Free chapter · Read without an account

Yar mai gadi Chap 7

by Quenneriya · Yar mai gadi

Ana sawka daga school Asiya koh tsayawa fira batayi bah da kwarta Nadia ta kamo hanyar gidan dan yunwa taka ji sosai ita fah, idan tana jin yunwa toh batada wayo koh kadan ….
Toh dama kawar tata dawkar ta ake zuwa ah motar gidan su dan wataran suna rage mata hanya… duk da Bata son hakan a ganinta 
tsusa kaine…

 Tana zuwa gidan direct bangaren inna ta huce.. Dan cen ne kaya zatayi shagwaba san ranta ah biye mata…
idan dan mama ne duka zatasha Wallahi….
Salllama tayi cikin gajiya da yunwar da take jin … sana ta shiga falon Inna ce zawne ta gwara Alkama dan zatayi abu da ita..
ta ammsa Sallama tace ….kaii lafiyarki daga zuwa sai ki yarda jaka …
Asiya tace … wayyo cikina tana dawra hanunta akan cikin…
Ayyy Inna kusan kifar da abinda ke cikin robar tayi tace meye waiii Innalilahi ke lafiya ????
yunwa …Yunwa… Inna cikina da kayan dake cikin cikin har motsi suke please ban abinci…. 
duk a kokarin asiya na nunawa inna yunwar da take jin…
Inna tace  ni yau ban girka komai bah amma bari naje gurin Zara’u koh binta idan dun gama su zuba miki…
Asiya ta dan mike tace ….bari naje da kaina kafin ki kama yunwar tamin illa… 
Inna. tace zakiyi iya Asiya yace bari naje 
ta mike ta fita ba kuzari koh kadan ah jikinta ta huce bangaren su … 
tana zuwa tayi sallama mama ce zawne , tana rike ta littafin azkar a hunnunta tana karantawa !!!
ta amsa sallamar sanan ta kwaleta ganin yadda take da bata fuska kamar zatayi kuka tace lafiya ???? 
Asiya tace mama akoy abinci ???
mama tace ban gama bah …. 
Asiya rufe ida nunta dan dama tayi tunanin haka tace toh Shikenan dama yunwa nake ji shineh nace bari naga idan kin gama girki tunda ba’a kai mana abinci bah nida Inna 
 mama tace …Ohhhh ayy Shikenan !!  
yawa baban ki ya tafi abuja tafiyar gwagawa ce ta kama shi….
Tace Allah ya tsareshi ya kiyaye hanya… ta mike tace bari naje na gaida Ummy kafin k gama girki….
Mama tace ok ….
Asiya koh a ranta tasan bah wani dawowar da zatayi dan tanacin abincin bangaren Ummy koh wajen inna bazata koma bah sallah kaway zatayi tayi kwanciyar ta wajan Ummy ….
haka koh akayi dan Ummy ta gama abinci tuni 
Asiya na durawa cikin abinci tayi sallah anan dan karamin falo da me aikin Ummy take dan zama watarn idan ta gama aiki dan hutawa kafin ta tafiyar ta !!!
anan kan katuwar katifar kah baje sai baci….
tun kusan 4 take bacci ga 6 tayi batayi sallah la’asar bah …..
Inna daii jin asiya shuru kawy ta sabi mahafi ta tafi bangarensu nemanta …
amma mama tace daga zuwa gaida Ummy bata kara ganinta ta bah har abinci ta ma Gashi cen ….
inna tace Toh !!!!! kaiii jama’a 
ta huce huce ta tafi bangaren Ummy ….
tana zuwa Ummy da kanta saida tayi dan mamaki dan da yuwa Inna ke shigowa bangarenta idan ba da kwakwaran abu bah ..
Ummy ta gaida inna tace sanan ta tambayeta koh tana bukatar wani abu da za’a yimata 
inna taxe waii yarinyar nan Asiya dazu daga ta zo ta gaidake kaway sai bata dawo bah gashi har yamma tayi koh uniform bata shire bah … daga zuwa neman abunci !!!!
Ummy tace tabas ta shigo nan taci abinci amma fita tayi bayan ta gama ci 
Inna ta rabka sallati tana cewa ” Innalilahi wa’ina ilaihi raju’un ni bakura na shiga uku inna yar nan ta shiga ….. yau naga abunda ya isheni be ishi Allah ” 
Inna harta fara cewa Asiya ta bata sai kace wata yar karamar yarin !! 
mai aikin daga taya Ummy aiki ce da taji abinda yake faruwa dan tana kichten shi eh ta fito tace 
Aiko dai idan wanan Asiya kike nema tana dakin nan tunda nazo dana shiga dazun na ganta kwance ….
da fari na dawka baki akayi saida na kuma kwallan ta kyau sai naga ay itace amma basan koh ta tashi nah dan tun dazu. ne ta gama fada tana 
nuna dakin dake cikin fallon daga gefe…
Inna ce farkon shiga dakin !!!!
saiga Hamhsakiyar kkwance tana baci hankalinta kwance koh jikinta …. 
Tsyi daya daya akan kafifar ga hijab dinta ma yayi gefe…
Ummy cikin mamaki tace ni bansan tana dakin nan bah dan dazu bata gama cin abinci bah na haou sama ban sawko bah sai sazu toh na zata ta tafi….
Inna tace Ina sa tabacin yarinyar koh Sallar la’asar batayibah…
cikin jin haoushin yada ta sata dan tsahin hankalin ga rashin sallar da bata yibah …
Inna ta da’kamata duka a tsiya tace 
kaiiii yar nayi …. tashi tunda kinyi abinda ranki yake so!!  
 cikin dan firgitsi ta mike tace Innalilahi wayooo Inna wayooo Baba…. sai kuma abinda take son fada next ya kafe ganin inna Ummy da me aikinta ah kanta …. 
Inna lafiya me yafaru sai a sanan ta tuna abinda tayi …. 
Inna tace ungo wanan Asiya kin mike kin huce nan koh sai ranki ya bace kih sallah la’zsar biki yibah ga magrhib ta karato….
Asiya Innalilahi dan Inna yi hakuri baci ne ya dawkeni inna ta jata suka huce banganrsnsu …


A cen Abuja koh Baba ya isa lau ya kira  zara’u ya ssnar da ita sanan ya kiran Alhadji direct baban campany ya huce da kayan harda motar da yazo a cikin sanan aja fara sawke kayan karafunan….
ana gama lokacin dare yayi ….
sai habib wato kanin Alhdji Usman yace su tafi gidanshi tare gobe ya koma Kano nan …
vaba yaso yin turjiya duk vah juwa shine na  fari bah gidan dan sunsha zuwa shida Abbi kuma yaran daya aurar duk yazo auren 
saida yawan zuwa koh shi bai shirya mishi bah ….
haka suka huce gidan tare dashi 
suna zuwa ya sawkeshi bangaren bakin 
vaba yayi wanka ya cenza kaya dan yazo da jakar sa tunda yasan dole saiya kwana amma shi da hôtel yaso ya kwana washe gari yayi samako…
Habib ya shigo yace ya huce yayi mishi jagora ya gaisa da yan gidan ….

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol