Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

da sauri tayi rejecting dinta da fadin “ na koshi siyama Dan ban Jima da cin abinciba” Nan de siyama ta futa ta barta da zummar zata je ta dawo Kai tsaye cloth dinta ta Sanja sanna ta wanke bakinta ta kwanta kasan cewar tayi wanka tun daxu sosai taji dadin kwanciyar tata duk wani posture nata will release her Bata re data ankaraba bacci yay awan gaba da ita . another morning ta farka lkcn eleven o clock Bata San haka lkc yaja ba lallae yau ta tabbatar da ta iya baccin safe har haka Dan a gd ko ranar weekend Bata bacci so long , bathroom ta fada wanka Tai da ruwan heater sanna ta futo simple dress tayi na doguwan Riga sanna ta fito parlon mamakin take duk girman gdn Amma Basu da wani yawa acikin se tarin iyan aiki har mutun  hudu kowacce da aikinta kusan karo suka kusa yi da siyama wacce ke kokarin zuwa inda take “ good morning khaulat”? Ta fada her face so wisely “ morning too “ ta mayar mata fuskanta da fara a “ yanzu momy da dady ke tan bayanki  muna breakfast Amma babu ke  shine nace barin tasheki dady yace a kyaleki ki baccin ki se gashi kin farka ma” “ bansan haka gari ya waye ba dakin tashe ni ai kafin ki futa”  “ banta shekiba cos u have to sleep enough ai da gajiya yanzu muje ki breakfast se mu je gaida hajja “ khaulat ta amsa batare da tasan wacce hajja dinba lkcn data Isa dining su momyn sunbar Kai Dan haka taji dadi Dan tasan baxata sakeba idan har suna Nan duk wani nau in abinci akwei shi agurin ta zuba plantain da soyyayan dankali Irish ta hada tea  in few minutes ta kammala sanna siyama ta sauko kasa kasan cewan Nan ta barta,atare suka fita ta babbar kofar suka bulla wata kofa dake at the stairs side se ganinsu Tai a haraban gdn daya part din suka nufa Wanda Shima a kayace yake sede plat ne shi siyama na leading su har suka Shiga parlon se tashin kamshi yake kamar na amarya wata babbar macece  zaune saman kujera hannun ta rike da rosery tana ja ahankali suka karasa ciki khaulat kuwa Banda raba ido babu abinda take Nan kujeran dake  opposite da Wanda tsohun ke kai suka zauna suna gaisheta tana amsawa tana kallan su a hankali” siyama mun kwana lfy ya momyn naki “ “ kalou hajja ya saukin jikin naki” “ jiki alhamdllh gashi har nama ci abinci nasha magani na wanna Kuma wacece siyama ?” Ta fada tana kallon khaulat wacce ta dan sunkuyar da kanta siyama na duban khaulat din itama to soma mgn”  hajja bana fada Miki diyar kanin momy zata zoba? to itace ai su nan ta khaulat suna daya suka ci da mom basma hajja “ “ ooh ooh se yanzu na gane ai ya Kika baro su iyar Nan” khaulat still kanta a kasa ta amsa Mata Nan suka zauna na wani Dan lkc siyama na Taya tsohuwar hira har de suka Mata slm suka futa sashin nasu suka koma lkcn momy na parlon sama azaune daya daga cikin me Mata hidima na zaune gefanta tana sauraran ta cike da ladabi” hajjiya eh akwei ragowan busashen kifi Amma gaba daya ragowan sauran nauika sun Kare,momy dake jinta ta girgiza Kai cike da gamsuwa tana duban siyama da khaulat dake karasowa cikin parlon suka karasa ciki sannu a hankali kowacce ta Sami huri ta zauna” shikenan hama babu damuwa abinda za ayi yanzu kije ki sanarwa da halimatu tazo Ina nemanta ni Kuma yanzu zan yiwa jibril mgn ya siyo duk abinda Babu Amma da Allah tunda Kinga bani nake Shiga kitchen din Nan ba kafin abin amfani ya kare gaba daya kuringa sanar Dani “ insha Allah hjy za akiyaye hakan “ cewar hama still kanta sun kwiye kafin ta mike ta bar parlon “ khaulat kun dawo kenan ya jikin hajja “? Da sauki momy tana mantanbayarki bakije kin dubata bane ?” Cewar siyama dake zaune Kan kujerar da momyn ke Kai khaulat kuwa se lkcn take gaida Mommy ta amsa tana me bawa siyama amsa dacewa” yanzu nake kokarin zuwa hama ta tsaidani , khaulat iyata ya kwanan ba kunta, khaulat ta Dan Yi side cheek smile tana fadin” momyn lfy alhamdllh” to Masha Allah ni barin leka sashen hajja “ta Mike tsaya har tankai ga fita se Kuma ta juyo tana kallan siyama “ yawwa siyama dadyn ki kafin ya fita yace idan Kuna butar zuwa wani wajen ki sanar Masa “ siyama ta amsa cike da murna har cikin ranta” ohk momy zan Masa mgn nabar phone Dina a daki “ nan momyn ta sauka down stairs yayinda siyama ta fuskanci khaulat wacce tun zamanta Tai shiru” what happen u keep quiet since ko baki San futa ne kinga dady bashi da matsala pls Kar kice a ah Dan I already know u dasan rashin futa Dan ban mance years back ba “ ta karashe mgnr kamar tasama khaulat din kuka hakan yasa khaulat Dan duburburce cewa” to shikenan ba zanceba maida hukan naki” dry sukai duk dinsu yayin da khaulat din ta ce bari ta dauko wayanta khaulat ta Mike ta nufin hanyar dakin nasu na yanzu gefan gadan ta  zauna Tai shiru she just remember her family member Abba da mama tana San Jin muryan su ya kamata ace ta Kira su taji yaya suke duk da cewa Abba ya kirata Bayan ta iso gdn a hankali ta matsa zuwa dayan side din gadon sanna ta zaro wayarta karkashin pillow data ajiyeta tun jiya da zata kwanta,number mama ta Shiga kokarin Kira Wanda tai nasara samunta lkcn data kusa tsinkewa shuruntai tana sauraran muryarn mama dake cewa” slm alaikum har sau biu se ana biyun tai Mata mgn “ hlo mama Ina kwana ?“ the voice dat she use feel like she want cry “ bata San nesa da mama tana San mama so mara misalaltuwa” iyar mama kuka za ayi neh ya kuke ya mama nafeesa da iyalanta” khaulat ta narke murya mama ta Santa fiye da kowa ko amurya tana iy gane ahalin da take ciki “duk suna lfy sunata tan bayan ku mama Ina Abba?” “ abbanki ya futa wajen aiki baki tanbayi umma ba Kuma” ji tai gabanta ya Fadi tai shiru ba tare da tace komaiba maman ce to sake mgn “ diyar mama ayi haka kuwa ai kya tanbaya kiji a wanni hali take ko har yanzu ana Nan da halin ne ?“ Jin abinda maman tace ya sata yin iyra dry tana cewa” a mama to ya take itama” oh khaulat ba dama har yanzu de kuruciya na nan akanki Naga randa Zaki hankali mama tana lfy Amma yauta tashi da zazzabi Amma zuwa yanzu taji sauki Dan har asibiti mukaje sede ba wani abu bane she is pregnant sun Kuma rubuta Mata drugs ya kamata ki kirata ki Mata sannu” shiru Tai tana lissafa mgnr maman Allah sarki mama duk tsahon lkc Nan datai tare da Abba itakuma tata jarabtar kenan na bazata haihu da Shiba Amma Bata cire rabo duk sanda tai sallah tana Mata adduar itama maman Allah ya Bata  Dan daxe na Mata addua Bayan ranta , mama nada kirkin da har yau Bata taba ganin kishiyar uwa irin taba Anya ma akwei? Koda ma akwei to tabbasa ba su da yawa mama uwa ce daya kamata ace itama ta haifi me Mata addua seta tuna dacewa to ke Kuma fah ai kema mama mahaifiyar kice azahiri Kuma seta Soma mgn” mama kullun Ina Miki adduar kema Allah ya baki naki Dan kafin tsufa ya tarad dake “ sosai jikinta yay sanyi kuka ya Shiga kokarin kwace Mata” diyar mama meye na kuka Kuma ko wana bawa da kika gani Allah ya riga daya rubutu duk abinda ze faru dashi tun Yana cikin mahaifiyarsa so stop crying kinji Kinga gdn mutane kikaje Kar suga bakon yanayi tunda nide nasaba da tabarar diyata Kinga be zaman lallae su suji dadin taba ki gaisheda mama nafessa da kyau kinji “ kusan ahaka hirar tasu ta kare ta sauke wayan still ranta baya Mata dadi idan ta tuno mama she start crying till ta gaji sannanta Mike ta huce bathroom face dinta ta wanke sanna ta dauro alwala Nan saman rug ta Shiga Kai kukanta ga Allah akan ya bawa mama haihuwa ta yanda itama zata san ta tsuguna ta haifa nan ma ta zubda hawaye sosai harde Tai karfin halin mikewa ta kwanta saman gadon lkcn da siyama ta shigo dakin barci ta ga tana yi Dan haka se ta futa ba tare data fada Mata abinda tazo fada Mata ba, washe garin ranar kuwa Manyan iya iyan momy suka arriving ko wacce da yaranta anty haulat da yaranta hudu Anna Banda basma se kannenta mace daya ragowan maza ne se me bi mata Khadija wacce taci sunan kakr ta tawajen mahaifi wato hajja safina Bata zo ba Dan a yanda momyn tace basa kasar ita da me gdn ta  khaulat ta sansu domin iya yensu suna Dora hotunansu a status dinsu haka gd ya cika da Kaya Kaya haulat kamar ta goya khaulat Dan tun zuwanta suke tare har yaranta ta Kora Wei sun takurawa khaulat din da karar game da suke playing a tap dinsu khaulat de Tai murmushi tana cewa” dakin kyale su anty muma fa gdn mu akwei yara sosai dan inde kinji shiru to suna schll ko tahfiz “  “ ai gara de suje chan suyi achna ni kaina na gaji wani lkcn Nan nake turo su wajen momy idan nai karatun na gaji bana samun isashen hutu Sam daga Nan Yi chan ni harna ma soma gajiya ma gaba daya rayuwar Dan Adam babu wani Abu Wei shi hutu kinsan Allah khaulat bana kwanciya se twelve up to one am nasha kaiwa sede Allah ya Kara Mana lfy kwei “  khaulat tace “  Amin anty akwei struggling through to reach everything in life”  “ haka fah komei ba  asamunsa da sauki arayuwa muryan Khadija data shigo parlon diyarta karama very magnificent tana binta tana rigima Wei seta Bata mug din dake hannunta “ oh God Kai  zara stop Mana u want me beat u oya sakeni” yarinya still tana rike maman tana kuka har suka karaso suka zauna khaulat ta dauke ta ganin yanda take kuka kamar zata shide “ kai Khadija ki kula ta Mana se kinsa iyar mutane ta suma “ cewar anty haulat din tana duban yarinya cike da tausayi”allah momyn basma I have tired Dame zanji lalle Sena Bata mug din hanuna kuma oat dinta nake hada Mata idan zafin ya konata fah? “ To ai seki ji da ita bfore bahaushiya ni inaga duk bakusan responsibility  na yaraba kar safina ma taji lbr ita Dan wayo momy ta kawo ta direwa to wlh bari su dawo.targata keyansa zanyi ya koma gdn tsohonsa muma abar namu iyayen su huta suyi namu suyi na iyaiyan mu bana iya da wanna gurmin ba” khaulat Kam tuni Tai nasara lallaba Zara har ta Dena kuka tana Hura Mata iska a kunnenta da fuskarta itama seta ce zata hurama khaulat din Wanda sede ta feshe ta da yahu idan ta kauche  se hakan yake Saka zaran dariya daukanta Tai ta Kuma karfi oat din ta huce da ita zuwa dakin nasu Zama tai kasan carpet din dakin zaran na zaune saman kafarta a hankali take bama cutie gurl din food dinta tana kallan fuskarta me hasken gaske da was So stunning yarinya tana birgeta matuka tana jin santa aranta like ta dauketa haka take ji cikin hikiman da take lallaba  Bilal  Dan mama kulu tun Yana karami itama Zara haka Tai Mata se kuwa abruptly bacci yay awan gaba da ita Nan ta kwantar da ita saman bed din tana me ja Mata duvet din da suke amfani dashi Dayake the wheather is so cold beside zaran ta kwana tan itama tana me kallan yanda yarinya take barci hankali kwance ba tasan itama sanda baccin ya dauke taba.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol