Free chapter · Read without an account

Chapter 11

by Maryam Usman · KOWA DA RABONSA

╔══════════════════════╗
  🌺🌺 *KOWA DA RABONSA* 🌺🌺
╚══════════════════════╝

 🌺 A Story Filled With Lessons, Destiny and Love🌺

 ✍️
> BY MARYAM USMAN MAMYY WRITER (FULANIN JAJIRTATTU)

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━

🏆 JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

✨ FIVE STAR WRITERS✨

📞 ***

📚 BOOK 2

📖 Page 11
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ


Bismillahir Rahmanir Rahim.

> Wane lokacin kaddara ce take zaɓa maka rabonka, wani kuma rabon nasa ne kaddara. Duk abin da ya zama rabonka dole ne ka yi haƙuri da shi.

~NOTE: Ban yarda da wani ko wata su yi amfani da littafina ba. Ban yi littafin nan da wata ko wani ba. Duk abin da kuka gani mallakina ne, bana so wani ya yi min copy ba tare da sanina ba.~

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━


Hawaye ta fara tare da cewa.
"Ka yi haƙuri Abbansu Nadiya ba zan sake bacci a ɗakin jarabawa ba, ba Ni da lafiya ban san abin da yake damuna ba, kullum sai na yi amai da sassafe amma Dr Maryama ta ce za ta kawo min magani don Allah ka faɗawa Abbana a maida Ni gida bana son Dr Nadraa ta duba Ni.."

Tausayi ta basu sosai duk sun san ta yi ƙarami da aure bare maganar ciki, cikin sanyin murya da tausayawa A Maina ya ce.
"Shatu M Madawaki mai yasa lokacin da ba ki da lafiya ba ki sanar da mu ba?....."

Katse shi M Madawaki ya ta hanyar kama hannunsa suka fita waje, office ɗin Dr Nadraa suka shiga A Maina ya yi mata bayanin komawar Shatu gida kamar yadda ta nuna ta so, babu ɓata lokaci Dr Nadraa ta shirya musu komawar gida.

Yusuf ne yake ja motar su kuma sun saka Shatu a tsakiyarsu, tun a motar Yusuf ya kira Dr Maryama, lokacin da suka shigo Daada ta gama sanar da duk wanda suke da alaƙa ta kusa da ta nesa, Shatu M Madawaki tana da ciki, har manta wa take da zancen cikin ya zuɓe.

Ganin Shatu ne ya sakata tashi tsaye tana riƙota, ita da M Madawaki ne suka zaunar da ita domin A Maina bai taimaka masa ba, sai ma baya da ya koma yana kallonsu.

Fitowa duk matan gidan suka yi tare da yi wa Shatu sannu, amsawa ta yi tana kwantar da kanta a kafaɗar Daada, sai hannayenta da suke hannun M Madawaki, Baba Malam ne ya fito da murmushi a kan fuskarsa ya ce.
 "Shatu M Madawaki ya jikin? Akwai abin da yake damunki yanzu?"

Ciza lips ɗinta ta yi tare da gyara zamanta ta ce.
 "Na ji sauƙi dama ciwon ciki na yi da safe, sai amai kuma dama kullum sai na yi amai.."

"Shatu M Madawaki ai da kin sanar da Ni abubuwan da suke damunki na san da yanzu ba mu yi asara babba irin wannan b....."

"Daada!.........."

Duk kallon M Madawaki suka yi da ya kiran Daada da cikakkiyar muryasa, sallamar Yusuf da Dr Maryama ce ta sa babu wanda ya sake magana, murmushi Dr Maryama ta yi tana sake kallon fuskar M Madawaki, saboda mamaki abin da Yusuf ya faɗa mata.

Sosai take mamaki M Madawaki da abin da ya faɗa mata ranar da ta zo duba Shatu, a zuciyarta ta maimaita.
"I want you to examine her, she was raped."

Murmushi ta yi tare da cewa..
 "Sir good afternoon."

Bai amsa ba sai tashi tsaye da ya yi yana kallon Dr Maryama, cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ya furta.
"From today, I don't want you to inform anyone else about what is bothering Eshaa, just inform me. Since when have you known she is carrying it, what prevented you from informing me?"

Matsowa A Maina ya yi yana kallon fuskar Dr Maryama da ta yi ƙasa da kanta, cikin sanyin murya wacce take nuna damuwa ya ce.
"It's all your fault, look we lost it even before we knew about it."

Kallonsu Dr Maryama ta yi tana cewa.
"I will be careful next time, I didn't know until yesterday, since that day I haven't gone again, and at first I was scared, I even only sent Yusuf a message, I didn't know how Sir would take it, considering what he told me at that time."

Shiru suka yi M Madawaki ya nufi ɓangarensa, Shatu Dr Maryama ta kamo tare da tambayar Daada ina ne room ɗin Shatu, Nanny ce ta nuna mata bedroom ɗin Daada, ciki suka shiga Dr Maryama ta zauna tana kula da ita har dare babu wanda ya sake ganin Shatu.

Sai karfe goma sha biyu na dare da su Hajiya Safiya da Hajiya Maryam suka zo, su Baba Haruna ma a daren suka zo, Anne ce ta takura dole sai ta ga Shatu, shi ne a lokacin suka samu shiga bedroom ɗin.

Bacci take iya Dr Maryama suka yi magana da ita, duk sun jin daɗin ganin yadda ta ke kula da Shatu.

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Washegari ranar kuwa tun asuba su Banisha suka shiga room ɗin, har lokacin bacci take yi, hira suka zauna yi da Dr Maryama wacce ta biye musu, sai bakwai na safe da M Madawaki ya shigo duk suka fita har Dr Maryama ɗin, domin ba shi damar ganawa da Matar tasa.

Zama ya yi yana kallon fuskarta da ta rame sosai, babu komai sai hanci, shafa kanta ya yi, a zuciyarsa yana nema mata afuwa a wajen Ubangiji.

Yana zaune har ta farka, taimaka mata ya yi ta zauna tana kallonshi, lumshe idanuwansa ya yi tare da kwantar da murya ya furta.
"Sorry ya jikin? Kina jin wani abu ne yanzu?"

Riƙe hannayensa ta yi tare da nuna masa bakinta tana murmushi, shi ma murmushi ya yi tare da rufe bakinsa yana kawai da kai.

A hankali ta sauka daga saman bed ɗin tana shiga toilet, kafin ta rufe ƙofa ta ga ya shigo, ido ta zaro za ta yi magana, ya ɗora yatsansa saman lips ɗinta.

Dole ba dan ta so ba ta yi shiru, tana kallonshi, brush ya yi mata, ita dai kallonshi kawai take, wanka ta ga yana ƙoƙarin yi mata ta fashe da kuka tana riƙe hannunsa.

Sautin kukan ne ya saka Daada buga ƙofar toilet ɗin tana cewa.
"Lafiya kike kuka a toilet Shatu ko wani abu kika gani?"

Rufe bakinta ta yi da hannayenta, tana girgiza kai, M Madawaki ne ya juya zai fita daga toilet Shatu ta yi sauri riƙe hannunsa, shiru duk suka babu mai bakin magana, har Daada ta gama abin da za ta yi a room ɗin ta fita.

Shi ne ya fara fitowa, ya jima a zaune sannan Shatu ta fito, ganinsa a bedroom ɗin ta yi saurin juyawa za ta koma ya dawo da ita, tare da rungumota yana shafa kanta zuwa wuyanta, zamewa take son ya yi, amma M Madawaki bai bata damar hakan ɗin ba, sai hannunsa da ya zura cikin towel ɗin jikinta yana shafa mararta.

Saura kaɗan Shatu ta sume masa, murmushi kawai ya yi tare da cigaba da shafa mararta ta domin mamaki yake wai Eshaa ce ta iya ɗaukar ciki, cikin ma nasa, kukan Shatu ne ya dawo da shi nutsuwarsa.

A hankali ya saketa ta yi saurin kwanciya a saman bed ɗin tana rufe jikinta domin garin gudu ta bari towel ɗin a hannun Abban nata, towel ɗin ya ajiye mata tare da fita daga bedroom ɗin.

Ajiyar zuciya ta sauke tana kallon bayansa, yana fita ta fashe da kuka tana cewa.
"A'uzubillahi minash-shaiɗanir-rajim! Na sha uku me yake damun Abbana wacce kalar rayuwa ya ɗauƙo Inna Lillahi Wa'inna Ilaihir Raji'una Abbana so yake ya maida Ni karuwar gida...."

Ƙarar buɗe ƙofa da ta ji ne ya sakata sake rufe jikinta gabaɗaya, muryar Rahmah da ta ji, ya sa ta yi saurin buɗe ido tana kallonta, a hankali Rahmah ta ƙaraso tana zama gefen bed, towel ɗin da M Madawaki ya ajiyeta ta ɗago tare da miƙewa Shatu.

Karɓa Shatu ta yi tana ɗaura sannan ta fito, rungume Rahmah ta yi tana ƙanƙameta, cike da tausayawa Rahmah ke shafa kanta tare da yi mata magana a kunne, a hankali take rage sautin kukan nata har ta yi shiru tana sauke ajiyar zuciya.

Kaya Rahmah ta taimaka mata ta saka a jikinta sannan ta kwantar da kanta a cinyar Rahmah tana lumshe idanuwanta cikin damuwa sosai ta ce.
"Umminsu Nadiya kin ga fitar Abbana a room ɗin ko? Don Allah ki rufa masa asiri ba halinsa ba ne, ƙaddara ce...."

Murmushi Rahmah ta yi tare da cewa.
 "A'a Shatu M Madawaki ni ban ga Abbanki ba, mai ya faru? Wani abu ne yake faruwa? Me ya aikata kike cewa ba halinsa ba ne?"

A hankali Shatu ta sauke ajiyar zuciya tare da goge hawayen fuskarta, murmushi dole ta yi tana da cewa.
 "Babu komai."

Lumshe ido Rahmah ta yi tare da shafa kanta, a ciki zuciyarta kuwa cewa.
"Allah Sarki Shatu ai na ga abin da ya faru, shi ma M Madawaki Ni ya gani ya saka shi fita."

Dr Maryama ce ta shigo tana sake dubata sannan ta yi mata sallama domin za ta fita aiki, tashi Shatu ta yi tana kama hannunta suka fito falo, har bakin ƙofa ta rakata, sannan Dr Maryama ta sake jaddada mata tana sha ruwan zafi, ɗaga mata kai ta yi tana kallon fuskar A Maina da yake kallonta.

Matsa masa hanya ta yi tana cewa.
 "Good morning Abbansu Nadiya."

Kanta ya shafa yana kamo hannayenta, tsakiyar falon suka dawo, yana kallon M Madawaki da yake masa magana da ido, fahimtar abin da M Madawaki yake faɗa masa ne ya sa shi kallon Shatu tare da cewa.
 "Kin yi breakfast?"

"Na ƙoshi bakina babu daɗi bana son cin komai..."

Shiru falon ya ɗauka babu wanda ya yi magana, har su Rima suka fito da shirin tafiya school, hannunta ta cire tana kallon fuskarsu, murmushi Nimrah ta yi mata tare da cewa.
"Hey."

Dariya ta yi tana kallon Banisha, Meerah ce ta rungumeta tare da cewa.
 "Shatu M Madawaki ya jiki?"

Cikin farinciki ta ce.
 "Baby's yaushe a gari? Meerah dama muna da exam ne yau?"

Inayaa ce da take breakfast ta ce.
 "Eh jiya ma mun ji ke ce kawai ba ki yi exam ɗin ba....."

Bakinta na rawa ta ce.
 "Ni ai ban san za mu yi ba, yanzu ta wuce ne kenan.."

Dariya Inayaa ta yi domin so take baƙin ciki ya kashe Shatu, ta ce.
 "To ai ba iya jiya ne ba ki yi ba, ke da kullum kike bacci a ɗakin jarabawar ai ki sa a ranki duk babu wacce kike ci, Ni a shekarata ma ki haƙura do....."

"Ke!

"Inayaa!

Shiru ta yi sakamakon kiranta da A.Maina da M Madawaki suka yi lokacin guda, tashi M.Madawaki ya yi tare da zuwa gaban Shatu zai kama hannunta ta matsa daga kusa da shi, tana kuka sosai.

Tashi Baba Malam ya yi tare da cewa.
 "Meerah ku tafi kada lokaci ya wuce Shatu M Madawaki mu bada ana yi mata wata WAEC.."

Hannayen Baba Malam Shatu ta riƙe tana kuka sosai, zaunar da ita ya yi yana kallon su Rima da suka tsaya duk suna hawaye, cikin kuka ta ce.
"Baba Malam ina so na yi exam ɗinna da kaina Allah na daina bacci a ɗakin jarabawar ba zan sake ba ka yi haƙuri...."

Tausayi ta ba su har Baba Malam ɗin, M.Madawaki kuwa bedroom ɗin Daada ya shiga yana ɗauko mata kayan Makarantar A.Maina ya bawa domin ganin yana matsowa inda take, take guduwa.

Baba Malam, A.Maina ya bawa kayan tare da kwantar da murya ya ce.
"In za ta iya Baba Malam ka yi haƙuri su tafi tare."

"Amma sai ta ci abinci."
M.Madawaki ya furta cikin sanyin murya.

Farinciki ne ya kama Daada ta karɓi kayan sannan ta zaunar da ita, Rahamah ce ta zubata mata abincin, kaɗan ta ci ta nuna bata so, M.Madawaki ne ya ce su rabu da ita, cikin sauri ta shirya suka fito, M.Madawaki ne da kansa ya kaisu school ɗin, amma Shatu bata yadda ya yi mata magana ba, motar na tsayawa ita ce ta fara fita.
━━━━━━━★━━━━━━━━━━━

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol