Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

tunanin yanda zata je gd ita ba abin ta ari waya bah yanda duniyar nan ba gskky is not possible mAh abata Koda anbata maybe bada zuciya daya ba Dan haka ta yanke shawara cigaba da Zama awajen batare da tunanin tfy ba se alkcn taji kamar ta saka kuka ga tarin gajiya,  tana ta zaune har tsahon wani lkc dagowa Tai lkcn data ji ana  Mata mgn wani Dan tsohone kayansa jikinsa na security dubanta yake da kuma mamakin Dade war datai awajen “ baiwar Allah kina lfy deko tun dazu kike zaune fatan ba wata matsala bace “ Khaulat na dubansa ta Soma mgn” a ah baba na rasa samun iyan gdn mune sbd wayana daya Bata” tsohon na dubanta yace “ ayya to Allah ya maida alkhairi yanzu yaya zakiyi kenan?” shuru tai kifin  ta Soma cewa “ban san yanda zanyi ba yanzu domin Babu cash a hannuna naira dubu daya ce Kuma  bazata kaini gdb gashi Banda atm card “ ya kalleta cike da tausayawa sanna ya juya Yana cewa dan jira Ina zuwa” after few minutes ya dawo Yana Mata mgn” Kinga ga wani aboki na daya kawo iyalan gdn su zasuyi tfy Ina ganin ki bisa ya saukeki ko a bakin titi ne Kinga ya rage Miki “ kamar tace ya barsa Amma se tai tunanin muddin ta cigaba da Zama awajen to tabbas Bata san yanda zata kai kanta titi ba Dan ko trolley dinta ma kadei kayace Dan haka tace to Nan tsohon ya Mata jagora har wajen da mutumin nasa yake sanna ya nuna Masa ita cike da girmama wa ta gaishesa shi da kansa ya zura Mata kayan nata a boat sanna  yay ordering nata ta Shiga motar a gaba ta zauna har ya tayar tana ma tsohon gdy sannu ahkl ya fita da ita titi nan yake tan bayanta wata unguwa zata je Jin cewa unwar tasu ya baude yasa ta yanke shawar ya huce da ita gwammaja lay out gdn su fadila Dan wani mugun fitsari dake cizanta tun Bayan saukarta takeji Amma rashin nutsuwa be barta Tayiba har kofar gdn nasu ya sauketa ya Kuma fito Mata da kayanta tai masa gdy sanna ta Shiga knocking get din gdn nasu get man din sune ya bude ta fada Masa gurin wacce tazo sanna ya barta ta Shiga a hnkl take tfy har ta cimma parlor dinsu tsayawa Tai daga na parlor din tana ta slm Amma shiru ba amsa ba ta sake yin wata slm se asan nan taji footstep ta saman beni Yana Kara fadila ce taci kwalliya hannunta rike da jaka zata futa turus fadilan Tai tana mamakin wacce tangani din  “ Khaulat  wei kece ?” Fuskarta daure da mamaki da wani irin sauri ta kara sakowa lkc guda parlorn ya karade da karar heel shoes tai hulli da hand bag din saman kujera taja birki Nan gaban Khaulat din wacce still Bata ko motsaba “ saukar yaushe gsky kin daure min Kai ko kice min Zaki zo da tuni na futa “ se sanna Khaulat din tai mgn” kaini toilet tu kunna de yanzu “ Nan ta Shiga banda kinsu na cikin parlor fadila ta cika da mamakin ganin kayan Khaulat din Wanda suka tabbatar Mata da saukarta kenan ko gd Bata jeba aikuwa ta Shiga matsar dasu a bakin hanya tana shigar dasu cikin parlon Bayan Khaulat ta fito ta isketa a zaune saman kujera na itama ta karasa ta zauna gefan nata Bayan wani Dan lkc data dauka tana kallan Khaulat with an expect of to say sth about her coming Amma shiru Dan haka ta Soma mgn” naga saukar ki ma kenan ko gd baki jeba fatan de lfy ?“ ta fada tana duban Khaulat din wacce hnkltn na  Kan TV dinsu dake kunne tun shigowar  tata ana wani film Moana duk dacewa idan tane akai Amma hnkl ta na chan wani waje daban ta. Dubeta sannanta Soma cewa” kede Bari fadila wayanta aka dauke min airport gashi y husain da mukayi zaizo daukata be zoba Kuma babu cash dukan gaba dayan kudin Suna account “ kallanta fadilan kawei take kafin ta ce “ waya sace Miki waya kuma garin Yaya hanzu har wanna wajen dana ke tunanin nobody is in need of someone prop kowa yafi karfin abin hannun wani har asamu wani baro wo daze dauke miki waya Amma Nigeria bataiba wlh ko kuma ince mutanen cikinta kawei Dan San abun dunia nifa har yau banga wanda yay arziki da abinsa ze burge niba har na dauka “ Khaulat ta numfasa sanna tace “ ke kikace fadila Kuma abinda ze baki mamaki Wanda ya dauka wayan se shegen Isa da dagawa kin san da nai masa mgn Sema cemin yay Wei ahaka kamanin barawo yake a kauyenmu “ ta  zaro ido kafin tace “ke kice kin gan sama ashe har kunyi mgn aah lale wanna ya shahara Kuma kin tabbatar shiya daukar miki to karama da baki biye Masa bah irinsu ba za arasa weapon a jikinsa ba  haka kawei ya yaje ya illa taki abanza a hofi sanna how do u know shine?” to reject her doubt yasa ta fada Mata yanda sukayi tun daga farko mamaki ya kashe fadila a zaune tace “ ya yima kansa wlh yanzu seki sake register Kuma Dole kije banki Dan dakatar da  shi daga aiki  so dat not be able to access it “khaulat de tace “ zanyi hakan idan nakoma gd naji gdn naku tsit su momy basa nane?” fadila tace “ basa Nan sun tafi maruta bikin wani Goran amini dady shine fa yace Dan Allah idan zaizo suje tare da momy “ seke kadei ce agdn ?” Cewar Khaulat “ a ah ya auwal da farida sun fita Nima Nan da biki zanje Amma yanzu tunda kinzo na fasa dama a hanya zamu hadu da su suyi picking Dina but now a will just tell them to go barin kaho maki ruwa “ Nan ta Mike ta nufi kitchen dinsu dake parlon sannanta shigo Mata da ruwan gora a plate tana me ajiyewa a gabanta dukda ruwan me sanyine Amma haka ta tsinci kanta da shanyewa duka batare da ta damuba sosai ta samu relief na bacin ran da take ciki fadila ta sake mikewa tana cewa” barin zubo Miki abinci farida ce ma ta dafa kafin ta tafi schll  kinsan yarinya chief momy Wei Nan girki ake koya Mata “ Khaulat tace “ toya ranki karta koya ne “nan fadila ta Shiga ta debo Mata white rice  da potatoes soup da busashen kifi ta ajiye Mata tana cewa “ ga wanna ki fara dashi “ Khaulat na du ban ta tace “ tfy zanyi fah yanzu “ wata harara ta Mata tana dakatawa da abinda take sanna tace “ “ kekin Isa mAh kina jina fa nace da su iftihal su huce na fasa zuwa Amma Kuma shine zakice min tfy zakiyi koma tfyn zakiyi seki bari se anjima ki kuma ci wanna abinci Dan bansan yanda zanyi dashiba “ kallan fadilan kawei take ganin yanda ta fitittike se fada take yasa ta cewa “ to aini bance Miki Zama zanyiba dama “ koma de mene ne ki cinye wanna abinci sannanki zauna muyi hira tu kunna” kin sande ba zan iya cinye wanna abinciba “cewar Khaulat din eh kici ki rage ba komai Amma gsky ba Zaki tafi yan zuba” tana kallan fadilan harta hau stair sanna ta dauka spoon ta fara cin abinci Bata iya cinye wa ba Dan haka ta dauki ragowan ta Kai kitchen din nasu ta ajiye lkcn data dawo parlrn fadila ta sauko ta Kuma Sanja kayan dake jikinta zuwa house wear ta du beta tana cewa” dama wanka ki kayi ko kya ji dadi zuwa la sar se ki tafi “ Bata musaba Dan tana bukarta hakan ayanzu  Nan saman bene fadila ta jata Wanda Nan daku nan nasu suke dakine me dauke da gado se drower kayan sawan ta karasa ta zauna Nan gefan gadon ruwan wanka ta hada Mata sannanta dawo dakin Nan Khaulat ta rage kayan jikinta ta Shiga bathroom Bayan wani lkc ta fito Wanda harta tarar fadilan ta hauro Mata da akwatun ta Dan haka ta suya zuwa doguwar Riga sanan ta fara sallar azahar Bayan ta idar fadilan ta sake shigowa a kwance ta tarad da ita gefan gadon Dan haka itama ta zauna tana me daukar wayarta dake ringing har ta Gama wayar bata san Khaulat din bacci take  ba seda ta Mata mgn taji shiru tu kunna Tai iyar dry tana me mi kewa tabar dakin lkcn data farka har an fara Kiran sallar magriba  ta Mike a furgice tana me durowa daga saman gadon ta yaye labulen dan ta tabbatar da hakan ai kuwa taga gari har ya fara duhu  ba shiri ta sauka kasa  tana me Kiran sunan fadila a kitchen ta sameta tana girki Dan haka ta Shiga a rudenta tana cewa “ fadila kinji sallar magriba ake na shiga uku Amma dakin san kin tasheni yanzu yaushe na isa gd “ ganin babu wani damuwa da fadilan ta nuna yasa ta daka tawa tana duban fadilan wacce ta kunna sink tana me dauraye muciyar tuwan dake hannunta kafin ta dubeta “ da zan tasheki sekuma Naga kin gaji be kamata na tashe kiba aiba wani Abu bane Allah ya kaimu gobe da safe seki tafi “ wani lousy look ta bita dashi showing dat ure not serious sanna ta bar kitchen din ganin hakan yasa fadilan saurin binta abaya tana me daukar wayarta dake aje Kan kujera sannan ta bita saman ko ba a fada Mata bah kayanta zata dauko tace tfy zatayi anan bakin kofar suka ci karo mayafin Ma a kafada ta doro sa tana me Jan akwatin ta da iyar wacce take jinta  ma kamar ta  kara nauyi “ wai ina zaki jene Nan fa ba gyadi gyadi bace gwammaja ce “ matsamin ni na huce dama da gayya Kika barni nakai haka“ fadila ta sake tareta tana cewa “haba Khaulat kinsan de zaki dauki awa daya ko daya da rabi kafin ki isa gd Kuma kinsan ba arasa barayi a hanya ga traffic a hanya“ Khaulat. Na dubanta tace “ ina waya kadei suke sacewa to wani tun shigowata garin ya sace ta Dan haka yanzu kuwa sede inni za asace ki matsa na tafi kawei na hutar dake ma base kin ranka niba “ ke meme fadila ta hanata tfy karshe ma ta Shiga kiran layin mama Dan tana da no ta a handfree ta saka har maman ta daga Kiran daga chan bangaren mama Tai slm Nan fadila ta gaisheta sanna ta Soma cewa” dama Khaulat ce tadawo Amma Kuma yamma tayi yanzu shine nace mexe Hana ta kwana idan yaso gobe Sena rakota “ daga chan bangaren mama cewa tai  “ dama ummin ta dawo Amma bamu saniba Nan abbanta yayta Kiran layin ta baya samu” Nan fadila ta sheda Mata abinda ya samu wayan mama  tace ta bata wayar” Khaulat ta karfa tana kallan  fadila “mama ?” Ta fada muryanta a sanyaye nan mama ta Shiga tanbayar ta akan dawowar tata inda fadilan ta barta ana ta tafi ga girkinta data ji yana kauri bayan sun kammala wayar fadila ta dawo parlor zaune ta sameta akan kujera tai jigum  ta tsaya a setin ta tana kada hannunta to show if she is ok dagowa Tai ta kalleta fadila tace “ ko kefa gobe seki tafi ido na ganin ido there is no any one dat will disturb on u ya auwal ne shi kuma bazaki gan saba yanzu ba se farida wacce nasan ta tsaya gdn ancle dinmu nasan de sune matsalar Kinga base mu kwana two two ba abinmu “ Khaulat ta Mike tsaya tana cewa “ shikikena ai Amma Allah ya sani naso naje gd a yau barin yi sallah ko lasar ma banyiba” Nan ta haura saman Tai alwala ta sanna ta hau saman rug tana me fara sallarta  bayan fadila ta karasa girkinta ta zubo musu abinci tuwan semo ne se miyar Dan Yan kubewa Bata wani ci na kirkiba Dan up to now she is feeling uncomfortable Sam Bata Saba da kwana a wani hurinba idan ba gdn suba tun sfyar 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol