Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

if u have loss ur father just cry enougly “ insha Allah abba Amma banifa na roka ba wlh siyam ce “ ta fada a marairaice abban yay iyar dry Yana kallanta sanna ya maida kansa ga driving “ I knew dat ummi nasan ure not d one begged it ai Babu wani Abu Allah ya kaimu yanzu ba few months ne suka rage ki kammala ba shima wanchan kamar wanna din ze Zama kede kawei inaso ki maida hnkl ki Kinga NCIU makaranta ce me tsada Dole seki maida hnkl duk da nasan kina da kokarin yin wanna duk wani dalibi da Zaki gansa acikinta ya Isa ne maran tace ta yaran masu kudi Amma Kuma wani Abu daya birgeni da ita shine duk da kasancewar ba universal ba to Dole se dalibi ya maida hnkl in ba haka ba har dismissing Suna yiwa dalibi kinsan awei wani dan abokina Nan ya Gama two year back da yake anyi inviting dinna graduation din duk da ba samu naje ba , Suna tafe sannu anhk Yana Bata iyan lbrai masu Jan hnkl kasan cewa shidin mutunne me sanyi murya har suka Isa makaranta ya ajeta Yana me cewa “ to ni barin huce se kin dawo “ tana murmushi ta daga Masa hannu” abba adawo lfy “ daga haka ta nufi department dinsu class ta Shiga ta zauna tana duba agogo ganin remain few minutes nine tayi Sam yanzu mlm ma sun rage shigo aji duk dacewa farkon zuwa ne Amma tun kafin lkcn ma  kodan ganin sun kusa karkarewa ne yau tayi mamakin makarar fadilan wacce inde ba bacin rana ba tana rigata zuwa ta dauko book dinta tana me dubawa just bcouse she don’t have anything to do su kansu student din da sukai arrived Basu da wani yawa gashi farkon koma wa ta dauki tsahon lkc tana jiran zuwan fadila Amma shiru duk se taji babu dadi tana ta zaune Kuma se gata kamar an hullo ta tana kallanta har ta karaso wajen “ humm kaga manya Wei harkin zo na dauka ma bazaki zoba “ khaulat na dubanta tace “ ni kam me ze hanani zuwa naje nayi missing attendance “ fadila na dry ta zauna saman desk din “ Nima Wei daga kwanciya kafin lkc tashi na yayi daya ke yau azumi nake no need to stay for preparation se farkawa nai Naga eight thirty ita Kuma momy ta dauka ba zuwa zanyi ba a gurguje na Mike fa na tawo jiba class dinma duk Basu zoba sude suka sani register wah? Khaulat ta Shiga rufe book dinta tana cewa nafa sake register layina  sanna ko sisi babu abinda aka Zara nayi mamaki kwarei” fadila tace “ maybe Wanda ya dauka wayan ita kadei yake wa ko Kuma bashida da basiran yin haka Amma ace har akwana se washe gari babu abinda aka taba ? Khaulat tace “ wa dat guy dat I have expect on him ma to mexe da wayata kin gansa kuwa Amma Dan abun kunya koda yake wasu barayin cikin shigar mutunci suke tasu satar “ fadila ta sauka daga saman desk din ta zauna Dede tana me sauke Jakarta saman shoulder dinta  sannan tace “ ajiyace ya biyaki a inda baida shi idan Kuma me shiryu wane Allah ka shiryasa ya dena ya dinga ci daga halal dinsa Amma tabbas Babu dadi kana tare da iyar wayarka da dadi ba dadi asaka siyan wata fisabillilahi yauwa Kinga tun ranar naso nai miki mgn ma sbd baki da waya banyiba Naga kin mance abayanki saman drower  da zan dauko se kuma Latin da nai ya mantar Dani “ Khaulat tace “ a ah ba mantawa nai ba taki ce “ fadila na kalan tada mamaki tace “ ta wafa Kika ce Wei kina nufin ni Kika ajiyewa but why “ kin jiki ai kar kice komai da Allah akwei ma takalmi zan kawo Miki “ still with a doubt on her face ta Soma mgn “ dat expensive Dubai abaya din Kika bani ke Kuma fah ?” Ta fada tana kallanta “ the sevonir is not more ma kiyi hakuri “  ta harareta tana cewa “ kijifa wani futina agurinki shikenan nagode wlh tayi kyau sosai “ nan sukai ta hirarsu Dan har after ten o’clock babu wanda ya shigo se kusan karfe daya tukunna suka ringa shigowa wasu suyi iyan suru tansu su dauki attendance su fita Wanda Suna Lissa fawa har attendance hudu akayi cikin napep din haya  ta Shiga ta dawo gd ai kuwa tai ido hudu Dana Dan lami shidin babban na hannun Daman samma nine yana ganinta ya shiga washe hakora duk da gabanta ya Fadi da ganinsa Amma hakan be hanata daure fuskanta ba firmly ta yanda baxe samu fuskar kulan tanba Amma Ina duk da haka sedan ya rusuna yana gaisheta Yana washe baki wanda ya rube da goro dukda cewa Dan lami da kuruciyar sa Bata amsaba Amma se sannu da Tai Masa tana me kokarin shigewa gd ya tareta da cewa “ hyj khaulatu alhaji ne ya Aiko ni dama Dan har na aika ciki ma se Kuma na ganki  tunda gaki ma ai shikenan nakine dama gashi wanna” ya Fada Yana me rusu nawa kamar ze kife ta Shiga kallan hannunsa me rike da katuwar ledan shopping tana kallansa a tsanake tace “ na meye? Dan lami ya sake washe baki Yana sosa keya “ nakine wanna alhji yace akawo Miki “ jitai Zuciyarta na cigaba da bugawa she already heta his unmatching relation  da yake kokarin asasawa ta ce a takaice “ kaje dashi na barmaka” ya dago da sauri yana cewa “ na am hjy ? Ta kallesa again sanna tace “ “ ai kaji abinda nace “ tai hanzarin juyawa Dan shigewa gd ya sake tareta da fadin “ Amma hjy shiya  ya aikoni ki daure ki karba Dan wlh cewa yayi karna sake na koma Masa dashi ki daure ki karba” ya fada Yana me sake Miko Mata zuwa lkcn ta gaji dan haka ta sake dubansa “ im not in need of it in baza ka mayar Masa ba just throw it away”Dede Nan ta riski muryar kulu wacce ta tun karo su baga zan Baga zan ko takalmi mi babu ta Kuma charaf ta chafke ledar tana cewa “ kaga dan lami kaho Nan ce masa ta gode kaji allah yayi albarka“ ta dubi Khaulat  wacce tuni ta sunkuyar da kanta hannayen ta sarkafe da juna ta Galla Mata harara tana cewa “ zo maza shige daga ciki “ ba Dan tabi umarnin ta ba sedan ta gaji ne kawei ta huce ciki batare da ta sake duban suba , kulun ta Shiga masa gdy baki ta har kunne tana cewa “ kafa ce Masa ta gode kaji kar kace Masa da kin karba tayi kasan halin yarinya akwei kunya da Kara” shide dan lami shiru yay zuciyarsa na Raya Masa abubuwa da dama ba yau ya fara kaho sako gdn ba Amma Koda sau daya Khaulat Bata taba karba ba Tai Masa slm ta shige ciki tana me leken kayan ciki ta hand bag din cikin ranta kuwa murna kamar ta Yi tsalle Dan lami har ta shige Yana bin bayanta da kallo sannan yay akwafa yabar wajen , tun daga soro ta shiga Kiran lamra ta fito sanye da t shirt me gajeran hannu rigar ta matukar shaping din cikin jikinta Wanda ya Kara girma sosai hannunta rike da goruba tana ci kamar tsohuwar mayya “ kulu wei lfy kike kirana haka”? Dede sanda ta ankara da ledar hannuta ta karaso wajen da sauri tana cewa “ toohh.. umma Wei kiran da Dan lami yay Miki sako ya kaho wa wachen iyar wahala “ kulu ta kama hannun ta suka shige daki tana me aje tsohon zanin data rufa ta futa da shi sanna ta Shiga futo da kayan ciki gaba daya mamaki ne ya ishesu ganin uban kayan kwadayi tuli guda Wanda beta taba gani ba milk can ne cornflakes strawberry manya manyan madaran rubber ga nauikan chocolates like day want to talk dabino targacede kala kala kulu ta zaro wata roba me girma anyi sealing dinsa ta Shiga budewa ahankali Nan fah suka kalli juna lkcn dasu kai arba da chicken pepper meat se kamshi dake tashi batare da Bata lkc ba tuni suka saka hannu suka Shiga ci suna kada Kai kamar gadan garu lamra ta Soma mgn murya shake da name “ gsky bansan ummi Bata da hankaliba se yau kigaba irin wanna kayan dadi ohni garin dadi na nesa ta kwammace taita yawo a Rana rike da litatta fai abun tun da yarinta Amma har yanzu yakici yaki cinyewa ka rasa uwar me hakan xe amfanar da ita oho ko gjy batayi ni tun yaushe na Raba kaina da wahala duk da kahu balarabe yayi mitar harya gaji ” kulu da keta ta girgiza Kai Dan dadi tana tauna naman kamar kura tace “ waye ke ta wanna asarariya Allah yaso na Isa wajen kafin ya tafi duk saurin Danai tayi da tuni ya tafi se Isa take tana cika Wei alalle Bata so niku kuwa nai sharaf na damke ba gashi muna rakashe waba taje chan ta auri bokon tsabar soyayya kartai auren ganta lalla kullun tana tafe kamar me nemar pension da gratuity “ lamra ta zari jakar Madara ta Shiga Sha tana Santi ji Tai tunda take Bata taba Jin Madara me dadi kalar wanna ba haka suka zauna sunata ci seda suka ci iya cinsu sanna suka adana ragowan Dan boyewa ma Tai Dan bataso mlm ya gani Dan tabbas seya tnby daga Ina suka samu Dan ta Dade da lura ya chanja hali Wanda tana sane dashi  kudi ne babu yanzu agunta da tuni ta dauki hanya Dan wanna Karan ta kudirta  aranta wani sabon aikin nema ze bayyana , Khaulat kuwa Bata tsaya ko inaba se dakin mama Anna ta zauna taci abinci sannan ta rage kayan jikinta Dan wani kallan zafi ake a grin Bata fadawa mama sakon da sammani ya kawoba ta cigaba da sabgar ta cikiin wasu sababbin watanni masu zuwa da yanayinika masu launin penguin har lkcn graduation dinsu ya gabato babban biki ne ke gudana aduk karshen shekara a makarantarki bayero University kano na yaye dalibai wa inda nsuka goge suka Kuma horu da karatu sosai daliban suke ma kansu tanadi Dan abubuwan da ze gudana aranar 16 ga watan september twenty twenty five Wanda ze gudana a cikin makarantar a bangaren Khaulat kuwa Babu wani outside  event da zata hada in kacire na gamaiyya  su duk da cewa wanna ranar ta Dade tana jira ayanzu sun Dan rage Shiga schll din kasancewar shirye shirye da manyan schll din suke harma dasu kansu duk wani Abu da aka bukata Abba ya Bata yakuma ce idan be isaba ta fada Masa ya Kara Mata farin ciki take sosai a iyan kwanakin Nan Babu wani abu Wei she tension da take ji dan yanzu ta samu saukin kulu wacce a yanzu ko sammani yazo Bata nemanta Dan wani exchange ma tagani domin kuwa lamra ce ke zuwa Wei gaishesa aduk sanda yazo idan yay Kiran kulu wacce ada take shige Masa gaba sabanin yanzu da ta Shiga kai kawo domin ganin sammani ya auri lamran it kuwa ko ajikinta Dan Bata San me kulu take cewa sammanin ba harda idan yaganta ko mgn baya Mata se de yayta kallanta cikin wanna satin ya Kama graduation dinsu ranar asabar da karfe goma na safe a Kai akai suke haduwa da fadila wacce ta tanadar wa kanta babban taro da zata gudanar nata na kanta Bayan anyi na schll din Khaulat tabe baki tana cewa “ ni Babu abinda zanyi  gsky Dan siyam ma ta sani agaba Wei na shirya ma zuwa convocation dinta tunda za a Riga yin namu “ fadila tace “ nikam zanyi Dan baki ga abinda na tanadarwa kaina ba sede fatan Allah ya kaimu lkc da Rai da. Lfy , nd sth happened again  for all dis while ya kamata ace kin saurara ammar na fahinci da gaske yake Dan yazo har gdn mu wlh ya Kuma Dade Yana min bayani cewa da gsk auranki zeyi muddun kin amince baza a dauki time ba he look so adventitious to me I swear pls yata hadani da Allah na maki mgn ki sauraresa “ paused nd waiting for her response but taki cewa komai Dan Bata da amsa Bata ko kadan,tasan ko banjima zatai aure abisa fuskantar rayuwa da tai sede Babu lkcn yin hakan bata tsani ammar ba Amma she is in scaring of getting marriage now koma waye yazo Mata  a wanna lkc “Khaulat ? Ta Kira sunanta ta dago tana kallanta sannanta cigaba da cewa..

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol