FreeArewaPen original
LUBABATU
- 1views
- 20chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciyar littafin hausa
Sample · 01
LUBABATU01Rahma kabir Mrs MG.***@rahmakabirMARUBUCIYAR:-Rayuwar SuhailatD'an AmanaKad'aiciSo ne Sanadi'Yar ShugabaMai HakuriKarshen MakirciSo SartseDa iyayenaKaddararren Al'amariAkan IdonaHantsi.*SADAUKARWA ga SAFIYYA HARUNA (Mrsjmoon). Mace me kirki, bazan manta da halarcinki ba, me fadan Alkhairi, kina da matukar kima a gareni domin a duniyar marubutan online kin shayar dani mutunci, yarda, aminci, gaskiya. Allah ya cigaba da faranta miki ya kara miki fikra ya raya mana Noor ya albarci rayuwarsa.**Bazan manta da karamcinki ba KHADIJA CANDY, Na aminta da kirkin ki da amana, ba ki da kyashi, mai son ganin cigaban mutum. Allah ya cigaba da faranta miki ya kara kaifin basira ya baki zuri'a nagari masu albarka.*_Ban yarda a sauya min labari ta ko wani irin fuska ba, dan haka a kiyaye_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*YOLA*Lubabatu kwance take tana karatun wasikar jaki wanda ta kwashe awa guda ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.