K'ANINA NEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

K'ANINA NE

  • 1views
  • 14chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 5

💅 *K'ANINA NE* 💅*Story and written**By Fatima Mrs Ahfat**Bismillahir rahmanin Rahim**Page 5*__________Kissing dinta yake Kota ina, idanunsa ne suka sauka saman na shanunta dake tsaye jajur dasu suna tsolewa me kallonsu ido, wanu irin numfashi yaja tuni ya kara jin kansa saman gajimaren yana yawo, tattausa hannunsa ya sanya a saman su ya fara shafarsu a hankali tare da duka ilahirin jikinta"Wani irin yarrrr! Taji ajikinta lkcn da hannunsa ya sauka saman nipples dinta, ai batasan sanda ta turu masa shi gaba ba" lkcn daya jikinta ya fara kerma da rawa"Oga Mahmud kuwa sai nishi yake saukewa k'amar wanda yake wasan tsere, bakinsa ya daura saman su ya fara shansu kamar ya samu sweet, ai kuwa ba k'aramin zauce wa Yasmeen yay ba, zazzafan romance yake aika mata tana amsar su, domin itama tana jin dad'in hakan amma bazata bata yarda ya samu abunda yakeso ba, a matsayin sa na K'ANINTA"Nan take wani irin b'akin ciki da macin rai ya kara shigarta wai itane take kwance K'ANINTA na samanta, kukan bakin ciki ta fashe dashi jikinta na rawa da makerkita ta fara kokarin turesa duk da jikinta duk yabi yay weak"Dantsen hannunsa ta samu ta kaiwa wani uban cizon daya sashi dawowa daga duniyar sama daya lula, saurin yarfe hannusa yay domin cizon ya shigesa sosai ji yake k'amar irin karnukan nanne da suka shekara basu samu Nama bane suka cizesa"Ganin ya sausauta mata rikon ne ya tsata ta sanya iya karfinta ta turesa gefi ta mike da sauri, tana kokarin guduwa yay saurin janjota ta fada jikinsa"cikin wani irin murya dake nuna yana cikin masanan ci bukata yace " please mesa kike son wahalar da nine Yasmeeeen!?"Tsigar jikinta ne ya tashi lkcn daya kira sunan ta, sai taji k'amar yama fi kowa iya kiran sunan domin yaune farko daya fara kiran sunan ta"Yace" nifa mijin kine fa" ba K'ANINKi BA duk da cewa kin fine shekaru amma bashi zai nuna cewa bazaki iya Aure naba, ace ina masayin mijinki zaki barni cikin bukata bayan kema kinsani inda masanan cin sha'awa"Shiru tay masa batace komai saima kukan da take masa tana turesa"Murmushi yay ganin yanda take kukarin raba jikinta da nashi"Mikewa yay da ita daga jikinsa sam ya nufi toilet din da ita"Mamaki ne ya k'amata lkcn daya dagata, domin batayi zatun ko kafarta zai iya barawa da kasaba sai gashi ya dauketa"Dire² ta farayi tana kuke ² ya sauketa" bai sauke ta ba sai cikin bathtub dake cike da ruwa ya sanya ta a ciki, shima ya shiga ciki"Cike da masifa tace " wai nikam uban me kake so danine?" Yana murmushi yace " ke nake so"Tsaki tay tana kokarin fita daga bathtub din yay saurin janta jikinsa ya rungumeta, yace " ina kika kwayi cizo kamar na karnukan nan Anty?"fada tare da matseta a jikinsa" kukan shugub'a ta fashe dashi tana turesa"Murmushi kawai yay bai ce komai ba, wanka yay musu yanayi yana tabe² sa, Tanà kuka tana jan Allah ya is...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters14
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play