FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 PAGE 1
AYDANATU 馃馃徑 By 鉁掞笍 Malik al-Ashtar_Sabon labari daban da sauran_ 馃憣馃徑 PAGE 1~*Wilaya Writers association of Nigeria*~ (Home of peace & hospitality).馃挦we are here to educate and entertain the heart of readers,we are the best among the rest馃挦Visit to like our page:*** AM Firgigit Maryam tayi ta tashi, ganin agogon dake kusan kanta ya nuna karfe bakwai da rabi."Hasbunallahu ai kuwa nayi latti!" ta fada tana kokarin saukowa daga bisa gadon, ji taji an riko hannun ta ta baya."Ina kike kokarin zuwa?"Da mamaki ta kallesa lura da shi tuni ya dade da shiryawa zuwa wajen aiki."Wai har ka shirya? Amma Mahmud me yasa baka tashe ni ba? Gashi yanzu nayi latti. Ta fada cikin damuwa. Ya ilahi Yara! My dear, ban tashe su ba,...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.