Rumanah (Zabin Iyaye)Free

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

Rumanah (Zabin Iyaye)

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Am simple as just...😀

More from @shooly84

Sample · 2

✍🏻...Rumanah🕊️ (Zabin Iyaye)©️Aisha MachikaPage~2A zato na zan ga ya shafa mashi mari ko ya kama bala'i dan gaba ɗaya yanayin fuskar shi ya canza launi, amma sai ya yi mana ba zata, ya ce Saraki dube ni da kyau, kasan dawa kake magana ko?Bai yadda ya kalle shi ba yace na sani Baba, ok ka sani rainin hankali ne ko? Ba haka bane Baba kayi haƙuri ya ce kanshi a ƙasa, ka mance dokata ne Saraki? Baba ya ce cikin kwantar da murya, ban mance ba Baba, daman ina nufin idan na auri wannan ɗin daga baya sai na auri taka zabin, iyayenta aure zasu yi mata, sun ce na fito inda gaske nake ko kuma a aura mata wani.Sai ga hawaye na zarya kan fuskarshi, ni da Baban muka yi ƙuri muna kallonshi cikin mamaki, can Baba ya ce daina bata hawayenka Saraki, dan yarda kake so ɗin ba zai yiwu ba, tunda a bun ya zama haka ma, bari kaji na riga na zaba maka matar aure yau saura sati biyu ayi, sannan ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters18
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play