Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

 to ke Banda abinki  aikya daka ta kiji da abinda  ta shigo Kinga da ganan seki kafa hujja ta yanda Zaki fijin  dadin cimata mutunci ko? Da Yana yin data I mgnr ze nuna maka a fusace take itama Dan duk inda mamam takai ga kaweici to fah Bata jure raini expecially mAh idan tasan  ta girmema mutun  “ kulu Tai tsaki tana me sneering in one side sanna ta Soma mgn” karki wani kareta Dan ni ba kurma bace Ina tsaye daga bakin kofa ta na hango yanda take leke da Kuma yanayin data shigo dashi na tabbatar da gulma ce abakinta dan haka banyi.  Kasa a gwiwa bah nazo Dan inyiwa tubkar hanci in.banda kafidiri da iyayi ke ba ai gulmar kiba seke Zaki tawani kajimin yarinya to akull dinki lamra de iyatace ba katuwar data   Haifa min ita nan Dan haka idan makiya akanta baxe  yi tasiriba”ta karshe mgnr tana buge zanin jikinta irin  na fitunannnu matan Nan da suka goge wajen iya masifa da balai ” khaulat tuni jikinta yay sanyi da irin  kalaman  mama kulun seda taji dama shiru Tai ita kanta bata san dalilin yin mgnr tata ba kiri kiri kulu tana neman Dora Mata laifi bayan ga gsky karara murya a raunane kamar wacce zatai kuka dan ko kadan Bata kaunar rigima Abu kadan yakan sa yata kuka Wanda hakan na iya sanyata cikin tsananin damuwa ta Soma mgn “Allah mama kulu ba  da wata manufa nake kallan lamra ba ita dinfa iyar uwata ce kawei Naga kamar akwei gyara cikin lamarinta shiyasa ma ki kaga nai mgn Amma kiyi hakuri insha Allah anyinna farko anyi na karshe” ta karasa fada muryanta da yanayin damuwa mama kuwa alajabi ne ya cikata ganin yanda kulun ta fititike tana bin bayan  karya lalai kam Allah wadaran naka ya lalace Wei raukumun dawa yaga na gd a  cikin wanna yanayi umma dake sauraransu daga nata dakin ta fito ahankali dukda yanayin jikinta Dabe gama war tsake waba ta Soma mgn as where she is standing murya a raunane” mama da mama kulu Dan Allah ayi hakuri haka Nan lefi duk na ummi ne insha Allah za a kiyaye faruwar haka Annan gaba ke  Kuma ummi bansan rashin ta ido tana fada kina fada  is she ur mate common maza bace min da gani kulu kuwa tsuka ta saki tana.cewa “ yo abanza  nide Kar asake a zageni ba naji ana ishi yo mate bah daga haka ta Shiga warning din khaulat din da pointing  finger dinta sanna ta fuce fuuuuh” they are all speechless bcouse sunsan tabar man kunyane yace ake nadeta da hauka “ ammin husna banso kika bata hakuriba naso kin barta ta amayar da duk abinda ta dura Wei me kulu ta daukemune ancikin.gdn Nan abokan gaba ko Kuma kishiyoyi gsky abin nan ya fara isata haka nan babu gaira babu dalili.a shigo maka har gd anemi tayar ma da hankali  fissabillillahi akan wani dalili kiji fah da tongue din da take mgn she can’t even chew it gsky nikam na fara gajiya haba dole asami mafuta dan bafa tsoranta muke jiba da zamu zauna tana fadin kalami marasa ma ana tabbas ba Tai karyaba iya tata ce dan ni kam ba mani dasu” umman ce ta karaso wajen tana cewa “mama kiyi hakuri halin kulu ba bakon Abu bane komai ze huce wata rana “ haba amina  har tsahon yaushe zamita jure hakan wanna hakurin naki Yana yawa Banda Ina take Mata burki na tabbatar wata Rana set ce zatai danbe damu Dan ba kai ta cikaba .  khaulat Kam jiki a sanyaye ta shige dakinta ta barsu suna iddah chat dinsu this is the first time da taji dacin a irin kalaman mama kulun na Koda yaushe cikin Mata gorin aure me take daukan tana mara mashin shininko Kuma an fada Mata babu masu  cewa sana San tane da Koda wani lkc take goranta Mata Akan rashin aurenta sosai hawaye suka fara zuba.a idanunta tabbas inde har kalaman kulu zasu cigaba da Zama aranta kuma suna Mata zafi tabbas in little time zata iya samun heart attach sbd ko kadan Bata kaunar abinda zai Bata ranta tasan kanta tasan ya take iya jure damuwarta shiyasa Koda wani lkc take avoiding all bad things dake kokarin comfronting dinta  ta zube saman kuje waraki dake aje gefe guda tana me toshe bakinta she don’t want to make any noise da ze distracting attention din su expecially mama wacce  da Koda wani lkc take San ganin farin cikinta Kuma take gujewa hanyar da zaata sanyata a kunci kasan cewar tasan wacece Khaulat din yarinya ce me kaweici Wanda cikin dubu kasami kamar ta seka tona Bata da hayaniya ko yawan mgn sam  balle kaji  kanta da wani tun tasowarta Bata fada da kowa hakan yasa kowa tana girmamashi Dede iyawarta ta Kuma samu farin jini da a yabo a wajen mutanen da hakan yake  burgesu ita kuma kalar tata kaddra kenan idan yau tana cikin farin cikinta to gobe she don’t even know what would happen again  Koda wani lkcn idan ta zauna tana tunanin shin me zaisa Bazata cire damuwar mama kulu bah wacce tun tasowarta ta dauki tsanar dunia ta Dora Mata Bata rasa gataba tana da Abba ga umma duk da cewa Sam Bata ma damu da itaba duk da Bata sanndalilin hakan ba na nuna rashin ko in kula akanta duk da ta kasance diya macen farko Wanda ko wacce uwa takan fi riri tawa a cikin iya iyanta ga kuma mama wacce itace ta renta ta kula da ita har kawo yau ga Inna ma kakarta wacce Dede gwargwado tana nuna kulawarta akanta to me yay Mata saura har dazesa ranta yarin ga baci ta sharere hawayen da ke ambaliya tana me Jan hanci haka ta yini sukuku tana tunanin makomart aa cikin gdn a gefe guda kuwa mama kasa holding din abinda ya faru tayi hasalima koke ta kaima abba akan yasan yanda za aima tufkar hanci wanna ba shine farkon wajen kawo Masa korafin kulun bah he heard dem since da bazasu kirguba sede Yana kaweicine a matsayinsa na karami Kuma matar wansa sede shi kansa ya soma.gjy da lamarin nasu Amma zai fiso dis time around yayi ma wannasa mgn Dan baxe jure cin fuska da kawo banbance banbance a tsakanin iyaiyan suba .sosai kahu shuaibu ya nuna rashin Jin dadin mgnr da kanin sa yazo mishi da ita lkcn da suka zauna a hara ban gdn nasu me dauke da kujeru Wanda every time u will see them here sede the issue is differentiate da Wanda kulun tazo masa da shi bcouse tun ajiya ta zauna ta tsara karya  da gsky tace aibata Mata iya suke su kiranta da mara kamun Kai sanna Kuma Wei har yanzu Bata fasa yawace yawa cem da ta faro Shiba tun tana budurwaba kala maide ma rasa dadi Amma daya ji Wanda abban ya zo masa dashi seya fahinci nata duk karai rayini musamman ma ta Fadi Masa hakan ne tun kafin abban ya kawo Masa korafin  kai shuaibu ya Shiga girgiza wa cike da takaici Yana cewa  ” hoo hauwa u Naga randa zatai hankali ta kuma gane annabi ya faku shekaru na sake cimmata to in  Banda futi ma Ina ita Ina Shiga Neman rugima da su asma u Ina duk Abu daya muke ne ita idan Banda xuciya data samu irin ta Amina tsaftataciya ta ko sake kallanta ido sarkafe ka duba fah balarabe  abinda ya faru shekarun baya da irin hauka da rashin hankali da Tai ma ummi ita da mijinta Amma duk aka yafi juna aka cigaba da Zama ahaka gsky banji dadi bah Kuma Ina rokan su dasuyi hakuri  a madadin ta insha Allah baza a sake bah ni nasan yanda zan bullo mata Kai ma kayi hakuri wlh ni kaina na soma gjiya da halayenta ka du bafah kaga tunda yarinyarnar ta dawo gd Banda hudubar shedan babu abinda take aike mata shi cikin kunnenta duk sun mance irin tadi fashi da akai wajen ganin jazulinya aureta duk da shiya fara lalata Amma take Neman sake dauko Mana wata futinar  Amma ba komei  zanyi maganin su insha Allah acigaba da hakuri wata rana komei ze huce” abban yay murmushi sosai yaji dadin mgnganu dan uwan nasa Dan haka ya soma cewa” a Haba yaya ai Babu komai Nima na fada maka ne Dan asan anhalin da ake ciki Kuma Naga duk dinmu babu bare  ai ita kasan rayuwa zomu zauna ce haka Nan Kuma wata rana dole za asaba  Amma komai ya huce insha Allah fatan gyara muke bukata and kowa Yana bukatar iyanci Kuma babu wani banbanci da ita lamra da khaulat din da har me dakin naka ke cewa tana Mata bakin ciki Ina duk tare suka taso neh sunyi mkrnt tare to wani hassada neh anan” zuwa yanzu abban yaji dadi kwarei ta yanda ya samu fahinta dan uwan nasa Wanda ashekarun baya halinsu ke baudewa Dana juna haka suka  cigaba da tattauna matsalar cikin gdn kahu shuaibu yaci alwashin daukar mataki bcouse wanna karon abban ba karamin alhkhairi yay Masa ba ya ware wasu kidade ya Kuma damka Masa Kan cewa ya sake bun kasa trader da yake Zama cikinta zuwa yanzu ya soma gane  gsky yakuma fahinci kulu munafukace Bata da buri illah kokarin haddasa futina tsakanin su . Nide yanzu abinda nakeso dake kudin Nan karki kashe ko sisi Kinga haihuwa ce gaban mu kinfi kowa sanin wanna lusarin tsohon mijin naki baxe Miki komaiba Dan kina gani yanda ake fama dashi Kan mgnr kudin dawei niya da kike Masa da ciki ki ada nasu Musa mu sukai ko dubu dari biyarne “ lamra da Tai shiru nd listening to her maa ta kyabe baki tana mikewa tsye lkc guda “ gsky umma nifa na gaji komai akasamu kice a ajiye Dan jariri ni wlh na tsani cikin ma in Banda ya haura lkc abortion Dana Dade da zubda shege duk yabi ya hani rawar gaban hansti “ se kuma Tai shiru tana me cigaba da kunbure kun bure “ da dina dake wawta Taya Kika samu wa in an dinma ba samarin kine suka baki bah se ki komma ki sake wawuro Mana wasu” Tai shiru tana nazarin kalaman uwar tata” Allah umma? Ta fada ido waje? nifa da na hakura harse na haihu sbd cikin nawa an Soma ganesa Rana Nan  mAh mudansir sauran kadan yanfahinci dashi Amma  na Masa karya “ waya fada Miki? Cewar kulu “ tsarguwa de kikayi waye ma ze kalleki yace kina da ciki yanzu kin mance cikinki baya fitowa ra ayil aini a gansa harse kin kusa haihuwa yanzu abinda tunaninna yabani dama zuwa mukai aka kwantar dashi idan yaso inda bukatarsa se a daga shi daga baya Dan gsky bana so ace ya lallata Mana shirunmu  “ lamrah ta daka tsalle kamar bane karamin ciki bah” yanzu kikace wani Abu gsky Ina sanki kulu Allah ya barminke “ ko a jikin kulu Dan iyar tata ta Kira sunan ta ta Soma yake baki “ kokefa lamratu na Allah yay Miki albarka “ shiru sukai duk dinsu suna kalan kamalu dake shigowa hannunsa rike da buhun me girma “ kulu ta yafici lamra akan karta sake mgn tana kifce kifce idanu Dan ta San beze jisuba da slm ya shigo gdn kulu ta amsa ciki ciki yayinda lamra ta Mike tana turo baki gaba Dan aynzu haushin Kamalun take ji tun da kamanta dayay jiya a motar wani a chan kasan layinsu yazo hucewa ya Kuma taso keyarta har gd  Yana kallanta ta shige daki bece komaiba ya dire buhun gaban kulu Yana me sauke hannun rigarsa da ya nadesu“ wanan fah meye ka dire  a gaba na ?” ta tan baya tana kallan kayan cikin nuna ko in kulu Dan  she is  furioused of him“ guri kamalun ya samu ya zauna nan kusa da ita Yana me duban mahaifiyarta tasa “ doya ce na siyo a hanya , Ina baba ko ya futa ? Kulun ta Shiga zaro su manya manya kuwa masu kyau dinnan “ ya futa gun trader sa Mana ko sokake ya zauna muringa goga kafadu a tsakar gdn “ kamalu yay shiru Jin amsar data basa“ da abinci kuwa? “ eh akwei  Amma guntune Kuma lamra ce tace zataci anjima sede ka futa kannema a waje Dan Bilal ma dasu jauhara haka Nan Suka lamsa suka huce mkrnt Kamal ya Mike Yana cewa” to babu damuwa yanzude a dafa wanna karsu dawo babu abinci , in yaso idan sun dawo Kya Dan wari wata su mikawa sashen Abba “ wata harara tai Masa sanna tace” ba za a Mika bah idan Kuma ka matsa kwashe Kayan ka ka kaimu su chan duka mumu hakura Dan masu da neman suna“ he expects dat already from her dat why yay packaging ya ajeta daga Nan waje be sake mgn ba ya Mike Yana gyara huyan rigarsa sannan ya futa ya barta tana sababi” Kai ni Naga abinda ya dameni wanna kaddara su asma u da Amina na nemman halla kani duk sunbi su mallakemun da” tai kwafa tana bin kofar daya bi da harara..


Ni naga abinda ya isheni iyan arewapen abin babu kara ai hikenan..

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol