FreeArewaPen original
MAHAƊIN RAYUWATA
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 3-4
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_Page 3-4*WACECE AMEERAH*Malam Sa'adu Kabiru shine cikakken sunan mahaifinmu,haifaffan garin Kaduna a Umguwar Sanusi aka haifesa mahaifinsu Malam Kabiru ya dad'e da rasuwa saidai mahaifiyarsu Baaba Kuluwa tana nan da ranta,sana'ar Malam Sa'adu itace babban shago ne garesa a kasuwar Kawu da yake sayar da kayan masarufi na hatsi danginsu Shinkafa,masara,gero,alkama da dau sauransu,ba laifi yana samun ciniki domin sosai akasanshi,su uku ne gurin iyayensu,babbarsu Macece Mummy Sakina shine na biyu sannan ƙaninsa Lawal,Momy Sakina tana aure Abuja wani attajiri me arziƙi take aure domin babba ne d'an siyasa me riƙe da badafin riƙon ministan Abuja,yaranta hud'u biyu maza biyu mata,shima Baba Lawal yana da mata da yaransa biyu anan gidan muke tare dasu,Matan Babana hud'u ne domin shi mutum ne me son tara mata,"Matarsa ta farko Hadiza ita ce uwargida wacce muke kir...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.