Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · KHAULAT

“ kenan harda mama kulu amasoyan nata?” ta tanbayi kanta ina baxe yuhuba ta Dade da sanin kulu Bata santa Kuma tafi nuna haka akanta dan batawa husna dasu faruq to meyasa ????? Shirye shirye ta Shiga yi ta hada komai nata Dan Abba yace Tai zamanta achna har ta Sami admission tunda kota dawo ba wani abun zatai Anna dinba zuciyarta cike take da mararin San kasancewa da iyan uwanta Amma gashi hakan baxe samu ba cikin wanna tsukukin kwanaki lamra ta haihu danta na miji sosai su.biun suketa murna Kar ma lamra taji lbr Dan Allah Allah take ta rabu da kaya amma ta mance bayan haihuwar kanta akwei Kuma raino suka tsara abisa kulu zata ringa reino ita Kuma da Zara Tai arbain seta Shiga garin aci gaba da sabga Dan dama chan shiya hanata sakewa wani sabon salon Kuma shine kulu ta Shiga bin bokaye Dan Samar wa iyarta sa a akan sammani Wanda ada ita kanta take kyamarsa da sana’arsa  Amma yanzu sabida San abin duniya daya rufe musu idanu yasa Taji Babu Wanda ya dace da auren sammani face iyarta ta kuma sa mlm ta suka Shiga tsakanin sa da Khaulat ta yanda ze mance da ita sede wani abu daya Mata dadi ma shine ganin Khaulat din zatai nisa da su Dan kuwa a wanna karon ko tfy ta Basu damu da itaba dan kuwa sammani Yana kashe musu kudi sede har zuwa yanzu Bata Gama tabbatar fa ze amshi iyar ta taba ko zeki Dan duk weina da ake so Yawa ta bayan fage ne, jirgin Rana tabi zuwa Abuja ta sauka da karfe hudu da rabi na Rana wanna karon ma momyn ce tazo tare da siyam amota sosai suka.shiga murna da ganita Dan siyam ta dauka.ma ba zata zo dinba Dan kwana daya ya rage graduation din suka duru cikin motar momy bakinta yaki rufuwa “ maraba da iyata sannuki da sauka ya gjy tfy ?” Khaulat. Na dubanta da murmushi ta mayar Mata tana cewa “ momy kowa nata cewa.na gaisheki “ komy Tai dry tana cewa “ Ina amsawa “ siyam dake driving ta fara cewa “ kinsan da naji tahowarki nayi mamaki Dan na zata was kike min tun ba saura sati daya mukai mgn dake Amma idanki kenan “ Khaulat ta girgiza Kai tana cewa “ da Kika samu ma nazo ganin momy ne ya kaho ni ba graduation din kiba” siyam ta juyo ta harareta tana cewa “ au hakama zakice shikenan tunda badan ni Kika zoba” Suna tafe suna taba Hira sama Sam har suka Isa gdn get man ya bude kofan suka kusa ciki bayan siyam Tai parking ne suka firfito Khaulat na gyara zaman hijab dinta jala bab da Zama motar yasa yay squeezing Dede Nan wayarta ya soma ringing ta Ciro tana duba sunan, abban tane ya Kira tana Dan murmushi tace aranta Allah sarki abba tasan Kira yay yaji ta sauka Ta daga aikuwa tanbayar kenan da zasuyi slm yace ta gaida Masa da mama nafeesa , ta dubeta tana cewa “ shiya Kira ?to ina amsawa  Nan suka huce entrance din kai tsaye dakin siyam din da suka kwana wachna Kara ta nufa inda ta dauki trolley dinta da rabilu me bawa flawers ruwa ya shigo mata da shi har parlor siyam ma ta dauko Mata dayar medium ta haura Mata da ita Bayan ta Dan huta ta wastso ruwa ta fito lkcn siyam nata arranging cloth dinta cikin cupboard Khaulat ta Isa ta zauna saman drower nd drying her wetted hair da towel tana Kuma kallan yanda siyam din ke jera Mata kayan nata siyam ta dago tana me cewa “ Naga baki kwaso Kaya da yawa ba wat do u mean by dat” dede sanda ta lura da abinda take yi Khaulat na dubanta tace “ eh I think wanna Ina ma is enough Kinga idan munyi vacation no need to take anything” siyam ta girgiza Kai tana cewa “ bade tun tfyrki daga Nan baki kitsoba?” ta Dan girgiza kai tana cewa “ meya faru” zilch else kawei de Naga bakya San kitso aini bazan iyaba barin kaina ya Dade haka bah“. Khaulat ta nade gashinta cikin ribbon tana cewa “ Ina kalba Mana” siyam na dubanta tace “ uhmm kin huta da tsifa ma Dan na tsani stifa Nan da Kika ganni idan fa nai kana Nan kitso zuwa nake a tsefe min gashi Ina matukar so” ta zura dagowar Riga atanfa dinki bubu sanna ta zauna Taya siyam din Suna hira tana Bata lbr dunia Rana Saturday shine ranar bikin yaye da liban makarantar su siyam din tun goma na sfy ranar suka fara Khaulat na kame cikin daya dg kujerun da aka Samar wa baki tayi kyau sosai cikin shigar blue black ta abaya ta rolling kanta gefan ta Kuma momy ce da sisters din siyam din da suka halarci taron se kanwar dadyn ta da iyarta budurwa kasan cewar makarantace ta masu kudi hakan yasa hatta gashi kansa taron harkace aka yita cikin mutunci shi kansa hall din haduwarsa ta isa jifa jifa take sakin murmushi domin komi na wajen burgeta yake musamman daliban da ake yayewar sun Yi ado ya  amshesu  lkc zuwa lkc take duba wayarta wacce Kiran wata bakuwar no data adda beta yaki ci yaki cinyewa duk yanda takai ga basarwa Amma anki Dena Kira dan haka ta Mike tana cewa momy tana zuwa ahnkl ta bar hall din Wanda ke upstair sede haya Niya be Dena tashi ba cos it still echoing Dan haka ta fada restroom tana Shiga ta dauki Kiran tana me karawa a kunne sosai gabanta ya Fadi Jim muryar ammar ta rintse ido lkc guda tana me sauke ajiyar numfashi “ I’m calling u but u cannot pick it why Khaulat all bcouse of abide? “ she kept silent listen to her heart dat is beating rapidly “ say sth Mana kinsan yanda nake damuwa akanki Amma still kina kau cewa Khaulat ni wlh ba Ina yin hakan bane Dan takura kawei de na kasa sarrafa kaina ne Koda yaushe ke nake tunawa Amma har yau kin kasa bani dama da zan tabbatar Miki da hakan I’m not enloper or kidnaper I just want to marry u ke daya nake so Khaulat nayi iya Kar kokarina Amma na kasa rabuwa dake ganin yanda na lura baki dumu da niba wani abu daya sake burgeni dake hnkl ki so da dama na dauka ni kadei ne bakya kulawa Sena fahinci bani kadei bane baki da San kulu kulu ne wanna halayyar taki mAh ta burgeni na tabbatar da Babu mahalukin da zeki rabarki pls accept me don’t decline my request” kasa mgn Tai har zuwa lkc kallaman sa na cigaba da sukan kirjinta kamar embers ta bude rintsetsen idonta ahnkl ko Ina na jikinta ya Mata sanyi Dan haka ta bashi amsa a takaice da cewa yanzu tana gurin taro idan ta koma gd she will let him know ta sauke wayar tana me zuba wa katon mirror din dake manne jikin bangon farfajiyar restroom din da sinks ajere ta Dade tana kallan kanta cikin madubin lkc guda taji ta fashe da kuka Wanda ba zata iya cewa ga abinda ya sabbaba hakan ba so take ta Saba da Jin wanna kalaman ko ta samu ta huta da Hakan, ta tsanesu Sam nan tashiga hanzarin wanke face dinta Jin alamun sb is in need of coming inside ta gogesu da sauri tana me kunna famfon ta wanke face din sanna ta juya Dan barin ciki dede nan ta Shiga ware su da kyau Hadi ta San sake gaskata abinda ta gani din gaban tane yay wani irin bugawa wanda ta mance rabon da taji fargaba kamar na yau din her vision is unclearly maybe baya rasa nasaba da ruwan fuskarta Dan haka ta sa hannu tana goge wa Dan kauda shakku baza ta mance wanna fuskarba Duk da Bata cikin nutsuwarta alkc Wanda ya shigo dinne yay tsaye kamar me nazari he know dis face somewhere but he is struggling to recognize it well in few secons ya fara kokarin tuna yarinyar kallanta yake da mamaki da Kuma tunanin meya kawota wajen is she still looking for her phone ne kode Kuma wani abun tazo da shi ta fada Wanda ta manta Bata fada ba at dat time, kallan juna suka ringa yi kowa da abinda yake sakawa aransa sede cikin tata zuciyar ya banbanta da tunaninta na baya ta sunkuyar da kanta dan kauce Masa ya huce bcouse kwarjinin sa  da yayi multiplied Dana wachan lkc  Amma Kuma setaga shi ko mostawa be yiba daga inda yake ganin Haka yasa ta lafewa a gefe tana jiran hucewar sa sanna ta futa wani kallar kallo yake Mata Wanda yasa gaban ta ci gaba da bugawa rapidly ga wani irin tsananin tsoransa da take ji Yana shigarta magan ganun fadila ne suka shiga dawo mata karfa ace chutar da ita yazo yi duba da yanda yake mata wani mugun kallo tai saurin dagowa tana cewa “ pls ka dan matsan zan huce“ a marairai ce ta fada dan ganin kamar yana kokarin chutar da ita Dan gaba daya zuciyarta ta Gama yarda da abinda ke bude azahiri , ya Dan Yi mamakin kalamanta sede be walwalarta facial exp  din Saba ba lkc daya accused words dinta na rashin da a suka Shiga dawo Masa tunda yake ba a taba embarrassed din Saba like she did abin takaicinma a cikin mutane baya Shiga sb gar kowa balle ma ya fuskanci hulakan ci ya Dade tana Masa yawo a kwalkwalwa dan baze mance ranar ba yanzu shi har yayi Kama da barowo lkc guda zuciyarsa ta zafafa matuka “do u think na tare Miki hanyane na zata ko Zaki bugeni ne ki huce u can start Ina jira ki make ni ki huce nace gwarzuwar mata” yay shiru still Yana dubanta Wanda lkc guda jikinta yay sanyi ta Kuma kasa Koda dagowa ta dubesa duk mgnr da yake Mata cikin hargagi “nasan banyi Dede ba Amma na tabbatar da rashin sani ne Kuma daga baya na gane kuskure na Kuma inde akan waya tane ni already na hakura da ita koma waye ya dauka dama Allah ya tsara dole zata bar hannuna a wanna ranar” “ohk tou me kawoki wajen nan or are u still stalking on me to say wat u forgot to say “ mamaki ne ya kamata Jin abinda yace kamar ya ta biyo sa a Ina ta San shi har da zata biyo Shi Tai sororo tana kallan sa kamar doluwa “ so be careful I’m not kind of dat mens” said dis time with a lowering voice“ jikinta ya mutu se pointer finger dinsa dake shaking ta cikin kwayar idanta Wanda ragowar kwallar dazu data rage suka Shiga slanting har ya huce ciki ransa na Masa wani kalan Kuna another irritating moment after wata witty yarinya abokin sa  data watsa Masa lemu a gaba rigarsa da tabara ga wata Nan ma ta kara ma highered temp dinsa he is regrated of his came at all wanda forcing dinsa da akayi yazo ba bisa ra ayin saba ya haifar da hakan duk ranar da be tsara fita wani  gurin bisa jadawalin fitarsaba to Dole se ya hadu da abinda ze Bata Masa Rai Kai tsaye stained juice din daya Bata Masa gaban rigar suit dinsa ya Shiga gogewa sede duk da ya goge da hand ki din sa Amma seda yabar jurwaye ya danyi tsaki Yana me dedeta zaman rigar tasa  jiki a sanyaye ta bar restroom din xuciyata chakule da San tuna ma abinda ya fada sede har ta koma ta zauna ta kasan manta abinda ya faru lkc zuwa lkc take kallan ko Ina da Ina she don’t even know d reason of doing it kawei de taji tana fargaba sake ganinsa a karo na uku to shidin wani kalan mutunne abinda take ta maimaitawa aranta kenan dakuma mamakin Jin cewa she is tracking on him mamakin ta kadai ya tsaya Akan sake ganinsa datai Dan Koda wasa ta mace da rayuwarsa any motion seta juya to see ko zata sake ganin wanna hottest attitude man din Amma har lkc tfy su yay Bata ga ko keyar saba haka ta koma gd duk jikinta babu kwari akan abinda ya faru so take tayi tunani Amma kwalkwalwar ta ta rasa wanna sukunin abubuwa sunyi Mata yawa Wanda adede Nan dinne ta sake riska Kiran ammar ta daga tana me sauraron duk abinda yake fada Mata wanda zancene de guda daya yake ta maimaitawa, washe gari da safe still ta kasa man tawa Dan Haka ta...

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol