Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

 har seda ya lura da hakan “ a ah wlh kabarsa zan je da kaina” yana kallanta ganin yanda Tai mgn like irin bataso yace “but why ba kyaso na rakaki?” ta girgiza Kai yace “ to muje tare “ shiru tai tana tunanin yanda zata zame amma no way gashi babu face din da zata ce Masa ba taso haka ta bishi har suka nufi motarsa dake fake a gurin aje motoci na mkrntar Marcedese Benz Gle fara she is feeling shy to enter bcouse yanda ta lura kamar kallansu ake wani kala take  ji shiya bude mata ta daga Kai ta kallesa yay Mata murmushi jiki a sanyaye ta Shiga Bayan ya  rufe ya zagayo ya bude shima ya shigo ya kunna motan Yana cewa “ ya Allah to yanzu Kinga ai yafi muje na rakaki Kinga daga Nan ma Naga gdn naku inda halima na gaisheda su mama ko?” shiru Tai a hnkl bugun zuciyarta ke karuwa da dubesa fisha sanna ta maida kanta kasa ganin abinda Tai yasa shi yin iyar dry Yana dubanta cike da nustuwa “ Khaulat?” ya Kira sunanta dagowa Tai suka hada ido “ are ok? ” girgiza Kanta ta Tai sanna tace “ lfy nake” yace good Yana me tada motar ahankali suka fara tfy “ rike take da handle din motarta tana me kafe motar Hamad da idanta Bata San sanda ta saki wani gaint curse ba Nan da Nan ta Shiga kokarin Ciro wayarta ajaka ta Kuma Shiga Kiran waya after few seconds aka daga “ Ina kike Anna lallai kinyi wasa yau abinda idona ya gane mun ya tayar min da hnlk” tai shiru daga bangaren Anna kuwa cewa take “ me ya faru meenat ki fada min ni tun four na bar schll wani abunne ya faru” meenat still idanta nakan motar wacce tuni ta fuce daga schll din” yafi karfin waya gani Nan zuwa gdn ku now” Anna ta sauke waya tana tabe baki dan tasan baze huce shiriritar meenat dinba meenat kuwa motarta ta Shiga ita ma ta kwashe ta dagudu ta fuce sosai sanyi ac ke rastata ga wani sansanyen air freshener me sanyaya zuciya tana San kanshi ta Kuma lura Hamad na alaka da hakan komai na motar very neat tun last da sukai mgn ta tsuke bakinta Yana driving Yana satar kallan ta kafin  yace “ ina muka nufa nifa idont understand wanna shirun naki Kona Yi Miki laifini da ba kyaso ki kulani”? Ta dago tana dubansa he look so admired to her  “ a ah nide baka min komaiba” ta ya zangane hakan?” yay shiru yana me bada attention dinsa akanta yau wani kala take ji sam ba kamar daba da suke hira duk se taji ta kasa  mgn “ unguwar me Tama” ya Dan dubeta sanna yace “ ohk Amma are u sure ba haushina kike jiba Dan gsky ba haka na Saba ganinkiba” yay shiru Yana kallanta jifa jifa “ Allah ni ba kamin komaiba” yace to naji yanzu kibani lbr me dadi kafin mu Isa tunda Kinga da iyar tfy” ji Tai kamar ta rusa ihu  abu da  yafi mata whl shine mutun yace ta  basa lbr tace “ ai Babu” ya dubeta Yana cewa “ tou ni barin baki nawa”. meenat na Isa ta Kira Anna awaya ta sanar da ita ta karaso ita da kanta ta nufo harabar gdn nasu me haduwar gske domin security’s sun Hana ta Shiga tana zuwa kuwa suka shige Anna na saman kujera cikin dakinta hadadde meenat na saman bed kallanta kawei take zuciyarta na zullo trying to push out bayan data gama ji aikuwa ta fashe da kuka sosai meenat  ta tsorata ganin yanda Anna take kamar me shirin tada iska “ momyyy…..” “momyyyy…” kuka kawei take tana Kiran momyn da karfi gske meenat rudewa Tai tana ta kokarin lallashinta Amma ta kasa lkc guda aka bude kofar dakin da karfi momyn ce agaba se masu musu aiki Mata mutun biu kowanne akidime suka shigo da sauri ta nufi gaban tilon iyar tata tana cewa “ Anna what is happening to you” ta fada tana kallan meenat wacce ta sandare Dan mamaki cikin muryar kuka take nuna meenat wacce duk yanayin anna ya tsora tata momyn na duban meenat wacce Tai kuri kamar tsohuwar muna fuka “meenat me ya samu iyata yanzu fa naga  kun shigo tare da ita kuna dry me kika mata” meenat na duban momy tace “ ba abinda na mata momy kawei de.. Tai shiru bcos she don’t even know how to start explaining to her” said it out meke faruwa” meenat na duban Anna wacce ke tightening bodyn ta tsabar kuka ta maida dubanta ga momy wacce tuni ta zauna gefanta rike da shoulder dinta “ fada mun ko mameye” Nan meenat ta fara bama momyn lbr” momy dama wani guy ne da Anna ke masifar so a schll dinmu yake to shinefa dazu bayan antashi na gansa da wata budurwa wacce Sam bama sa shiri da Anna shine Dana Gaya Mata take kuka” Anna ji take reiterating din zanchan kamar zubar embers a kokan ranta Dan Haka ta toshe kunneta da duka hannuta tana me sake sakin wani kukan momy yanzu ta gane Kan zanchan Dan Haka ta Mike ta koma Kan diyar tata tana me sauke hannayenta tana cewa “ keep quiet pls kirki damu kanki just tell me kina San yaron sosai Kuma Dan gdn waye” jin haka yasa Anna zubawa wa momyn nata idanu ta Kuma Shiga girgiza kanta “ Ina sansa wlh momy kamar Raina Amma har yanzu ya kasa ganewa”momyn tace “ shikenan kawei”? Anna ta gyada kanta momyn ta sake cewa “baki fadi Dan waye ba” tace “dan Dr Khalid masri ne ma mallakin makarantar mu” momyn ta Shiga Taya ta share kwallarta sanna ta Soma mgn” me yasa baki fada da huriba kike ta dakon soyayya ko sekinsa zuciyar ki ta mutu abokin dadyn kine fah kut da kut kokin mace ne?” anna ta girgiza Kai “ na sani Momy ba shine ranar da aka bani suspension har fa cewa yay doka ba zata gyale ko Dan gdn wayeba Kuma ya ganeni Amma yay ignored momy” tace “ is ok ai karki damu zamuyi mgn da dadyn ki insha Allah shine mijinki kinji” lkc guda Anna ta daka tsalle tana murna meenat ma sosai taji dadi abinda momyn tace Nan da Nan ta ware kamar ba itaba momyn ta bar dakin Wanda iyan aikin nata tuni suka fuje Jin zanchan be shafe suba bfore su fuskanci hukunci hjyr gdn. He parked the car anan kofar gdn nasu yana karema yanda securities din wajen yake sanna Ya dube ta “yanzu ba kyaso na karasa Ladana duka na shigar dake ciki” hakan ma nagode ai” ta fada tana me kokarin budewa ta futa Dan gaba daya Bata cikin nustuwa tasan Dole driver zeje schll dinsu be gntaba gashi ta kashe wayart gudun Kar Azo aita nemanta tasan momy na chan hankalinta a tashe yace “ wait let me open the door for u” be jira Tai mgn ya fito ya bude sanna ya dauki shopping bags din daya Mata tulin siyayya ya biyota tashi tun achan taso Masa gardama na Kar suje amma ya dage “ take it” hannu tasa kawei ta karba bcouse in ba hakan taiba wani Sabon sharhi ne ze biyo baya “ nagode sosai” ta fada tana dubansa “ shikenn Khaulat se gobe ki gaida iyan gdn naku” ta Danyi murmushi Wanda be appeared teeth din taba a haka sukai slm Yana kallanta ta shige sanna ya shiga motarsa ya bar wajen,tana huce second get tun daga nesa ta hango momy wacce ke kici kicin Shiga mota driver da one of their security a wajen se siyam wacce fitowarta daga gdn kenan ta Dan karawa tfyrta sauri gaban ta na faduwa har ta isa wajen Nan siyama data ganta tafa ra cewa “ ai gata Nan ma” duk dinsu suka dubeta wani ajiyar zuciya ta sauke momyn tana cewa lkcn data karaso inda Khaulat din ta tsaya duk jikinta a sake “ Ina Kika shige tun dazu hnkl na atashe lurwan second round kenan Yana zuwa du baki be gankiba da yanzuma binsa zanyi muje tare munyita kiranki switch up” tace “ momy wayan ta mutu babu chaji ne” to Amma Ina Kika tsaya kalifa yaje ya Kuma zuwa Amma be gankiba daga karshema cewa yayi duk daliban sun tafi gd” shiru Tai ta rasa me zatace Bata da sabo da karya tun da ma chan Dan Haka taji Koda tayi yanzuma bazata Mata kyauba momyn da ta lura da big ledders din hannunta da Kuma rubutun shahare Ren hurin da aka siya ganin hakan yasa Khaulat saurin cewa “ dama wani class mate dinane ya saukene shine ma ya hadoni da wanna nayi nayi ya barshi Amma yaki” sosai Tai mamakin Jin abinda momyn tace ta dauka zata nuna damuwa Amma taga Batai komaiba “ to yanzu kije daga ciki ki huta” ajiyar zuciya ta sauke tana duban fuskar siyam wacce ke Danna wayarta tana wani dry ciki tana basarwa tare da siyaman sukai ciki tana tafe siyam din na binta “ Masha Allah Masha Allah Amma gsky bf din Nan naki ya iya siyay ya waw jiba fah Allah yasa da shawarma Dan yau ban yi order bah” ta fada tana me bin ledojin tana tatta bawa Khaulat ta San iskancine kawei Wanda siyam din ta kware akai ta Galla Mata harara dede sanda take Hawa stair siyam ta karfi ledan tana cewa “ can I help u kinsa na gayawa momy babu inda zaki ba Zaki bataba Amma duk taki saurarena”Khaulat ta Haye da sauri tana cewa kanki ake ji nide bazan kulakiba” Nan siyam din ta bita da saurin itama tana cewa “ wlh harda shawarma aciki” tana Shiga dakin Zama Tai gefan gadonsu tana cire rolled veil dinta siyama ta zauna itama tana ajiye ledojin hannunta tana kallanta har ta Shiga wanka ta fito ta kunna wayarta tana duban no da Hamad yay exchange ya Kira ta ajiye wayar tana duban siyam wacce ta lura kamar da mgn a bakinta aikuwa tace “kefa nake jira ni wlh duk kamshi yancika min ciki” tace “ to siyam ki bude kici Mana ni ba ci zanyiba” siyam tace “ tooh ban gane ba zakiba yanzu kyautar saurayi ya kashe Miki kudi haka Amma ba zakici ba?” Khaulat na dubanta tace “ Wai waya Gaya Miki saurayi nane schll mate di nane fah” “ waw schll mate class mate Kya fito ki fada gsky mAh” Sam Khaulat ta mance mAh ta Dan dafe Kai tana cewa “ tou siyam ko ma de me ne kici iya cinki ki Kuma kaiwa momy” ta fada tana mikewa zata bar dakin siyam ta Dan tabe baki tana cewa “ nide zanci zan Kuma rage Miki” Khaulat Batai mgn har ta fita ta dawo da plate na abinci da sukai a gdn siyam na dubanta da tsanani mamaki tace “ wai da gske kike ba zaki ciba Kika zubo abinci duk wanna uban tulun siyayyan da aka Miki?” “ kede kuci kawei”ta fada tana me ajiye plate din jitai gaba daya ma har ta koshi ta kwanta Nan tana me daukar wayarta siyam ta bita da kallo tana me daukar shawarma daya da Kuma chocolate sanna ta bar dakin, shigowarta kenan cikin class Gloria na dubanta da fara a tana welcoming dinta “ sit here morning Khaulat” morning too” ta mayar Mata itama her many questions na citaba da blazing a ranta na ganinta datai tare da hamad ta Shiga duban.khaulat din wacce ke kokarin fito da abu jakarta “ am Khaulat yesterday…” she just kept quiet looking at the two lady’s da suka shigo suna tanbaya cike da gadara wani aka samu anan ya Basu amsa dacewa “ eh nanne” Anna ta dubi meenat wacce ke biye da ita sun Sha ado kamar ba student ba ahnlki suke takowa cikin vasted class din suna duba face din da suke nema meenat data hangi khualat ta Shiga nunata tana cewa “ see d garl” she only concentrated in  Gloria da Tai shiru da mgnr da take yi mata reaction din ta da taine yasa Khaulat din duban inda Gloria ta bada hnkli ta Anna ta gani ranta a hade tana Mata wani irin kallo ta rasa me Anna ke nufi da ita acikin makarantar ta rasa me Tai Mata haka ba ta dauke kantaba ganin zahiri wajenta ta nufu Anna ta ajiye bag dinta saman table din da suke zaune meenat kuma.na tsaye gefanta itama grimacing  take Gloria kuwa mamaki take na meya hada Khaulat din da wanna jara barbiyar...



Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol