AUREN KADDARA KO BIYAYYA?Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

AUREN KADDARA KO BIYAYYA?

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample 路 1

1芦****禄 "Kyawawan" dattijaine guda biyu a kayataccen, falonsu dayaji kayan more rayuwa kallo daya zakai musu kagane dattijan ma'auratan suna matukar "so" da kaunar junan su.Aka kwankwasa kofa tare da sallama suka bada izinin shigowa. Wani kyakykyawan saurayine mai lafiya da kuzari kallo daya zaka masa kagano tsananin kamarsa da dattijan dake zaune afalon dan harya so yafisu kyawu, saboda duk ya hada kyawun dattawan guda biyu, Yazo ya tsugunnah agaban iyayennasa,barka da yamma dad & mom.Cikin fara'a suka amsa dad yace babana ya gida ya iyalin ?? Yadan rage fara'a sannan yaca kalau dad. Mom takallesa babanmu yadai naga karage fara'a dan antan bayeka iyalinka, yace bako mai mom.Dad yace ban yardaba dady akwai matsala, dady bazan juri ganinkaba acikin rashin walwala tabbas nayimasu yaya biyayya kuma kaima kayi mini, dan haka na yanke shawarar kaima yanzu kanemo z...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters25
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play