Free chapter · Read without an account

Chapter 12

by Maryam Usman · KOWA DA RABONSA

╔══════════════════════╗
  🌺🌺 *KOWA DA RABONSA* 🌺🌺
╚══════════════════════╝

 🌺 A Story Filled With Lessons, Destiny and Love🌺

 ✍️
> BY MARYAM USMAN MAMYY WRITER (FULANIN JAJIRTATTU)

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━

🏆 JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

✨ FIVE STAR WRITERS✨

📞 ***

📚 BOOK 2

📖 Page 12
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ


Bismillahir Rahmanir Rahim.

> Wane lokacin kaddara ce take zaɓa maka rabonka, wani kuma rabon nasa ne kaddara. Duk abin da ya zama rabonka dole ne ka yi haƙuri da shi.

~NOTE: Ban yarda da wani ko wata su yi amfani da littafina ba. Ban yi littafin nan da wata ko wani ba. Duk abin da kuka gani mallakina ne, bana so wani ya yi min copy ba tare da sanina ba.~

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━

Farinciki ne ya kama Daada ta karɓi kayan sannan ta zaunar da ita, Rahamah ce ta zubata mata abincin, kaɗan ta ci ta nuna bata so, M.Madawaki ne ya ce su rabu da ita, cikin sauri ta shirya suka fito, M.Madawaki ne da kansa ya kaisu school ɗin, amma Shatu bata yadda ya yi mata magana ba, motar na tsayawa ita ce ta fara fita.
━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Cikin sanyin jiki ta yi exam ɗin, sai ƙarfe biyu, sannan Yusuf ya dawo da su gida, tare da su Nimrah ta ci abinci, kuma alhamdulilah jikinta ya yi sauƙi sosai, babu abin da yake damunta ko da Dr Maryama ta dawo hira kawai suka yi, ta tafi gida.

Ranar ba su fito falo ba, komai a bedroom ɗin Daada suka yi, duk masifar da Daada take musu, sai karfe goma na dare, suka komai bedroom ɗin Rima, a can suka kwana, ko da asuba da M.Madawaki ya zo duba Shatu bai sameta ba.

Dole sai ɓagarensa ya komai domin ba zai iya tambayar wani inda take ba, gari na yin haske suka fita daga gidan, babu wanda ya sani, sai zuwan Dr Maryama a nan aka san ba sa nan.

Rain kowa sai da ya ɓaci, Omar Aminu Madawaki da Shamsudeen ne suka fita nemansu, dalilin kiran wayoyinsu da aka yi babu wacce ta shiga.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
A ɓangarensu kuwa tun safen da suka fita yawo suke wajajen hutawa suke ji, cikin farinciki sai yamma suna shirin dawowa gida ne suka ga Inayaa da Rahim Matawalle.

Mamaki suka yi sosai Shatu kuwa hawaye ta fara tana nuna Inayaa da yatsa bakinta na rawa ta ce.
"Ni Rahim Matawalle za ka ci amana da Sister kuke soyayya? Yaya Muhammad bai yi magana da kai ba?"

Dariya Inayaa ta yi tare da cewa.
 "Shi fa budurwar yake so cikakkiya ba budur bazar ba ko Rahim Matawalle?"

Gyara tsayuwarsa ya yi tare da cewa.
 "Eh haka ne Ni buduwa nake so na aure ba sauran tsoho ba, wacce ta yi cikin shege a cikin gidansu,ai kin bani mamaki Shatu M Madawaki, amma babu komai na godewa Allah da ya nuna min su waye ku Ke da Mahaifinki...."

Zaro ido Shatu ta yi tana ja baya, hawaye na zubowa a idanuwanta, kafin su Rima su ankara ta zuɓe a ƙasa tana kuka na fitar hankali, Meerah ce ta tsaya tana maida wa Rahim Matawalle martani maganar da ya yi, Rima da Nimrah suka saka Shatu a mota.

Banisha ce ta ja motar da mugun gudu, kafin su isa Madawaki Dynasty Shatu ta fita haiyacinta, dole sai kamota suka yi suna shiga cikin gidan da ita.

Duk tashi suka yi ganin sun shigo da Shatu cikin ruwar murya Daada ta ce.
"A'uzubillahi minash-shaiɗanir-rajim! Inna Lillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un! Ni Aishatu mai zan gani wannan wacce masifar ce...."

Da sauri Baba Malam ya taso suna karɓi Shatu daga hannunsu Rima, jikinta ya yi sanyi kamar kankara, idonta a rufe amma hawaye na bin kumatunta.

"Ku shiga ciki da ita, ku kwantar da ita. Daada ki yi shiru, ki yi istigfari!"

Cikin falon suka shiga da ita, Daada na biye da su tana kuka, Innayi ma ta rike bakinta.

Buɗe ido Shatu ta yi a hankali, tana kalli Daada da ke kuka a kanta, sannan ta kalli Banisha, Meerah da Nimrah dake tsaye a jikinta.

Cikin rawar murya ta ce.
"Daada... Rahim... Rahim ya ce ni... ni... Ba buduwar ba ce...

 Kasa karasawa ta yi sai fashewa da ta yi da wani sabon kuka, wanda ya fi na baya ciwo..

A Maina ne ya fara tambayar abin da yake faruwa, shiru duk suka yi babu mai bakin magana, sai da Baba Malam ya yi musu tsawa sannan Nimrah ta ce.
 "Inayaa A Maina ce ta samu saurayin Shatu M Madawaki ta ce wai Shatu ta yi cikin shege, ita ba buduwa ba ce wai kuma Abban Shat....."

Ƙasa ƙarasa maganar ta yi, tana rufe bakinta da hannayenta, Hajiya Safiya ce ta yi saurin cewa.
"Dama yarinya nan Yaya Maina ba mutuci ne da ita ba, wannan ai ɓata suna ne.."

Cikin zafin zuciya A Maina ya kamo hannayen Shatu yana miƙar da ita tsaye.
"Ke! Wai dama ba ki da hankali a yi miki aure kina kula samari yaushe kika yi saurayin? Da auren MAMUB a kanki kike kula wasu banzayen yara? Zan fara ta kanki kafin ita marar mutuncin ta zo......"

Janta ya fara yi ta kwanta tana ihu, M.Madawaki ne ya taso zai karɓeta A.Maina ya yi saurin ɗagata cak yana nufar ɓangaren M.Madawaki, tare da rufe ƙofa.

Bayansa M.Madawaki da Daada suka bi, kafin su isa ya shiga bedroom ɗinta na ɓangaren tare da rufewa ita kuwa ihu take kamar za'a zare mata rai.

Duk yadda suke buga ƙofa A Maina bai buɗe ba, dole sai zama suka har sauran da suka shigo.

A ɓangaren Shatu da A.Maina kuwa yana shiga bedroom ɗin, ya zaunar da ita a gefen bed ɗin shima ya zauna, hawaye fuskarta ya goge mata tare da saka hannunsa yana rufe bakinta da take ihu.

Dole sai shiru ta yi tana zaro ido..
"Na so na zane miki jiki yau amma dalilin auren MAMUB da yake kanki ya sa zan rabu da Ke!. Haba Shatu M Madawaki wanne irin tozarci ne wannan? Ai ɓata wa MAMUB kike son yi, ke fa MATAR AURE CE kike kula samari ,A'uzubillahi minash-shaiɗanir-rajim!."

Shiru ya yi tare da cire hannunsa da yake bakinta yana kallon fuskarta.
"Yau ita ce ranar da na rakoki ɗakin Mijinki ko da wasa bana son sake ganinki a ɓangarensu Daada, fita ma daga yau babu ita, ina sake sanar da Ke, aurenki da na karɓawa Abbanki a wajen Baba Malam duk abin da Hajarah ta sanar da Ke ƙarya take.."

Fashewa da kuka ta yi tana ƙoƙarin riƙe hannunsa, tashi tsaye ya yi, tare da nunata da yatsa.
"Duk ranar da na shigo gidan nan na ga ba daidai ba, jikinki zai faɗa miki, ina so ki zama mace ta gari a wajen Mijinta ki yi masa biyayya sannan ki zama mai sirri, komai da kike gani a cikin aure sirri ne, duk ranar da na ji wata magana wacce ta shafi zaman aurenki a cikin gidan nan, wallahi sai na ba ki mamaki.."

Ihu ta sake mai karfi tana ɗora hannayenta saman kanta, za ta yi magana ya ɗora yatsansa saman lips ɗinta tare da cewa.
 "Bana son kalma ɗaya ta fito daga bakinki.."

Juyawa ya yi yana fita daga bedroom ɗin, ƙarar buɗe ƙofar ya sa duk suka tashi, kallonsu ya yi ba tare da ya ce komai ba, ya juya zai fita daga falon M.Madawaki ya riƙe hannunsa cikin sanyin murya ya ce.
"Bana so ka yi wa Inayaa ko da magana ce..."

Duk kallonsa suka yi da mamaki, cikin jin haushin Hajiya Safiya ta ce.
"Amma Yaya Muhammad ai Yarinya nan duka ne ya kamace ta, gaskiya Yaya Maina ka yi mata dukan mutuwa...."

"Ke! 
Shiru Hajiya Safiya ta yi, cire hannunsa A Maina ya yi tare da fita ba tare da ya ce komai ba, su ma ɗaya bayan ɗaya suka fara fita ganin Shatu bata fito ba, iya M Madawaki suka bari a falon.

A hankali ya shiga bedroom ɗin tare da ɗagata daga ƙasan Carpet ɗin da take kwance, saman bed ɗin ya kwantar da ita, ta yi saurin tashi tana kallon fuskarsa.

Lumshe idanuwansa ya yi domin bai san abin da zai faɗa mata ba, yana cikin tunani ya ji ta rungume shi tsawon lokaci suna a haka har ta ji sauƙi abin da take ji cikin sanyin murya ta ce.
"Abbana....."

"Na'am Eshaa."

"Wai na yi ciki?"

Shiru M.Madawaki ya yi na ɗan lokaci sannan ya ɗaga da kanta cikin sanyin murya ya furta.
 "Cikin ne bakya son ko kuma mai ciki?"

Shiru ta yi tana rasa abin da za ta faɗa, zuba mata ido ya yi tare da cewa.
"Ni ne bakya so ko?....."

Cikin kuka ta ce.. 
 "A'a Abbana Ni.....Ni.... Ni."

"Eshaa bana son wannan kukan."

Shiru ta yi, suka yi zaman kurame, lokacin sallar magriba ne ya tashi M Madawaki, tana kallonsa ya fita, ita kuma ta shiga toilet, kuka ta yi sosai tana bawa kanta haƙura, lokacin da ta fita har zazzaɓi ya kamata dole sai kwanciya ta yi tana rufe jikinta.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━
Duk da M Madawaki ya hana A Maina yi wa Inayaa magana, sai da ya saka Muhammad ya zani masa ita, tare da saka a kira masa Rahim Matawalle.Warning ya yi masa na kada ya sake kula Inayaa.

Baƙinciki sosai Zulaihah ta yi tana faɗar baƙaƙen maganganu, duk gidan babu wanda ya kulata, daga ita sai Inayaa suka yi ihu su suka gama, sannan Zulaihah ta rakata Inayaa Madawaki Dynasty domin har yanzu suna da burin M Madawaki ya aurin Inayaa.

A ɓangaren M Madawaki kuwa bai shiga gida ba, sai karfe takwas na dare, abinci Daada ta bawa Hajiya Maryam ta kawo masa, ko da ta shiga ya shige bedroom ɗinsa zama ta yi har ya fito sannan ta fita.

Tana fita ya shiga bedroom ɗin Shatu, halin da ya sameta a ciki ne ya ɗaga masa hankali, Yusuf ya kira domin ya kira masa Dr Maryama, ba'a ɗauki lokaci ba, sai ga Yusuf da Dr Maryama har falonsa, domin ta ƙofar baya suka shigo.

Bedroom ɗin Shatu ya nuna mata, yana kallon Yusuf, cikin nutsuwa Dr Maryama ta shiga da sallama a bakinta, da saurin ta ƙarasa saman bed tana ɗago da kan Shatu, zafin zazzaɓin jikinta ta fara rage mata sannan ta yi mata allurer, a hankali zazzaɓi ya sauka ta fara sauke ajiyar zuciya tare da kamo hannayen Dr Maryama.

Murmushi Dr Maryama ta yi tana shafa kanta, cikin sanyin murya Shatu ta ce.
"DR Maryama amma a nan za ki kwana ko?"

Dariya Dr Maryama ta yi tana cewa.
"A'a gida zan koma ai jikin ya yi sauƙi sosai....."

"A'a Dr Maryama Ni tsoron Abbana nake ji don Allah ki zauna mu kwana, kin ga Abbansu Nadiya ya hana ni fita daga ɓangaren nan Ni kuma ina tsor...."

Murmushi Dr Maryama ta sake yi tare da gyara zamanta cikin sanyin murya da kwantar da hankali ta ce.
"Haba Shatu M Madawaki, ai babu tsoro tsakanin ma'aurata shi fa Sir Mijinki ne babu abin da zai miki wanda zai cutar da ke, don Allah ki kwantar da hankalinki ku zauna lafiya mu samu wani rabon tun da waccan ya zuɓe....."

Cikin kuka Shatu ta ce.
 "Dr Maryama ke ma ki yadda akwai aure tsakanina da Abbana? To Ni gaskiya bana so, don Allah ki taimaka min ban san yadda zan yi ba..."

Shiru Dr Maryama ta yi, tana tunanin kalaman Yusuf da yake cewa ta koyawa Shatu yadda ake kula da Miji, murmushi ta yi tare da cewa.
"Na yadda da auren da yake tsakaninku, kuma kun dace sosai, Ni a shawarata ki yi haƙuri ku zauna da Abbanki duk abin da mace take buƙata a cikin rayuwar aure ina da ya ƙinin za ki samu.."

Shiru Shatu ta yi tana kallon fuskar Dr Maryama da take cewa.
"Ko kin ce bakya son auren nan to wahalar da zuciyarki za ki yi, kin san dai babu saki a aurenku, shi dai ya karɓeki a matsayin matarsa ina so don Allah Shatu ki karɓe shi a matsayin Miji.."

Kuka Shatu ta fara mai ratsa zuciya, ta san duk abin da Dr Maryama ta faɗa gaskiya, ko da Abbanta zai raba igiyar auren da yake tsakaninsu, sai Abbansu Nadiya ya hana, rungumo Dr Maryama ta yi tare da cewa.
 "Wai da gaske na yi ciki?"

Dariya Dr Maryama ta yi tare da cewa.
 "Gaskiya ne da ake cewa KOWA DA RABONSA ni na yadda wani baya zaɓan rabon wani, tabbas Allah ya azurta M Madawaki da ciki amma bai ɗau lokaci ba ya zuɓe..."

Shafa cikinta Shatu ta yi tare da nuna cikin, bakinta na rawa ta ce.
"Kenan Abbana yana haihuwa? Kuma ya ban ji motsin cikin ba? Kuma Abbana ya yi farinciki?"

Tashi Dr Maryama ta yi ganin kiran Yusuf, shafa kan Shatu ta yi tare da cewa.
 "Abbanki zai shigo yanzu ki tambayar shi duk abin da ya faɗa Ni ma sai ki sanar da Ni ko?"

Murmushi ta yi tana kwanciya, Dr Maryama bata jima da fita ba, M Madawaku ya shigo hannunsa ya ɗora a wuyanta ya ji babu zazzaɓin, shafa wuyan ya fara Shatu ta riƙe hannunsa tana tashi zaune.

Kallon shi ta yi, ta ga ya yi shirin kwanciya sai ƙamshi yake yi, lumshe idanuwanta ta yi tana juya masa baya ta kwanta, ɗagota ya yi tare da ɗora mata cup ɗin da ya shigo da shi, a saman lips ɗin kallon fuskarsa ta yi ya ɗaga mata gira.

A hankali ta fara shan tea ɗin da ya haɗa mata mai kauri sosai, tas ta shanye, shi ne ya fita da cup ɗin sannan ya dawo, hannayenta ya kama zuwa toilet, brush ya yi mata, ta yi alwala suka fito.

Kyakkyawan kayan bacci ya ɗauko mata, tana shirin karɓa ya girgiza kansa, yana riƙe hannunta, tana ganin ya fara cire mata kayan jikinta ta yi saurin rufe fuska, ba tare da ta motsa ba, har ya sauya mata kayan, ya kwantar da ita, shi kuma ya ɗauƙo laptop ɗinsa ya fara aiki.

Ranar a bedroom ɗin M Madawaki ya kwana Shatu bata sani ba sai da asuba da farka, ta jita a jikinsa, motsinta ne ya tashe shi, ya kunna hasken room ɗin, juya baya Shatu ta yi tana turo baki, bai kulata ba sai toilet da ya shiga, yana shiga ta fara hawaye domin ta tabbatar da maganar Dr Maryama da ta ce Abbanta ya karɓeta a matsayin matarsa tana cikin kukan ya fito ɗaure da towel ɗinta.

Fashewa ta yi da sabon kuka mai ƙarfi, tare da shigewa toilet ɗin da gudu, M Madawaki kuwa fita ya yi zuwa nasa bedroom ɗin, a can ya shirya ya fita Masallaci bai dawo ba sai bakwai na safe, a hankali ya tura ƙofar ya ji ta rufe, murmushin gefen baki ya yi tare da saka number's buɗewa, mamaki ya yi ganin ta sauya password ɗin ƙofar.

Master bedroom ɗinsa ya shiga, a can ya kwanta sai karfe goma sha ɗaya ya fito, a zaune ya sameta tana kallon wayarta da Mummynta take kira, wayarta da take ƙara ya ɗauka tare da cire SIM CARD ɗin ya ƙarya.

Zaro ido Shatu ta yi tana kallon fuskarsa,bedroom ɗinsa ya koma babu jimawa ya fito ko zama bai yi ba Yusuf ya shigo, cikin girmamawa ya gaida Uban gidan nasa tare da kallon gefen da Shatu take zaune ya ce.
"Good morning Miss Shatu..."

Kallon da M Madawaki ya yi mata ne ya sa ta yi ƙasa da kanta ta ce.
"Sorry Uncle Yusuf good morning."

Murmushi ya yi ba tare da ya amsa ba, ya miƙawa M Madawaki sabon SIM CARD ɗin da ya shigo da shi, fita ya yi daga falon, yana fita ta fashe da kuka cikin kuka ta ce.
"Abba ina so SIM CARD ɗinna fa...."

Yatsan hannunsa ya buga saman lips ɗinta tare da janyota jikinsa, kwantar da murya ya yi tare da cewa.
 "Waye ya ce ki sauya password ɗin bedroom ɗinki?"

Cire jikinta take son yi amma M Madawaki ya matseta, dole sai haƙura ta yi, kuma har lokacin bata ba shi amsa ba, sai da ya sake cewa.
 "Waye ya koya miki rufewa Miji ƙofa tun kina ƙaramarki?"

Dukan ƙirjinsa ta yi tana turo baki tare da cewa.
 "Ni bana so kana shiga min bedroom jiya fa tare muka kwana, ba na so don Allah Abbana ka daina...."

Murmushi ya yi tare da cirota daga jikinsa kallonta ya yi na ɗan lokaci sannan ya ɗaga wayar hannunsa yana magana a hankali, sauke wayar ya yi tare da kamo hannunta.
"Bana raba ɗaki da mace..."

Kafin ta yi magana ya tashi yana buɗe ƙofar falon, Baba Jamila ce da Hindu suka shigo har ƙasa suka gaida shi, tsakiyar falon ya dawo suma suka zauna a ƙasan Carpet, gaida su Shatu ta yi tana kallon fuskar Abban nata.

"Daada ta sanar da ku bana buƙatar hayaniya Baba Jamila ke ɗaya na amince ta yi min abinci..."

Baki na rawa Baba Jamila ta ce.
 "In sha Allahu Alhaji, ai Daada ta yi mana bayani kuma in sha Allahu za mu kasance yadda kake so muna godiya da ake dawo da mu ɓangarenka.."

Tashi ya yi tare da kamo hannun Shatu yana kallon agogon hannunsa ya ce.
"Good ku fara aikin yanzu, ina buƙatar breakfast.."

Master bedroom ɗinsa ya shiga da Shatu wacce ta rufe ido,tura ƙofar ya yi tare da zaunar da Shatu gefen bed ɗinsa, ya nufi toilet, zai shiga kenan ya juyo Shatu ya ga tana ƙoƙarin fita ya janyota a hankali tare da yi mata wata kyakkyawar runguma ta bayan yana matseta a cikin jikinsa hannuwansa ya ɗora saman shafaffen cikinta yana shafa wa zuwa mararta wacce yake mamaki yadda ta iya ɗaukar cikinsa.

Cikin wani hanayi yake shafa inda yake so a jikinta har lafiyyun kirjinta masu taushi wanda babu bra a jiki, sake shigar da ita jikinsa ya yi sosai yana sauke wasu numfashi a jejjere wanda suka kusan sumar da Shatu wacce ta yi mutuwar tsaye cikin tsananin tsoro da firgici, domin riƙon da ya yi mata bana wasa ba ne, jikinta ne ya dauki rawa idanuwanta na rufe tana kasa motsawa dalilin bugun da zuciyarta take mata.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol