna dake rakube akan kujerar dake bakin qofar dakin sai zare idanu take kamar ace mata ket ta gudu. Lol.
For some moments shiru dakin ya dauka sai sautin ajiyar zuciyar Nuri da suke ji kawai. Fa'iz dai banda kallonta babu abinda yake yi kamar irin shine abinda aka aikoshi yi wajen...
Abbu ne ya sake katse shirun dakin da magana "Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah... Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Ubangiji madaukakin sarki mai rahama mai jin Kai. Nuriyya nasan sun fada miki komai abinda kawai ya rage shine muma zamu so musan rayuwar da kika yi bayan kun bar Kano. Maminku kuma dama ke ake jira Abbinku yace zaki masa jagora zuwa gidan da take itama muna son ganinta don wannan shine burina daya rage aduniya."
Kallon Abbu tayi sai dai unexpected idonta ba akan Abbun ya sauka ba kan Fa'iz da yake kallonta ya sauka. And to some extent numfashinta sai daya dauke na wucen gadi.
She really can't believe what her eyes are seeing, irin like is she dreaming or what? Time din data dawo hayyacinta har qifta idonta akan Fa'iz tayi just to make sure she's not dreaming ta tabbatar shi din dai shi take gani.
Internally jikinta ya fara trembling, this is the last thing she expected. Haduwa dashi ba, though tana yawan tunawa dashi especially kwanakin baya da har tana imagining su sake haduwa amman banda yanzu, yanzu data gama cireshi daga zuciyarta ta tabbatar wa da kanta she's the only person in Love a lokacin. Da ace yana sonta da bazai gudu ya barta ko sallama babu ba... No one does it that way.....
And maybe wannnan shine nasu qaddarar rayuwar.. welcome to another Nuri turning point... I promise you this part or this new beginning will be worth reading maybe fiye da na baya because guys your girl is cooking something for you. Thank you for being with saddiqa's pen from the very beginning till this point.
To be continued.....
#Fuad
#Nuri
#Faiz
NURI
By saddiqah
77.