DUK TSANANIFree

ArewaPen original

ActionFreeOngoing

DUK TSANANI

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · DUK TSANANI 1

[5/10, 3:31 PM] Mmn Amatullah Ce😍: DUK TSANANI    [Yana tare da Sauk'i] By Mmn AmatullahPaid book 200Free page    Phone number ****Sadau karwa* Nasadaukar da wannan shafin ga duk kan masoya na a duk in da kuke inasonku irin over dinnan Allah ya bar zuminci,Ameen.. Chapter {1}  Kuka take kamar ranta zefita, duban ta Salma tayi cikin sanyi murya tace " *Yayah Nasreen* kiyi hak'uri ki bar wannan kukan Haka kada kuma wata matsala tazo ta sameki bayan wacce mike ciki,kitina fa cewa kullum kece kike bamu hak'uri akan ahalin rayuwar da muke ciki,kitina *yayah Nasreen* kullum kina fad'a mana cewa *DUK TSANANI* yana tare d sauki.""In kina wannan kuka kina kara karyan mana da zuciyah,sannan kinsan indai kina cikin wannan hali Mama baza ta tab'a dena tinani ba kuma kinsan halin da take ci,mune kadai farin cikin ta mune muke kawomata jin dad'in a rayuwar ta ."  "Kuma kinsan yawan tinani zai kaiga jikinta y tashi,Dan Allah, Yaya Nasreen ki k'arfafa zuciyarki duk d nasan abun d wahalah Amman ki daure ko Dan samun farin cikin Mama d walwalar ta"....•••••••"Tabbas nasan abin da ciwo kumah abun da kamar wuya mu manceshi nan kusah, Amman duk da Haka yazama dole mudanne ko Dan lafiyar Mahaifiyarmu".. Ta karashe maganar Tana sake du ban Yayar Tata..••••••Tabbas kamar yan d Salma t fad'a abin d ciwo had'e da takaici gami da tozarta amman, yazama dole su Dan gana subarwa, Allah danshi zaiyi musu maganin wannan matsala d suke ciki,..   Duk wannan maganar tanayi ne a cikin zuciyarta,Kafin ta dubi k'anwar tata..•••••Rinannun idanunta ta d'ago ta dubi k'anwar tata, cikin kuka ta ce, "Salma waishin nika d'ai ce,"ya da irin haka taketa faruwa dani? shin Salma wannan wacce irin masiface? Haka take bibiyar mu da wanne zamuji da wannan masifar ko d habai cin mutanan gidannan,ko d n "yan unguwar nan?,shin Salma wai,meyasa haka bata faruwa a kan kowa,sai ni? Meyasa! Salma Meyasa!! Meyasa!!!," ta k'arasa maganar tana kara fashewa d kuka mai cin rai,...••••••Duk yan da Salma takai ga danne zuciyarta Dan kar tayi kuka arasa mai rarrashin wani sai, sai da hakan ta gagara ta fashe da kuka tare da rungume yayar tata,suka cigabah da rera kukansu, abin ganin ban tausayi..•••••••Dakyar Salma tasamu t tsai da nata kukan,tare d cewa, "Haba Yaya Nasreen kidena fad'ar haka,manah duk abin d yake faruwa da mu Allah ya na sane da mu kuma shi zai kawo mana karshenta".. "Wannan lamarin addu'a kad'ai yake d bukata,plz sister kishare hawayanki,muje daki wajen Mama,itamah tana chan tana kuka,kuma kin san in da muwa tayi mata yawa akwai matsala''..••••••••Da sauri,Nasreen ta dago rinannun idaninta wa in da suka rine sabi d kuka t kalli Salma tare d cewa, "kina nufin Mama tin dazu ta...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium10
07

Duk tsanani 18-19

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
08

Duk tsanani 20-21

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
09

Duk tsanani 22-23

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
10

Duk tsanani 24-25

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
11

Duk tsanani 26-27

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
12

Duk tsanani 28-29

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
13

Duk tsanani 30-31

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
14

Duk tsanani 32-33

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
15

Duk tsanani 34-35

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
16

Duk tsanani end 36

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play