FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Official Khadeeja Candy ✍🏻 Author • Entrepreneur CEO, Khadeeja Candy Store ☎️ •- ***
Sample · 1
Alhamdulillah Maa Shaa Allah, ga ni tafe dauke da wani sabon labari mai suna CIWON SO hausawa suka ce mai wuyar magani... Wannan karon na ce bari na gwada labarin soyayya na ga ko zan iya😅 ku yi addu'ah kar na baku kunya, kun san na fi kwarin gurin saka tashin hankali da kuka best on reality, but i will try my best na ga na baku abun da kuke so da yardar Allah🥰Ni Khadeeja Candy ina gaishe da masoya a duk inda suke ina muku son so♥️*** *** *** “Wannan nasarar da na samu ba tawa ba ce ni kadai, nasara ce gaba daya ta club dinmu a bisa kokarin da coach dinmu yake yi. Na gode”Anty Amarya ta yi murmushi zuciyarta fes tana kallon yadda danta yake jerawa yan jarida da suka tsare shi da tambayoyi amsoshinsu. Ta ko wane gefe daukarsa hoto suke kamar za su cinye shi, coach dinsa na zaune daga dama, sai kuma shugaban kungiyarsu dake zaune a hannunsa na hadu dukan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.