KULLALLIYAFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

KULLALLIYA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA

More from @meenatyandoma

Sample · Part 2

*ƘULLALLIYA!*[ _Littafin kuɗi N300_]    Labari/Rubutawa*AMINA ABUBAKAR YANDOMA*[ _Meenat A Yandoma_]```MANAZARTA WRITERS ASSOCATION``` 📚🖊️     *M.W.A* *Kungiya d'aya tamkar da dubu, Masu Nazari da aiki da ilimi, burin 'kungiyar a ko yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da Masoyan ta.*🥰*** ƘULLALLIYA NA KUƊI NE AKAN FARASHE MAI KAMA DA KYAUTA N300 KACAL! ZAKU TURO KUƊIN KU TA WANNAN ACCOUNT ƊIN AISHA ABUBAKAR 2151366600 UBA BANK, KO KUMA KATIN MTN NA 300 TA WANNAN NUBER *** KADA KI BARI AYI WANNAN TAFIYAR BABU KE.**PAGE 3️⃣__4️⃣*...Innalillahi wa'inna ilaihirajiun, Aishatu! Aishatu!"Inna Yalwa ta ƙarasa maganar tare da bubbuga Aisha dake faman barci abun ta.Ganin Aisha bata da niyyar farkawa yasa Inna Yalwa zabga mata tafi a gadon baya, a matuƙar gigice Aisha ta buɗe ido."Ungo nan Aishatu, yanzu Aishatu dan bani na haifi Uwarki ba shine zaki bari a sabautani, ana neman kasheni ke kuma kina nan kina barcin asara."Inna Yalwa ta ƙarasa maganar tare dayin tsalle ɗaya ta koma bayan Aisha.Cike da rashin fahimtar maganar Inna Yalwa Aisha ta diro daga saman gadon ta hau dube_dube amma bata ga komi ba."Inna Yalwa babu komi sai dai in firgita kikayi."Aisha ta ƙarasa maganar tare da zama bisa gefen gadon."Ƙarya kike Aishatu! Wayyo ni Yalwa ya zani ga abu yana neman shaƙeni sannan kice mani babu komi, yanzu duk ihun dana kurma kice baki ji ba, ki tattara kayanki cikin daren nan dole ne gobe in ɗauke ki mu nihi zazzau, wannan gida ana tsorata mutane wama ya sani ko shine sanadin daya hana abinda ke cikin ki fitowa, Allah ya kai mu gari ya waye ko Auwalu bai yarda ba dole ki bini mu tafi."Inna Yalwa ta ƙarasa maganar tare da sanya Fulo ta danne kanta gudun kada ta sake ganin abinda ya tsorata ta.Shuru Aisha tayi ganin yadda waɗan nan tsoffi ke buga Auwalu tamkar kwallo in wannan ya taro tanan sai wancan ya taro ta nan.Tunda asuba Auwalu ya shigo ɗakin domin duba lafiyar Aisha, Inna Yalwa ya fara gaidawa tare da tambayar ta ya mai jiki."Jiki da Sauƙi ɗan anace, yanzu tunda asuba bazaka barmu mu runtsaba shine zakayi safkon shigo mana ɗaki, to ka buɗe kunnuwanka da kyau Auwalu yau nida Aishatu Zazzau muka nufa kuma ba zaka sake ganinta ba sai ta sauka."Inna Yalwa ta ƙarasa maganar tare da gyara ɗaurin kallabi.Wata faɗuwar gaba ce ta ziyarce shi."Inna Yalwa dan Allah kada ki fita da Aisha konan da zaure ne, kiji tausayinmu kibar Aisha ta haihu a gidan ta."Ya ƙarasa maganar kanshi a ƙasa."Yo Auwalu miye na duƙar dakai ƙasa, ai kan ka zaka tayar in san ka renani baka ɗaukeni sirikar ka ba, to nidai na gama magana babu wanda ya isa ya canza ta."Ganin da gaske take bazata yarda ba yasa Auwalu miƙewa jiki ba kwari y...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play