Free chapter · Read without an account

8. His Trust, Jawahir Tahir Musawa

by Zainab · TSAƘANINMU

TSAKANINMU

"Ina tunanin Jawahir"

Shiru Madina tayi tana tuna hoton ta data gani kwanakin baya a handle nata na Instagram. 

"I saw her picture on her Instagram handle a few days back. It was a beautiful picture but...."

"Not decent if you were to define decent in our own terms" Hamdan ya ida mata

"A ina ka gani, Hamdan? Nasan baka kan waɗannan social media platforms"

"Khalifa told me about it"

Shiru Madina tayi ta riƙe hannun shi by his fingers. Itama bata so ta faɗa mishi amma kuma tana son cigaba da taya shi kula da ƙanwar shi.

"Why didn't you show me?"

"I didn't want you to be angry"

Ajiyar zuciya ya sauke yace "Ina kawar da kaina sosai akan wasu dabi'un ta. Ahmad made a harsh remark on her earlier on and it's been on my head lately. I know he wouldn't have made such a remark on her without noticing some weird behaviors in her"

"Jawahir is a good girl, Hamdan"

"I know she's, Madina. But a bit stubborn. I know she'll find her way especially once we're there for Eid to guide her"

Murmushi Madina tayi wanda yasa hasken idanuwan ta suka ƙara bayyana "You always see the best in her, don't you?"

"I have to" Hamdan answers, his mind becoming nostalgic "I'll never forget the time Mama gave her to me in a shawl, telling me to look after our only sister"

"She's like a daughter and a sister to you"

"She really is, Madina. All of us back home did well for her. If she becomes wild, then the burden is on us. It'll feel like we failed in our duty and we failed our mother"

"Like you said" Madina tace tana kallon shi tare da tightening riƙon da ta mishi "She'll find her way. Jawahir won't become wild. She'll be everything you dreamed her of becoming___the best nutritionist and a great baker"

Murmushi yayi yana me jin daɗi akan abinda Madina ta faɗa "And a great wife and a great mother"

Dariya Madina tayi "Aure zaka mata? She's 19 fa"

"Isn't she big enough?"

"Let her be done with her 300L first"

"When did you got married?"

Dariya tayi sosai tace "Lokacin da na fara clinical rotations nawa, a satin muka yi aure da kai"

"It has been 17yrs"

"Of putting up with you" ta faɗa tana dariya 

Kallon ta Hamdan ke yi yana jin fulfilment a cikin rayuwar shi.

"You're going to have to be patience and keep on putting up with me, Love"

"I'll never get tired of that, never" she tells him and gives him a peck on the lips "I love you, Hamdan, my best man"

"I adore you, Madina"

"You have to"

Dariya yayi ya cigaba da kallon ta. 

"Let me get water from the kitchen" tace ta tashi tsaye. Hannun ta ya ja ya zaunar da ita, shi ya tashi "Let me get it for you"

Nodding Kai tayi tana murmushi tana kallon shi har ya fita daga ɗakin su.

              ***

Early in the morning, with the rain still falling down but not heavy, after they finished praying their Fajr prayer, Madina set to the kitchen to cook breakfast for them and a packing lunch for her family before they get to their respective place of work. 

Ta gama grilling kifi, ta haɗa sandwich. Ta fidda apple da grapes daga freezer da yoghurt Hamdan ya shigo dressed in a suit, amma be saka rigar sama ba, blue shirt ce me long sleeves a jikin shi, wrist nashi na ɗauke da wrist watch. 

Tun kafin yayi magana tasan da presence nashi by him just walking in and the scent of his perfume. 

Murmushi ne ɗauke akan fuskar ta tana jiran maganar shi. 

"Let me help you with this work, babe. Go and get ready"

"Alright" Madina ta faɗa tare da ɗago kanta ta kalle shi ta cire hannun ta daga packing lunch. 

"You look great" ta faɗa mishi tare da pinching tip of his nose. Murmushi kawai Hamdan yayi ita kuma tayi dariya. 

Ta kai kofar kitchen ta tuna bata grating carrots ba. Tsayawa tayi tace "I forgot to grate carrots, Hamdan"

"Don't worry, I'll do it"

Wucewa tayi shi kuma ya fara grating carrots da grater. Bayan ya gama ya fara packing musu. Each packing box, guda uku, yasa fish sandwich, grilled fish, one apple each and some few grapes and plastic cup yoghurt. 

A kitchen counter ya duba har ta haɗa bread toast ta ajiye akai. 

Yana cikin haɗa mata coffee, Gumsu ta shigo cikin kitchen da shirin makaranta. 

"Hey Dad"

"Hello, Gumsu. Hope you had a good sleep?"

"Yeah, Dad"

Lekowa tayi inda yake haɗa coffee tace "Making coffee for mom?! great"

Nodding kan shi yayi mata be ce komai ba. Bayan coffee'n yayi ya ajiye akan kitchen counter se ga Madina itama. 

Bar stool Gumsu ta jawo ta zauna cin toast nata kafin su wuce. 

Madina tayi pecking Hamdan tace "Thank you, my best man"

"Don't mention"

Bar stool kowannen su ya ja ya zauna. 

Shiru ne ya biyo baya suna cin abincin su. Gumsu tasa toast a cikin bakin ta ta fara magana "Dad I told you…...."

Madina tayi saurin katse ta "Didn't I tell you to stop talking when your mouth is full?"

Kanta ta sunkuye tace "Sorry Mom"

Cigaba da breakfast sukayi suka gama almost a tare Hamdan yace mata "You'll tell me on our way to drop you off"

Nodding kanta tayi ta ja Gatorade water bottle nata da packing lunch nata, shi kuma Hamdan ya ɗauka wa kanshi da Madina suka wuce. 

A motar Madina yasa mata nata kayan, nashi kuma yasa a motar shi. 

"Thank you. Take care of yourself while at work" Madina tells him and slightly hug him 

"You too, babe. See you later" yace mata ya wuce motar shi. 

Gumsu tayi hugging nata because she's so tall as an 8th grade student and 13yrs old girl tana kawo mata a daidai chest nata ko Madina nada tsayi daidai. 

"Take care Mom"

Breaking hug ɗin tayi ta wuce motar mahaifin ta. Madina ta ɗan ɗaga murya kaɗan tace "You too, Gumsu"


Madina ta fara fita daga gidan tukunna su Hamdan. 

Duk da yanda yake aiki da kuma wurin da yake aiki, shi yake kai Gumsu makaranta kuma ya ɗauko ta. 

Da yanzu inda sun yi saurin haihuwa bayan auren su, suna da yarinyar da ta gama high school se de college. But they got Gumsu after trying so hard for a baby and they're grateful for her. Kuma tun lokacin Madina bata ƙara samun wani ciki ba. They're okay with their one child and they're grateful to God for giving them Gumsu. 

"I was saying Dad....." she starts "I told you about my debate club right?"

"You sure did"

"Good" tace tayi nodding kanta "I'll have to make a research on a very difficult project about my debate topic. I'll need your help, definitely"

"Will always be at your service"

"So when I come back from school, and you from work"

"No problem, Gumsu. We'll do the research together"

"Thanks Dad"

"Don't mention"


~~~~~~~~~



Let's see what's happening in Nigeria. 

But, did you enjoy our stay at the States? 

I enjoyed it but it was difficult 😂😂. what about you?

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol