FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · episod 1
BY WASILA OMAR (MR'S F.H ) 🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨****'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️بِسم الله الرحمن الرحيم~~~~~~~💞💞~~~~~~~ Daga yanayin da ta ke tafiya kacsan da gajiya a tattare da ita,cmatshiyar budurwa ce wadda bazata wuce shekara goma sha shida ba, wasu kod'ad'd'un riga da skirt na atamfane a jikinta wanda kana gani ka san sun sha jiki, ga kuma k'arin dattin da ya kara maida kayan suka xama tamkar tsumma. Wani gidan k'asa ta nufa da d'an saurinta ta shiga gidan bakinta ɗauke da sallama, ganin ba kowa tsakar gidan kamar yadda t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.