FreeArewaPen original
JIDDATULRAHMAN
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 JIDDATULRAHMAN 1
_*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*_*馃挮 JIDDATULRAHMAN馃挮*~Daga Al茩alamin鉁嶏笍~_Asmau Abubakar Musa (Jasmine馃尭馃尭)_*SADAUKARWA: HAUWA MUHAMMAD GANA*______________________________________DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI... A hankali na tura 茩yauren gidanmu na shiga bakina 蓷auke da sallamar da ba ni da tabbacin za a ji saboda sautin muryarta ma bai fita ba, sai da na fara le茩a tsakar gidanmu daga soro na tabbatar mutanen da na ke tsoron su ganni basa nan kafin na sa kai na shiga gidan a sa蓷a蓷e kamar 蓳eran da ya yiyo sata. Kai tsaye 蓷akin Ummata na shige ina kara yin wata sallamar a hankali, tana zaune a kan sallaya da car蓳i a hannunta da alama tunda ta idar da sallah ba ta tashi ba, sallamar ta wa ta amsa sannan ta waigo ta dube Ni Ta ce"Alhamdu Lillah! Ba ku ha蓷u ba ko?"Na kalleta cikin rashin fahimta Na ce" Da wa Umma"."Mahaifinki da Innarki, tun 蓷azu suka fice wai za su je makarantar su 蓷auk...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.