FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writerπ
Sample Β· 1
BismillahirRahmanir Raheem.πππππππ *** hospital. HAMBURG garmany. 10:30am Gyara zamanta tayi akan kujerar dake fuskantar ta Dr Fatima Omar yonas tareda gyara zaman glasses na idonta ta bude bakinta dake mata nauyi aduk lokacinda zatayi maganar 'yar uwarta sbd jin kunyar kanta da takaicin kanta akan yanda konyaushe 'yar uwartace ciwon ranta da damuwarta,Duk yanda taso dauke Kai da danne alamarin ako yaushe sabo abin ke dawo mata sbd tsoron meyene zata samu agaba 'yar uwarta ta rabata dashi sbd wannan shine asalin dumuwarta da tsoronta sbd batasan mezata iya zama agaba ba itama akan hakan.Kamar yanda tasaba kullum idan tazo gurin Dr Fatima yonas yauma farawa tayi da cewa"Sunana AYSHAT HAMEEDA NUHU MANDE sunan Tawainiyar haihuwata KHADIJA MUFEEDA NUHU MANDE, yan biyu mahaifiyarmu ta haifemu shekara ashirin dasuka wuce, Mintuna biyarne kacal atsakanin haihuwar tamu, Nice nafara fitowa duniyar kafin ita, Nice na cancanci mafi yawan soyayya da qauna daga iyayenmu da danginmu kafin ita sbd nice nafara haskaka idanuwansu dasuka jima da jiran ganin wannan Rana dazasu rungumi nasu 'yayan suma kasancewar sun jima harsun fara manyanta babu haihuwa,Bayan fitowata duniya iyayena sunyi farin ciki mara misali na samuwata Saidai SO da QAUNA Dana samu daga garesu na mintuna biyarne kacal sbd fitowar 'yar uwata duniya ya sauyamin komai har zuwa yanzu,Itace sanyin idanuwansu, Itace farin cikin gidansu da wajensu, Saidai Allah dayafisu iko da ita bai sakota a duniyarba sai daukeda cuta ta *_RAUNIN ZUCIYA_* ma'ana _*WEAK HEART*_ _*(CARDIOMYOPATHY)*_Wannan cuta datake daukeda ita ta qara rage kaifin qauna dake tsakanina da iyayenmu,yan uwanmu,likitocin da duniyama gabaki daya.,Ciwon raunin zuciyarta yasa ba'a qaunar bacin ranta,baa mata fada,baa ganin laifinta,kowa qaunarta yakeyi,kowa sonta yakeyi Wanda tuni gata yayi mata yawa tako wane bangare musamman Kai tsaye mahaifiyar dadynmu ta yanke cewa asakawa 'yar uwata sunanta tanason ta gajeta Ba 6ata lokaci taci sunan kakarmu da mahaifiyarmu wato KHADIJA MUFEEDA inda ni naci sunan Mahaifiyar mamanmu wato AYSHAT HAMEEDA.Ta karbe soyayyar iyayenmu, Ta karbe soyayyar kakanni da danginmu haka ta karbe sunan Mahaifiyar da rayuwarta Dan kuwa tun bayan fitowarta duniya mahaifiyarmu Bata qara lafiyaba munada shekara daya ta rasu tabarmu da dibbin kewa da maraicinta,Anyiwa mufeeda aikin zuciya Wanda akayi cikin nasara da saa Saidai likitocin sun tabbatarda akwai yiyuwar asake mata wani aikin agaba wanda sukeda tabbacim ba lallai ta rayuba idan anyi., Wannan shine yaqara assasa wata sabuwar qaunarta mai tsananin qarfi a zuciyar kowa.Muntaso cikin gata da kulawar mahaifinmu da kakarmu wadda tsufa yasa tuni Takoma gidan babbar yarta yayar dadynmu dake zaune a Lagos mukuma mahai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.